Chapter 144
Chapter 144
securities basu hanatava sbd ganin yanayinta kamar ta zare dan ko gani sosai batayi gashi kuma dai suna cikin tsananin jimamin abinda yake faruwa dan haka babu me energy na hayaniya. Tafiya takeyi da kafa tana dafe zuciyarta dakejin kaman zata buga, Ciwon gaske take mata ba iya na qunci ba ciwon azaba take mata. Tafiya tayi sosai kafin ta samu motar data tsayar ta shiga tana rintse idanuwanta da babu kyan gani ko kadan tanajin tsananin tausayin AZIZ LIMBA da ahalinta da rayuwar kowannensu ta lalace a daidai gabar da ake yanzu dukkaninsu sbd ita, Kaddara ta riga ta hada rayuka biyi a guri daya, Gangar jikin Zaadens da Zuciyar Limbas wanda kowannesu a yanzu neman mafitar fita daga wannan mummunan kaddadar suke. Asibiti ta iso Allah yasa Saleem yana dawowa kenan shima dan haka shine ya biya mai motan yana kallanta cikin mummunan tsoron wata masifar ce ta kunno kenan. Ciki sukayo tana handa hanya bata gani sosai hakama jikinta yayi weak sosai.... Suna isa dakin da Dad yake zaune Maheer yana basa tea ahankali yana sha Mimi ma na zaune gefe tayi shiru tareda nisa a tinani sosai batama san tinanin datake ba sbd depression da yayi mata mummunan kamu itama. Shigowan Jannah din da yanayinta ya sakasu duka juyowa kanta suna kallanta da mamakin ganin yanda ta koma kamar mahauciyar da batada gata ko kadan. Takardun hannuwanta ta dago hawaye masu tsananin ciwo suna gangarowa daga cikin idaniwanta ta miqawa Maheer tana bude bakinta dayayi tsananin nauyi muryanta bata fita sosai tace "Shin dukkanin abinda yake cikin nan da gaske ne? Shin ni har nakai matsayin macen da zaa hallaka rayuka da dama sbd na rayu? Shin mummunan kaddarata takai na saka imanin ahalins ko nace iyayena fita su iya kisan mutane da dama harda me tsohon cikin datake rokon a saukaka mata????? Zubewa tai qasa tana fasa sabon kukan dayake fitowa rin daga zuciyarta tana rintse idanuwanta hawaye na fita sosai. Dad kasa dago idaniwansa da sukai jajir yayi yana jin ciwo da radadin da Jannah din ke ji na samunsu da wannan mummunan aikin da shine yake lalata rayuwar kowa a yanzu harda tata din da sukai komai dan ta inganta. Maheer kuwa damqe file din yayi shima ciwo da radadin abin na saka idaniwansa jajir hannuwansa na rawa sautin kukanta na ratsa kowa dakin. Mimi ce ta kalli Dad gabanta na faduwa kafin ahankali ta dawo da kallanta kan Maheer da hawaye masu tsananin ciwo suka gangaro masa... Jin tayi gabanta ya sake mummunan faduwa ta kalli saleem da shima mafi girman tashin hankalin ya shiga yana kallansu kafin ya miqa hannunsa yana rawa ya ciro file din daga hannun Maheer ya fara budewa yana karanta abubuwan dake a ciki a fili muryansa na wani rawar tashin hankali da firgici.... Yana isowa na Ummitah ya ambaci sunanta wanda yake hade dana AZIZ LIMBA take Mimi tayi baya tana jan numfashi ta fada jikin bango shima Saleem dagowa yayi hawyae na bin fuskansa ya kalli jannah wadda ta bude baki tace "Zuciyar Ummitah Limba ce a kirjina, Zuciyar mahaifiyar Falaq ce take bugawa a kirjina, Zuciyar macen da aka kashe ce da tsohon ciki ce a kirjina, Zuciyar macen da a nata ahalin itace haske kuma idaniya a kirjina......... Maheer ne yayi saurin miqewa yana isa ga jannah din cikin dana sani da ciwo Yace "Duka sbd ki rayu ne Jannah" Wani mummunan jan numfashi Mimi tayi tana zubewa qasa sbd tsananin shock da tashin hankalin jin abinda bata taba jiba.... Saleem da ganinsa da jinsa ya dauke take shima zubewar yayi qasa zaune yana qurawa Maheer da Dad idaniwansa... Ahankali Maheer ya bude baki yafara fadar duk abubuwan da suka aikata din wanda take zuciyar Mimi da Saleem harma da jannah suka kasa dauka Mimi tafara jan Numfashinta dake neman katsewa tamkar me asthma, Ganin tana neman rasa numfashinta Saleem da baya gani sosai yayi kanta sa rarrafe yana kokarin ambatar sunanta amma bakinsa ya kasa buduwa hakama hannuwansa shima sun mutu sai yaji kawai komai baya motsawa a jikinsa hawaye suka fara gangaro masa kafin yayi yunquri yana ji yana gani Mimin ta juye a gurin numfashinta ma dakatawa cak. Ita kanta jannah a jikin Maheer ta zube dan haka dole Maheer din hankali tashe ya nemo likitoci aka kwashesu su ukun zuwa emergency. Dad da maheer kuwa jigum sukai babu me iya cewa komai suka zubawa sarautar Allah ido suna fatan ba wannan shine karshensu ba na shedar da mutuwar rayuka mafi soyuwa a rayuwarsa akan laifin da sune suka aikataba. Har dare babu labarin komai da kowa a tsakanin su ukun dan haka Dad da Maheer din suka sake shiga mummunan yanayi na dana sani da damuwa me tsanani. #MAMUH #BEST LOVE #AZIZ AY LIMBA #JANNAH ZAD #LIFE CHANGING #NEW LIFE #NEW BEGINNING #AYSH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 87 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries *************** Cikin dare sosai Likitoci suka samu fitowa daga dakin Falaq zuciyoyinsu da fuskokinsu babu farin ciki ko kadan saima tausayinta dana familyn nata da suke asibitin a cikin mummunan yanayi na sanyi. Dr Ashir ne ya tsaya gabansu tareda sauke ajiyar zuciya me sanyi yana kallan AZIZ LIMBA wanda idanuwansa sukai ciki gabaki daya sbd tsananin tsoro da damuwar data gama cinye dukkanin kuzari da jarumta tareda karfin halinsa. Irin kallan da dr Ashir yake masa ya saka dukkaninsu juyawa suna kallan AZIZ din wanda ya koma ahankali ya zauna yana dauke idanuwansa daga kan ashir din Mama tai saurin dafasa tana riqe hannunsa cikin kokarin basa kariya da kwarin gwiwan da itama bata dashi. "Ta riga takai stage din datake buqatan heart transplant batareda bata lokaci ba ko daukan lokaci ba...." Ahankali ya zame daga kujeran dayake zuwa qasa yana qanqame hannun mama datake riqe dashi ya cusa fuskansa a tafin hannuwanta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163