Chapter 112
Chapter 112
karta ringa zuwar mata da asuba koda daddare sosai sbd kada ta takura musu itada Daddynta. Har gari ya fara haske tana son zuwa amma jin ba motsin kowa dole ta koma gadonta ta kwanta ta koma bacci. Jannah dayake bata samu baccin daren ba saida tai sallar asuba baccin yazo mata bayan tayi waya da Mimi da Dad dinta yace mata komai lafiya tukuna ta kwanta bacci me karfi ya dauketa. Dayake kowa hutu yakeson samu a gidan sbd yar hayaniyar da akai jiyan ta tarewan baquwansu shiyasa babu wanda ya fito da wuri tsit sai masu aiki dake kaida kawon aikinsu cikin rashin hayaniya suka gyare koina fes koina sai kamshin luxuries yake da Sanyin Ac ba hayaniya. Ita kanta Fiddausi bata fito da wuri ba sbd ita kaman ta zama family duk da mai aikince amma aikinta na musamman ne kuma duka masu aikin gidan a karkashinta suke dan haka bata fitoba sai kusan karfe goma tana isa kitchen aikin breakfast din mutan gidan ta fara cikin tsari da yanda tasan kowa na son komai nasa ya kasance. Tana gamawa tafara jere komai a dining din sai alokacin suka fara fitowa. Mama ce tafara fitowa tana waya cikin riga da zani na wani lallausan lace mara nauyi da hayaniya sai tsada kunnuwanta kuwa daman gwal ne a jikinsu tintini tasaka normal gwal ta saka English duk wanda taga dama sakwa takeyi sbd bata son masu nauyi dan haka idan kagani ma bazaka dauka gwal bane sbd yanda suke simple da rashin ado sosai. Zaunawa take kokarin yi falaq ta fito daga dakin jannah tareda jannah din datake sanye da Riga da skirt na lace mara nauyi ko kadan itama se tsada navy blue kala daya kwanta a jikinta ya fidda lafiyayyan shape dinta. Qaramar veil ce akanta wanda iya kacinta wuyanta dan bata iya saka babbar gyaleba batama taba sakasa ba rayuwarta dan haka qaramar veil din data tsaya wuyanta duka sauran jikinta a bayyane yake duk da bawai kamata kayanta yayiba amma daidai jikinta ne. Falaq ma dakinta ta koma ta sauyo kayanta zuwa irin na jannah din sbd kusan duka kayansu sunada iri dayane sbd duk abinda zata dinka guda biyu take dinka musu itada falaq sbd falaq na son kayan hausa sosai tinda bata taso tana sakasu ba shiyasa take kaunarsu sosai. Gurin mama jannah din ta qaraso cikin nutsuwa da girmamawa ta gaidata tana dan kokarin korar da damuwan datake fuskanta wadda ta kwana a cikinta. Cikeda kauna da kulawa batareda damuwa da qaramin mayafin dayake wuyan jannah dinba mama ta miqa hannu ta kama na jannah din ta zaunar da ita gefenta tana amsawa da cewa "Jannah yaya baqunta? Karki saka damuwa sosai a ranki nan din gidanki ne, Kece matar gida ki sakewanki zakiji dadi zama damu sosai sbd muna muna kaunarki kamansu Mimi, Banason ki takura kanki ko kadan kinji, Shi kansa AZIZ din rayuwa dashi itace best rayuwar da zakiyi alfahari da ita, Badan ina mahaifiyarsa ba nake yabansa tabbas Zakiji dadin rayuwar aurenki a Limbas, Allah yayi muku albarka ya sakawa aurenku albarka da kwanciyar hankali har tsufa da jikoki insha Allah kuna tare." Amin" falaq take cewa tana qarasowa gurin kafin ta zauna ta juya tayi hanyar palon Daddynta. Sake juyowa tayi zatai magana Mama tace "Zo ku tafi da Jannah ku gaida Bestyn naku tinda kince yanzu keda ita kuke dashi,ni danake uwarsa na tashi a banza kenan bana cikin lissafi" Dawowa tayi da sauri tana kama hannun jannah din wadda gabanta ya fadi jin abinda mama ta fada ta dago fararen idanuwanta ta kalli hannun falaq dayake kama nata ta kasa kallan mama datake jin kunyar tace mata aa batason zuwa. Fiddausi kuwa dariya tayi tana cewa "Mama ke ai tini 'yarsa ta rabaki da naki dan tinda tintini tace ita kadai take dashi sai yanzu da akai arziki ta yadda itada Anty Jannah take dashi" Cikin sakewa mama tace "Iyi ai kibar yar Albarkar yarinya dan bazance jaira ba duk ta gama zama jairar dan haka gwara mu koma cewa yar albarka din tayita samun albarkar" Kallan jannah data kasa motsawa maman tai tana cewa "Kuje ku gaidasa kun fito tare cin abinci" Rikitaccen numfashi ta sauke a boye me zafi tana miqewa kafafunta na sanyi falaq na sake riqeta suka nufi inda falaq din ke dosa dasu bugun zuciyarta na tsananta. Suna barin gurin mama tabi bayanta da kallo tana jin kaunarta ta sake shigarta Allah ya cika mata burinta na shekaru yau ta wayi gari a gida daya da matar AZIZ saura jikokinta suma tana fatan Allah ya nuna mata ta wayi gari hayaniyarsu ta cika mata gidan. Sanyi jikinta yayi sbd Allah beyi fatima ce zata ga hakan ba itace take ganar mata duk da kaman yanda AZIZ bai cire rai daga mahaifiyarsa ba koyaushe bincikensa akan inda take bai taba tsayawaba tinda ya tsayu da kafafunsa yana fatan wata rana ace an samo masa inda take itama hakane bata taba cire rai da sake ganin fatima wadda suke fatan duk inda take ta kasance tana cikin Aminci da kariyar ubangiji. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 68 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ****************** Duk taku daya da suke qarawa na zuwa palon nasa tsananta bugun zuciyarta yake dan haka kafafunta suka qara sanyi kaman bazata iya qarasawa ba takeji sedai kuka mama na palo tana jiran zuwan nasu hakama falaq na maqale da hannunta tana jin kaman suyi gudu su isa da wuri. Rikitaccen numfashi me zafi mara sauti ko kadan ta sauke a lokacinda falaq ta bude kofar palon kai tsaye wani irin sanyi dayake cikeda qamshinsa tako ina ya bigo a fuskanta yana shiga hancinta tareda qarasa yamutsa bugun zuciyarta gabaki daya. Bude idanuwanta tayi ahankali cikin nutsuwa tana kallan cikin palon da babu kowa ta sake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163