Chapter 98
Chapter 98
hannunta daya ya riqe cikin kulawa da tsananin kaunarsa datake bayyane suka shiga palon.. Kanta a qasa yake amma a hankali ta dan rife idanuwanta sbd qamshinsa daya gauraya palon duk da akwai nasu Maheer da dad harma dana su Alh saad dika masu tsadar ne amma qamshin nasa ya fita daban tana jinsa a cikin numfashin datake shaqa yana isa zuciyarta yana karya dukkanin kuzarinta. Kasa dagowa tayi sbd sanin tabbacin yana palon dan haka Mimi kawai taji tana buqata a wannan lokacin sbd ta rungumeta ta samu nutsuwa daga uwa da karfin gwiwa. Bata qarasa isowa tsakiyar palonba Ammar daya farka cikin wani irin tsananin nauyi da ciwon kai yana saukowa daga gadonsa daqyar ya iya duba time baisan lokacinda jiri na dibansaba ya fito zuciyarsa na neman faso kirjinsa ta fito sbd tsananin harbawan datake ba daidaiba yana jin kaman zai rasa numfashinsa. Dakin Mimi yai niyar nufa ya fasa ganin akwai baki a gidan dan haka kai tsaye ya nufi palon Dad yana isa Jannah da maheer na shigewa da sauri ya qaraso idanuwansa akan Jannah baya ganin komai da kowa sai ita. Maheer ganin yanda Dad ke kallan bayansu ya sakasa juyawa a hankali cikin basarwa ya kalli bayan idanuwansa suka sauka akan Ammar dayake sako kai palon a mummunan yanayi. Sayd dayake kusa da kofar shigowan Kallo daya yayiwa Ammar ya juya ahankali ya kalli uban gidansa wanda yake zaune a kujera hankalinsa kwance yana fidda wani irin kwarji kamewa daga jannah din data shigo har Ammar din dake shigowa ko inda suke bai kallaba duk da babu wanda baisan da zuwansa a gurinba cikinsu sbd ita yasan ta shigowanta a gurin,Ammar dinma kallo daya yayiwa Dzad da Maheer ya faminci Ammar suke kalla a kofa sbd yanda yanayinsu ya nuna. Sayd akwai abinda ko AZIZ bai kallaba bare magana yana gane umarninsa ko abinda yake nufi kokuma abinda ya kamata yayi dan haka miqewa yayi. Gadan gadan Ammar ya nufo Jannah wadda batasan dashiba tana kokarin bude baki ta gaidasu Baba Alhassan.. Kafafunsa da hannuwansa har wani rawa sukeyi ganin manyan rigunan shaddodi masu shegiyar tsada da huluna masu tsadar suma suna daukan ido a jikin kowa Jin yayi ma suna kashe masa ido sbd masifar dayakeji tana kunnuwa a kirjinsa da cikin kansa Jannah din yake kokarin kamowa jikinsa tukuna yayi magana sbd yafisan duk abinda zai fada ko tambaya ya zama tana hannunsa already sbd kada a a rabasa da ita dan ayau yakeson a daura musu auren kaman yanda aka tsara ba dagawa, Ayau yakeson mallakarta,.ayau yakeson maidata cikakkiyar macensa ta yanda babu iya rasashi da ita ko a magana bare a wani aikin. Yanda ya tinkarota kai tsayen zai kamota Sayd yasha gabansa ahankali cikin nutsuwa tareda kallansa da idanuwansa da suke nuna zai iya rabasa da hannuwansa har lahira idan suka sauka akan jannah din. Su baba Alhassan kallan kofar da Ammar din ya shigo sukai cikin mamaki Dad Maheer ya kalla cikin mamaki da tashin hankali alamar yayi handling din Ammar din yayi masa batareda baqin sun gane ba. Ammar cikin tsananin zafin gaske da yawon dayaji kaman tsintsaye nai masa cikin kai ya kalli Sayd zai ciresa daga gabansa ya wuce yace "Kasan me kakeyi? A lokacin Jannah ta juyo da sauri jin Ammar tana ganinsa cikeda mamaki take kallan yanayinsa ta daga kafa zata nufess Sayd ya juyo ya kalleta cikin nutsuwa da bata girmamawa da hannu ya nuna mata hanya yana matsawa gefe da nutsatsiyar sauti yace "Pls Mrs LIMBA" Hanya da inda yake nunawan cikeda girmamawa ta kalla da sauri hannuwanta na dan rawa cikeda mamaki da tsoro sai alokacin ta iya daga ido ta kallesa yana zaune dukansu basu ishesa kallo ba wayarsa ya dauka wadda Falaq ta kirasa cikeda kwanciyar hankali da nutsuwa ya dauka ya dora a kunnesa yana bude bakinsa yace "Yes Falaq Aziz" Abinda Falaq din ta fada kai tsaye a cikin wayar da wani irin farin ciki ya saka sai alokacin ya saukar da fararen idanuwansa akanta itama shi din take kalla tana neman zarewa ga Sayd bakin rai ya hanata wucewa zuwa ga Ammar wanda ya fara wani vibration yana. Maheer ne yayi saurin isa ga Ammar din ya jasa da karfi cikin kyaftawar ido suka fice Ammar din na kwacewa yana son magana Ammar harshensa jin yake kaman ya karye sbd Bugawan da zuciyarsa ke kokarin yi. Sayd cikin fuskewa ya rufe kofan palon yaja ya tsaya koda Ammar din zai dawo dan da alama yana kokarin zarewa ne dan haka yana taba abinda ba nasa ba zarar dashi zaiyi a cikin gidansu ya tafi yabar musu sabon nakasashen Ammar. Tsit palon yayi kowa ya kasa cewa komai sbd yanayin da aka samu din saida Daddy Mahmoud ya fuske ya kalli jannah cikeda kulawa yace "Jannah ki gaida iyayen LIMBA gasunan" Bakinta rawa yakeyi sosai ta budesa batareda ta iya kallansu ta gaidasu tinaninta duk a rikice ta dena gane komai so kawai take ta fita taje gurin Ammar. Amsawa su Baba Alhassan sukai cikeda kulawa suna mata Addua da saka albarka. AZIZ takeson gaidawa shima amma ta kasa sake kallansa dan haka jiki a sanyaye ta juya tabar palon Dad dinta yabita da kallo cikeda tsananin kauna da kulawa. Maheer kuwa koda ya fita da Ammar din daman Anny taga wucewansa da sauri tayo palon saiga Maheer ya taho dashi dan haka batai wata wata ba ta sake sakasa baccin da zai iya masa illa amma bata damuba. Kallanta Maheer yayi zaiyi magana sbd bayason wani abin ya samu Ammar ta dakatar dashi da cewa "Babu abinda zai samesa for his own good nake masa komai sbd kansa bazai iya daukan wannan tashin hankalin dayake saka kansa a ciki ba so yana buqatan hakan dan ya karba lamarin a hankali" Ajiyan zuciya ya sake yana mata kallan kin tabbata Gyada kai tayi tana kama hannunsa suka fice bayan ya gyarawa Ammar din kwanciya da rufa. Suna fitowa dakin Jannah na isowa da sauri tana cewa "Ina Ammar din, Meya samesa? Yaya na gansa haka? Meyake faruwa ne?? Kokarin fadawa dakin take Anny ta riqota tana cewa "Auren AZIZ LIMBA dayake kanki ne yake faruwa, Ki kula sbd yanzu ke din matan wani ce wanin ma AZIZ LIMBA ake magana" Dakatawa jannah tayi tareda juyowa gaba daya tana kallan bakin Anny kafin ta dawo da kallanta kan Maheer tace "Meyake faruwa? Ance an daura auren to waye aka daura dashi ni banganeba, My Ammar kokuwa wani daban?? Riqota Maheer yayi tareda kokarin kwantar mata hankalin dayaga yana neman tashi sbd tsoro da firgici yace "Kwantar da hankalinki my love kinji, Da AZIZ LIMBA aka daura miki aure sbd samarwa da zuciyanki abinda takeso, Bazamu taba iya hanaki abinda zuciyarki takeso ba koma meye" Rawa hannuwanta suka fara a rikice tace "No,no no Ammar nakeson aura, Ammar nakeson aura basai abinda zuciyana ke so ba, LIMBA bai taba sona ba Ammar ne yake sona, Meyasa zaku rabani da Ammar? Ammar can't take ita zai zare,zai haukace zai iya zama komai akan hakan zai iya komai akan hakan.......... Anny ce ta katseta cikesa takaicin zantukan tace "Kinsan shi LIMBAn waye akan haukar da zarewan? Idan hauka Ammar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163