Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 38

Chapter 38

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

"Idan akwai abinda ya taso a kula sosai a tafi asibiti akirani,a kula" Addua mama tai masa itama tana masa fatan dawowa lfy. Hoton daya bata jiyan Ummitah ta fidda a cikin dayan hannunta ta saka masa shima a hannunsa tana cewa "Nagode Hammah" Murmushin karfin hali shima yayi mata yana shafa fuskanta ya matso kaman yanda ya saba ya karanta mata adduar dayake mata tin tana yarinya ta neman tsarin ubangijin a kunnenta ya share mata hawayen da suka gangaro mata tana murmushi ya juya ya shige mota yana daga musu hannu. Sayyid ne ya shiga motar sbd tareda shi zasu Airport din da drivern gidan Alh Saad. Motarsu na barin gidan gidan ta sauke ajiyan zuciya me karfi tana jin wani abu kamar yabar jikinta dan haka mama ta jata suka koma cikin gida. Koda Sayyid ya dawo daga Airport bai dameta ba kyaleta kowa yayi sbd ta samu ta warware da kanta sedai hakan bai yiyiba dan kuwa zazzabi me qarfine ya kamata wanda ya sakasu damuwa. Haka suka wuni da ita har dare batajin dadi sedai tace ba buqatan zuwa asibitin dan haka sai baa takurataba. Washe gari ma haka ta wuni cikin yanayi na rashin lafiyar datake cinta a hankali, Fama su mama suka fara da ita sbd gabaki daya lafiyar tana neman gagaranta sbd wani irin silent ciwo take fama dashi wanda ta rasa menene yake damunta itama hakama da kanta ta hana a sanar da Hamman sbd kada ya shiga damuwa tace zata iya daurewa har lokacin haihuwanta ya qara yi tinda ta kusa. ******ciwon kwana daya kwana biyu zai qara gaba yakeyi cikin tsananin azabar da bata taba saniba take a yanzu hakama batasan me zatace yana damunta ba ga damuwar datake damun zuciyarta da kwata kwata bata mata dadi, Wata irin rama me muni ta fara da wani irin haske dayake bawa mama da sayyid tsoro sosai hankalinsu ya tashi sosai kuma har lokacin sun kasa fadawa ABDULAZIZ din. Zuwansu asibiti biyu dr yana dubat yana ce musu lafiyarta kalau kawai yanayi ne na haihuwan daya matso. Dawowa sukai gida suna cigaba da kulawa da ita sedai tashin hankalinsu da tsoronsu tsananta yakeyi sbd qarewa takeyi kamar wadda mayu suka kama takai komai tafara gaza yiwa kanta jinya takeyi sosai wanda ya fara taba lafiyar cikinta. Dole suka tattara suka sake komawa asibiti gashi anty maryam bata nan su kadai suketa Fama sai drivern da aka samar musu sbd fitarsu. ********Dzad ne a zaune a lafiyayyar office dinsa dayake cikim mansion dinsu ya zare farin glass dinsa yana kallan Ammar wanda Maheer ma shi yake kalla. Numfashi Ammar din ya sauke cikin samun nutsuwar biyan buqatan shekara da shekaru yace "Komai na matar da aka samu zuciyarta ya kammala magani ya gama aiki akanta wanda kowane time a wannan stage din datake shine daidai lokacin da zataiwa Jannah donor, Anyi bincike akanta ba kowa bace daga kauye suka taho suna zama gidan wani relative dinsu ne wanda baima cika zamaba so bandai tsaya nasan sunansa ba kokuma buqatan hotonsa sbd ba buqatan hakan, Abu daya ne shine lokaci yayi zuwa jibi zaayi aikin wanda muke fatan wannan shine na karshe sbd baa taba samun matching din da ake tinanin yayi 99% ba kuma gashi cikin ya riga yazo lokacin haihuwa so the right and perfect time has come" Maheer jin yayi wani nauyi da sanyi na cike zuciyarsa lokaci daya Dad ma jin yayi bayajin komai baya buqatan komai kawai ayi aikin su samu abinda suke so shine burinsu. Nutsuwa da nauyin daya danne musu zuciya shekara da shekaru ne sukaji dukkaninsu yana fada musu. Washe gari ranar da zaayi aikin Anny ce ta bawa Jannah maganin data yanke jiki aka kwasheta zuwa asibitin sbd suna buqatan ta kasance a asibitin koda zaa shigo da Fatima Abdulaziz Ayoub din Wannan shine sunan dayake jikin katinta. Ummitah kuwa a daren ranar gabaki daya jikinta ya rikice jini ne yake mata zuba ba kakkautawan daya saka a cikin daren mama da sayyid suka kwasheta zuwa asibiti hankali tashe. Dr ken yana asibitin daman yana jiran zuwansu sbd yasan hakan zata faru, Dayake ansan shine dr dinta kiransa akai da gaggawa A rikice cikeda kulawa da tashin hankali yayi kanta yana kiran nurses. Naquda ce ya tayar mata tareda mata allurar da zata hanata iya haihuwa da kanta dan haka hankalin nurses ya tashi gashi bleeding takeyi sosai gashi tayi wani irin ciwon data jima acikinsa ya bayyana sosai a jikinta. A cikin daren ganin an kasa shawo kan matsalar take yayi mata transfer zuwa ZADEEN HEALTH CEN. Su mama da sayyid tinda suka gwada kiran Hamman baa samesa ba sai suka maida hankali kan Jikin Ummitan da aka tabbatar musu ba sauki gashi private hospital ce babu mutane sosai sbd tsadarta da tsarinta. Dr ken kallansu yayi cikin nuna damuwa da kokarinsa yace "Haihuwace tazo mata gadan gadan gashi lokacin bai qarasa yiba sbd bata bude ba gashi kuma babyn ruwan dayake rayuwa a cikinsa cikin cikinnata ya tsiyaye dole Aiki zaa mata a cire babyn idan ba hakanba komai zai iya faruwa da ita har babyn dan haka aikin Gaggawa zaa shiga da ita a acikin daren nan anan likitocinmu duka basa nan Nayi muku transfer zuwa qwararriyar asibitin da muke da ita Kusa yanzu can zaa tafi da ita. Babu abinda mama da sayyid ke nanatawa bayan sunan Allah cikin matsanancin tashin hankali dan haka basuda zabin daya wuce aminta da hakan. Cikin ambulance da gaggawa akai Asibitin da ita koda suka isa tafara nisa dan haka Hannu kawai sayyid ya saka a takardun komai aka shige tiyata da ita suna kallonta kowannensu idanuwansa na cikowa da hawayen dake zana radadi a zukatansu har aka shige da ita aka rufo kofar wadda ta saka kirjin mama bugawa da wani irin ciwon daya sakata dafa bango tana silalewa qasa ta zauna har lokacin kirjinta na qara ciwo. Sayyid kuwa sunkuyar da kansa yayi yanajin kaman kunnuwansa da kansa iska na musu yawa. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899 *_Arewabooks@Mamuhgee_* 23 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});