Chapter 86
Chapter 86
kaunarsa babu shakka ko tinanin komai. Maheer ma jin yayi wani sanyi ya sake shigar zuciyarsa sbd wannan ma wata hanyar sake samun kusanci da kauna ne me karfi tsakaninsu da LIMBA sbd shima a nasa bangaren duk wanda yake so da kaunar 'yarsa babu abinda bazai iya masaba dan haka zasu taya jannah kaunar 'yarsa sosai. Ammar shiru yayi yana kasa cewa komai tareda zubawa jannah idanuwansa tana sake murmushin da wannan karan tin daga zuciyarta yake fitowa sbd ta bayyana kaunar datakewa Falaq kuma familyn sun nuna farin cikinsu da hakan dan haka take murmushint me kyau tana cigaba da cin abincinta hankali kwance. Ammar jin yayi kaman cikinsa ya toshe haka kawai dan haka ya dauki cup din warm drink ya kai bakinsa yasha ahankali tareda ajiyewa ya dauki tissue ya goge bakinsa yana cewa ya gama. Kallansa Jannah tayi tana son nasa magana sai kuma ta fasa tana masa magana da ido dole ya fasa tashi ya zauna yana kallanta tana qarasa cin abincinta cikin jin dadi da kwanciyar hankali harma da farin ciki dan haka kawai taji tama matsu taje gidansu Falaq din. Suna gama breakfast din ta wuce bedroom dinta ta zauna tana dan wayoyi da dube dube a wayar tana kaida kawo har abincin dataji yana dan zaunu a cikinta kafin ta zare komai ta fada toilet wanka. Wanka tayi ta fito daure da towel blue ta zauna tana goge jikinta ahankali kafin tafara shafa tana duk abubuwan data saba na shiryawa. Doguwar riga ta saka maroon sai guraren 2 ta fito riqe da handbag ta Louis Vuitton sai wedges shoes na versace, Qamshinta ne yake tashi ahankali mai sanyi da dadi, Key din motarta ne a hannunta da wayarta datake texting falaq din saying she is on her way. Anny data shirya itama fitowan tayi sanye da boubou din wata tsadaddiyar black lace mara nauyi da hayaniya ko kadan da handbag din chanel sai heels da ita ta saba su take sakawa suka fito suna ficewa gidan. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 51 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC (kayan mata) 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 4200 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************ Jannah ce take jan motar a nitse zuwa gidan wanda suna sake kusantar isa gidan bugun zuciyarta sauyawa yakeyi ahankali sbd hakanan batason ta hadu da Daddyn Falaq din dan haka koda Anny ke mata maganar Aurenta da Ammar daya kamata a bari sai komai ya sake daidaita batama jinta sosai sbd hankalinta da tinaninta nakan tinanin wanda a ko yaushe yake guri take samun kanta da jin zuciyarta na sauya bugu. Suna isowa gidan Securities dayake sun san da zuwan na Ms Jannah Zad wadda Falaq ta sanar musu dan haka babu bata lokaci aka bude musu suka shigo cikin tsananin girmamawa. Parking tayi gabanta na dan faduwa sbd ganin motocin datake da tabbacin yana gidan dan haka ta kasa fitowa motan saida ta daidaita bugun zuciyarta ta bude ta fito. Anny dake kallan mahaukatan motocin dake harabar gidan da tsarin gidan jin tayi komai ya burgeta sbd Allah bai bata godiyansaba dan a nasu gidan babu kalar jin dadi da duniyar da aka rasa a zadeens hakama gidan LIMBAs din ba fin nasu yayi ba kusan gogawa akeyi kawai dai dan nasa tsarin yana sabo ne kuma daban da nasu amma suma nasu gidan kaman Aljannar duniyarne to amma ganin takeyi duk kaman nan din yafi sbd tsatsar zuciya. Falaq datake jiran zuwan jannah din tin safe ta hana kowa zama anata shirin zuwan jannah Me aikin data saka tsaron harabar gidan dan ta sanar mata idan sun iso tana ganin shogowan motarsu juya da sauri taje ta sanarw Fiddausi sbd ita kadai keda ikon zuwa hanyar bangarensa a cikin masu aikin gidan kuma gashi falaq din na gefensa ta hanasa fita tace se baquwanta tazo sbd a rayuwarta wannan shine karo na farko da zatai baquwan kanta shiyasa takejin kaman zata taka jariri sbd murna ta hana kowa sukuni. Fiddausi data iso kofar palonsa karamar doorspeaker dake gurin mara qara ta taba tareda kai bakinta cikin nutsuwa tace "Baquwan Falaq Aziz ta iso" Daga ciki akwai qaramar speaker da ake jin zancen wanda yayi daga wajen kofar ba tareda hayaniyaba dan haka Falaq dake gefen Daddynta tana nuna masa dukkanin firanta da Jan a ipad dinta tana jin hakan miqewa tayi daga jikinsa tana murmushi me tsananin kyau tace "BestDaddy special guest dina tazo" Miqewa tana nufar kofa ta fice da sauri tana barin ipad dinta a jikinsa. Kallan ipad din yayi hotonta ne dana jannah din dayake cikin chats nasu yake bayyane. Hannunsa ya saka ya danna lock ta rufe kafin hoton lockscreen dinta ya bayyana wanda yake hotonsa ne shida ita tana jikinsa tana dariya sosai cikeda tsananin kaunarsa da bata hada da komaiba. Harabar gidan ta nufa da gudu Fiddausi na biye da ita cikeda farin ciki tayi kan jannah din ta rungumeta tana dariya. Itama jannah din dariyar takeyi tana kama hannunta sbd jin numfashinta na sauyawa sbd gudun datai ta janyota gabanta tana cewa "Ki dena irin wannan gudun okay." Gyada kai jannah din ke yi tana dan hadiye yawu sbd numfashinta dayake fita da karfi tana jin kaman kirjinta bazai dauka. Ciki suka nufo Fiddausi na musu sannu da zuwa tana wucewa kitchen da sauri ta daukowa Falaq din da numfashinta yake sauyawa sosai ruwa.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163