Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 55

Chapter 55

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya janyo wani pillow dayake gefensa ya rufe kunnuwansa yana komawa baccinsa. Mama cewa tai "Fiddausi idan baki kamo mun ita kika kawo mun ba zaki fuskanci bacin raina kuwa ayau" Falaq na jin hakan ta qarawa kafafunta gudu tana isa kofar palon ta miqa hannu zata bude aka bude kofar palon.. Wani irin nutsatsiyar qamshi mai sanyin dadi dayake tabbatarda tsadarsa a shaqa daya sanyin ac ya kado waje daga cikin palon wanda har inda mama take tsaye yakai yana sauya numfashin main babban palon gaba daya.. Bude kyawawan idanuwanta da suke sak nasa falaq tai tana kallo tin daga fararen yatsun kafarsa dasuke wani irin fes kaman baya fita dasu sanye cikin versace slippers, Sanye yake da black pyjamas Basu tsantsi sai jacket me girma daya sako dazai fito daga bedroom dinsa sbd tashinsa kenan daga bacci muryanta ta fiddosa. Fuskansa datake wani irin fresh ta kalla ko morning face dinsa ganin takeyi tafi duka daddies din duniya kyau dan har fada takeyi a school da fahari Daddynta is the most handsome mutum dayafi kowa kyau. Hannuwansa dake cikin aljihun jacket din jikinsa ya zare yana bude hannuwansa kafin ma ya karasa kai hannuwan nasa akan fuskanta ta fada jikinsa tana cewa "Yesss BestDaddy idanuwan Falaq Aziz suka fara gani ba Oldy ba" Da farin ciki sosai a muryanta da yanayinta ta qarasa zancen tana qanqamesa cikeda tsananin son mahaifin nata. Wani Kyakkyawan murmushin daya saka Fiddausi saurin sauke kanta sbd yanda ta kusan dauke wuta agurin ya sake mai sauti yana durqusawa ya ajiye gwiwowinsa qasa sbd ta rungumesa da kyau ya rungumeta shima yana gyara mata veilhijab dinta ya bude baki da muryansa dake cike da wani irin nutsuwa da steez daya gama kamasa yace "Bazaki dena tsokanar Mama ba ko? Kinason ta dokamun bakin my one and only Falaq Aziz" Sakinsa tayi tana juyawa ta kalli Hanyar da maman take tana riqe hannunsa cikin nata tace "To ni kasan ai bazan yadda na fara ganinta ba banfara ganin My Besty ba" Hancinta ya shafa yana kallan Fuskan Ummitansa akan tata ya sake sakin murmushin daya fito daga asalin zuciyarsa yanajin kaunarta data uwarta da bata duniya suna yiwa zuciyarsa yawan da yakejin ko tinanin komai bazaiyiba akan basu ransa, Idan yana kallan fuskan falaq duniyarsa nutsuwa take tana samun sanyi da nitsatsen farin ciki me yawan gaske duk da rayuwarsa na cikin wani irin bushewan da har abada bazata sake jiquwa ba sbd rashin Ummitah wadda rashinta shine asalin ciwonsa da ba warkewa bawai na rashin iyayensu ba. "Amma falaq Aziz tasan cewa Maman itace maman Bestyn nata fa,kuma shi Bestyn Ai yana son mamansa sosai... Bata fuska tayi tana cewa "Ai sbd itace ta maman Bestyna ya saka nake tsoronta,kuma idan baka nan ai ina jin duk abinda ta fada, Nidai Daddy karka bari ta dukarmun baki, Duk ta qara masa tsowo sbd duka gashi yanadon ya dena kama da naka" Mama data nufosu taji abinda take fada cikin quluwa tace "AZIZ kana jin abinda take fada sai murmushi kake mata ko? Dagowa yayi yana kallan Maman da sauran murmushin akan fuskansa dake cikeda da kwarjini ya kalli maman yana cewa "Mama barka da safiya" Amsawa tayi tana kallan Falaq din data boye bayansa tana cewa "Arzikinki daya yau tafiya zakiyi da sai kin kwana biyu bakinki baiyi magana ba a gidan nan" Turo baki tai tana qin cewa komai sbd maman na cewa Daddynta ya matsa gefe matsawar zaiyi dan haka tai shiru tana turo baki. Shi kuwa murmushi kawai yayi sbd mamance kadai take discipline na Falaq din sai Sayyid da shima yake dan bude mata ido amma idan baa gaban Babanta bane. Maman magana zatai dashi dan haka Falaq din ta shige palonsa shi kuma suka koma palo da maman sukai maganar rashin lafiyar Baba alhassan tukuna ya koma dan shiryawa sbd lokacin fitowansa ma baiyiba rigimar falaq dince ta fiddosa. Yana shiga palon tana zaune tana duba abu a ipad dinta tana dariya sosai, Kai tsaye Bedroom dinsa ya nufa ya rufo Kayan jikinsa ya zare lafiyayyar fatarsa ta bayyana tana daukan ido sbd samun hutu da tsadaddiyar gyara da original skin products masu tsada da kyau. Toilet dinsa dayake da girka sosai ya shiga tareda nufar shower ya sakarwa kansa ruwan dumi yana rufe idanuwansa ruwan na sauka akan fuskansa suna ganganrawa jikinsa suna dumama jikinsa. Bai wani jima sosai ba yana wanka dasu gyaran fuska da sauransu kafin ya fito daure da babban towel me kauri brown jikinsa na fidda qamshin shower Soap dinsa na Ocean seaweed. Goge jikinsa yayi a natse sa wani clean towel din kafin ya fara shafe jikinsa da bodymilk da mix na oils na Ngenas da suke saka jikinsa glowing da kyan gani da wani irin soft ya shafa perfs dasu bodyMist da sauransu kafin ya gyara fuskansa yai brushing gashin kansa dayake a kwance da santsi irin na asalin filani. Bai dauki mintina sosaiba bayan gamawa ya shiya cikin Navyblue jeans da White long-sleeved shirt data nutsu a jikinsa sbd tasan kudin daya siyeta. A cikin tarin tsadaddun designer agogayensa dake jere a doguwar glass drawer daya ya bude ya dauko black cartier ya saka sai navy blue Lv fcap daya sako ya fito yana daukan wayarsa ipad dinsa datake iri daya sak da 'yarsa. Yana fitowa koina a palon an sake gyarasa kamshi da sanyin ac komai neat dukda bawai datti ko wani hayaniya a palon komai unique,simple and luxuries ne kawai. Fiddausi ce take gyara komai na bangarensa dana Falaq saina Sayd da mama amma sauran gidan masu aiki ne ke aikin. Tana ganin fitowan Daddyn nata ta ajiye abinda yake hannunta ta miqe tayo gurinsa tana cewa "You're morethan handsome MyBesty" Juyowa yayi kalleta tana hada hannunta da nasa ta riqe yace "And you?? Dariya tayi tana dawowa gabansa tana tafiya da baya suna tafiyar a haka tace "I'm my father's daughter,so I'm the beauty itself" Murmushi me nutsuwa kawai ya sake mata suna fitowa palon inda suka tarar da Mama na zaune tana magana da Fiddausi dake fada mata yanda sukai da Falaq da safen tana dariya. Sayd kuwa a tsaye yake shigowansa kenan palon yana waya ganinsa ya sakasa qarawa ya karbi ipad din datake hannunsa yana masa barka da fitowa ya koma gefe yana cigaba da waya akan baqin da zasu tattauna dasu gashi AZIZ din yau ranar 'yarsa ce sbd da kansa zai rakata sbd kowa iyayensa zasu tafi dan haka shima yace a dakatar da duka schedules nasa na kwana biyu sai Falaq Aziz ta sun gama camping dinsu. Hakan yasak yaketa kokarin ji da ayyukan da baqinsu tareda clearing schedules din yaji da komai. Dining suka nufa dukkaninsu Falaq na sake boyewa gefensa tana leqa mama da ko kallanta bataiba tace masa "Daddy zan bata da Anty Fiddausi tana fadawa mama sirrina" Kallanta yayi yana cewa "Oh no indai hakan ne taci Amanar Falaq Aziz" "Yes Daddy,Kuma tace tana bayana amma tana maganar sirrina da mama i heard them not once" Mama data juyo tana harararta ta kalla tana qara shige masa tace "Did you just see that Daddy? Jira take kayi tafiya zata dakeni for sure akan na fada gaskia" "No Falaq

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});