Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 43

Chapter 43

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daya sakawa kansa. Sosai ya kwana asibitin wanda ya saka likita hanasa ko taba wayoyinsa aka kashesu. Amma hakan kusan hana zuciyarsa samun nutsuwa yayi wanda yake jin yana rasa nutsuwarsa da hankalinsa kwata kwata dole doctors suka basa wayarsa dan yayi magana da familynsa dan samun nutsuwa. Wayarce gabaki daya ta kasa samuwa yanda yakeso sbd a cikin mutum uku da suke familynsa kwata kwata ya kasa jin ko daya dan haka kai tsaye ya nemo numbern drivernsa Latif wanda yake bayerabe ya saka kira. Kiran na shigowa wayar latif gabansa yayi mummunan faduwa sbd bai kira yayi masa gaisuwaba sbd tsoro da tausayin halinda yake ciki jin rasuwar Sanyin idaniyarsa dama su gaba daya tinda suna sonsa dole sike kaunar Ummitan sosai. Tana gap da katsewa ya daga kiran cikin tsananin sanyin muryan data saka ABDULAZIZ din sauke ajiyar zuciya. Gaidasa Latif ya fara cikeda girmamawa yana rasa ta inda zai fara masa gaisuwa. Kafin ya amsa gaisuwarsa kai tsaye da muryansa datai kauri kirjinsa a toshe da bacin ran yanda kowa a gida wayarsa ta koma kaman batada amfani a taqaice yacewa latif "Inason magana da mama,Sayyid or Ummitah ka kaiwa daya daga cikinsu wayar........ Tsabar rudewa Latif da yarensa yace "Sir you say??? Cikin hade fushinsa yace "Do i have to repeat wat i said?? Da sauri latif na qarasa ridewa ya nufi cikin gidan yana hada gumi yace "Yes,no no sir" Duk ya rikice ya rasa me zaice jin sunan Ummitah dan haka ya qara sauri zuwa cikin gidan yana godewa Allah dabaiyi saurin yi masa gaisuwaba yafara ji daga bakinsa.. Yana knocking kofa fiddausi dake palo tana hadawa Baby madara tanata kuka me qarfi ga mama tana sallah Sayyid ma yana masallaci ta taso ta bude kofar wanda ya bawa ABDULAZIZ saukan kukan babyn kai tsaye cikin kunnuwansa daya sakasa tashi ahankali daga zaunen dayake zuwa tsaye yana dago wayar daga kunnuwansa ya kalla ya sake mayarwa yayi shiru kukan babyn me qara yana shiga kunnuwansa sbd tana hannun Fiddausi data taso ta bude kofar tana kallan Latif daya miqa mata wayar da sauri muryansa har tana rawa yace "Sir na son magana da Mama or oga Sayyid and...... Shiru yayi yana kallan babyn da sai alokacin ya tina da Sir din zaiji kukanta. Fiddausi na jin abinda ya fada tayi baya tana qin amsar wayar ta juya da sauri dan kiran mama. Hanata tafiya latif yayi yana gwale mata idon ta karba kada tai masa haka dan yasan yana saka wayar a kunnensa maigidan zai iya jeho masa kowace irin tambaya. Fitowan mama tana idar da sallah batareda ta tsaya addua ba sbd kukan babyn ya saka latif saurin jeho qafa palon da sauri ya miqawa mama wayar tana amsa ya juya da sauri. Fiddausi ma barin palon tayi jikinta a sanyaye. Mama saida wayar ta shiga hannunta ta gane waye akai take qafafunta sukai sanyi daidai lokacin sayyid ya shigo palon hakama Babyn a lokacin ta sake fasa wani kuka me qarfi na jirirai sabuwar haihuwa ba kakkautawa wanda hake shiga kunnuwan ABDULAZIZ direct yana wucewa zuwa zuciyarsa da bugunta ya sauya ya kasa cewa komai sbd yanda yakejin kukan babyn har cikin tsakiyar zuciyarsa ya tabbatar masa da kukan babyn Ummitah ne. Shiru dukkaninsu sukai har Sayyid wanda yaga sunan SIR LIMBA akan wayar hannun mama ya san shine take jikinsa yayi mugun mutuwa radadin zuciyarsa na dawowa sabo. Shirun lokaci mai dan tsayi sukai kafin ya iya bude bakinsa da yayi masa nauyi jin bazasu fada masa komaiba bayan sunsan yaji kukan babyn da sauti me tsananin nutsuwa da sanyi yace "Ummitah ta haihu ne??? Shiru sukai hawaye na gangarowa mama tana qanqame babyn jikinta. Shiru ya dan yi yana jiran amsarta kafin ya sake cewa "Ummitah kece? Kin sauka dinne? Kukane yake kokarin kwacewa mama ta miqawa Sayyid babyn wanda yaune ranar farko data shiga hannuwansa. A tsananin taushin sautin dayake sake qara nauyin zuciyarsa yace "Ummitah?? Kuka me qarfin gaske mama ta fashe dashi tana kasa riqewa sbd yanda yake ambatar Ummitan da bazata amsaba har abada sai lahira kila.. "Mama" ya furta cikin tsananin mamaki da sanyi yana cewa "Mama kuna lafiya? Lafiya kuwa? Meyake faruwa ne wayoyinku basa tafiya? Ummitah ta haihu dinne mama??? Maganganunsa kashe mama sukeyi kukanta na tsananta ta kasa cewa komai Jin ya kasa jeho tarin tambayoyin dake kasheta cikin kuka mai ratsa zuciya da kashe jiki tace "ABDULAZIZ kana buqatan dawowa, Muna tsananin buqatanka a gida..... Rintse idanuwansa yayi abinda yake ji yana fara fin karfinsa daga lokacinda take kukan daurewa kawai yakeyi dan haka cikin tsananin karfin hali da dauriya ya bude baki yace "Mama zan aje duk abinda nake na dawo, Ina Ummitah?zanyi magana da ita" Sayyid na jin hakan ya juya yabar gurin rungume da babyn wadda tayi shiru a jikinsa tana sauke numfashin bacci da zata koma. Mama shiru tayi ta kasa basa amsa kukanta na komawa sbd tsoron abinda batasan me zata fada masa ba. Ajiyar zuciya me sanyi ya sauke ahankali cikin sake nutsar da kansa yace "Mama nace insha Allah duk abinda nake nabarsa zan dawo, A kiramun Ummitah, Kuma baki ban amsan haihuwan ba, Ummitan na lafiya?yaya babyn itama lafiyanta kalau? Ko akwai matsala ne mama?? A cikin wani azababben ciwon daya taso ya danne zuciyarta da sabon kukan data kasa riqewa tace "ABDULAZIZ MUNYI MUMMUNAN RASHIN DA HAR ABADA BAZAMU WARKEBA DAGA GARESA" #MAMUH #AZIZ AY LIMBA #JANNAH ZAADEN #ZAADENS #SAYYEED ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 26 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});