Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 72

Chapter 72

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mugun gudu taga jini a tissue koina.... Ihu ta kurma wanda ya saka mama fitowa da sauri Falaq data mugun firgita ma bayan maman ta biyo tana roqe rigar maman sbd tsoro suka nufo office din. Da gudu Fiddausi ta kwaso tissues din da hannunta a rikice ta nufo su maman tana nuna mata jinin dayake jiki sosai bakinta na rawa tace "Sir LIMBA ne Sayd ya fita dashi jini yana fita jikinsa sosai baya numfashi kaman ba rai a jikins...... Bata qarasa ba Falaq dake bayan mama cikin tsoro ta fito tana kallan hannun Fiddausin muryanta na rawa sa sauri tace "Daddyna?? Meya samesa? Meya faru dashi?? Kikace ya mutu....?????? Bata qarasa ba ta kirjinta yayi mummunan bugawan data yanke musu jiki a gurin tai collapsing. Sabon tashin hankali suka shiga wanda ya saka mama duk rudewa tana cewa "Uban waye yace ki kafa a gabanta ne Fiddausi" Daukanta Fiddausi tayi da duka karfinta tana nufar cikin gida da ita mama na bin bayansu tana kwalawa Nena kiran ta kawo musu ruwa da sauri. A palo suka kwantar da ita nena ta kawo ruwa da sauri suka zuba mata amma sam ba alamar zata tashi hankali tashe suka dauketa zuwa asibiti mama nata kiran Sayd sedai sam baya dagawa sbd baima san tana kiranba sbd koda ya isa asibiti AZIZ ya zubarda jini sosai dan haka take aka karbesa da gaggawa akai ciki dashi sbd shock ne da attack daci uban wanda ya shiga ko lokacin da ya samu labarin rasuwarta. Sosai hankalinsu dr Raheem ya tashi sbd kokarin ceto Ransa da suke sedai baya alamar yana karban treatment din dan haka suka sauya method cikin gaggawa kwarewa. Sayd kuwa ana shigewa da AZIZ din zubewa yayi gurin a qasa yana cusa kansa cikin kafafunsa tareda fashewa da wani irin kuka me karfin gaske yana dukan kirjinsa dake wani irin azababben radadi da ciwon kwatanta azabar da Ummitah ta shiga kafin rasuwarta, Da ranta aka zare mata zuciyar datake bugawa a kirjinta batareda wata nakasa ba, Da karfi da yaji aka zare mata zuciyar da Allah ya halicceta da ita, Kasheta akai kisa mai ciwa da radadi batareda taga ko abinda ta haifa da kanta ba.... Wani gawurtaccen kukan ya sake sakewa radadin da zuciyarsa da kirjinsa ke masa suna tsanantar da shima ya kasa riqewa ya fara dafawa zai miqe sedai gangar jikinsa kasawa tai ya zube a gurin yana fasa kukan dayake fitowa tin daga tsakiyar zuciyarsa dayakejin inama tasa zuciyar aka cire aka bar Ummitah da tata. Gaggawan zuwa akai shima aka kwashesa zuwa emergency sbd ganin irin yanda namiji babba kuma kakkarfa kamarsa da bai rasa komai na jin dadin duniyaba yana kuka sosai yana shidewa ga gangar jikinsa tana kasa daukansa. Ana shigewa dashi su mama na isowa asibitin da falaq wanda itama aka karbeta sbd patient dinsu ce dan haka baa shiga emergency da ita ba ita dakinda zaa kwantar da ita aka nufa da ita da sauri acan suka fara bata taimakon gaggawa duk da sunsan abune me wuya ta farfado yanzu din. Su mama da basusan nan asibitin su AZIZ suke ba zaman jira suka fara cikin tashin hankali da damuwa kala kala kuma har lokacin bata dena kiran wayar Sayd ba. Rin suna zaune har suka kasa zaman sai kaida kawo suke, shima suka gaji suka fita suka dawo babu zancen komai hakama ba bayanin komai akan AZIZ. A asibitin suka kwana cikin masifaffen tashin hankalin daya gama rikice musu.. Guraren 6 na safe Sayd ya farfado cikin hayyacinsa ya tashi zaune yana rintse idanuwansa sa sukai tsananin nauyi da kansa. Ya jima a zaune nurses na sake dubasa kafin dr Raheem yazo ya sake dubasa ya sanar dashi Falaq na asibitin tin daren jiyan itama aka kawota. Yanajin hakan ya dago da sauri sbd take yasan ansake triggering ciwonta kenan.. Saukowa gadon yayi ya nufi toilet din dakin cikin karfin hali da jarumta yayo alwala ya fito a dakin yayi sallah. Yana gama addua ya dauki wayarsa dake gefen gadon yaga kiran mama sunfi guda hamsin. Miqewa yayi yana sallamar kansa ya fice daga dakin ya nufi gurinsu mama wainda suna ganinsa Fiddausi ta miqe tsaye tana zuba masa duka idanuwanta jiran abinda zai fada. Mama kuwa da tini itama ciwon zuciyarta yaketa kokarin tashi sbd tashin hankali da damuwa kasa tashi tayi daga zaunen ta zuba masa idanuwanta da sukai ciki sbd damuwa da rashin baccin da sukai a daren. Muryansa datai tsananin nauyi sbd yanayinsa ya bude baki yace "Mama yaya falaq? Meya sameta?badai collapsing tai ba?? Mama data rasa wace tambayar zata amsa tace "Daddynta dataji ba lafiya ta zube,ina AZIZ din?yaya yake,meya samesa?? Shima a qataice ya amsa tambayarta da cewa kawai attack ne ya samu amma insha Allah zuwa yanzu ma ya samu dawowa daidai. Juyawa yayi ya nufi dakin da falaq take yaga tana kwance sanyeda wasu abubuwa da aka daura mata. Rintse idanuwansa yayi yanajin wani irin nauyi da qunci na danne kirjinsa na tinawa da suna tsaye a kofar dakin da ake ciki ana cirewa Ummitah zuciyarta suna gadin banza batareda sun saniba a wancan lokacin... Juyawa yayi da sauri yabar dakin ya nufi waje gaba daya ya isa mota ya bude ya fada tareda rufewa yana dora kansa a steering yana dafe kirjinsa da hannuwansa duka biyu sbd ciwon dayake masa sosai.. A wannan lokacin da ake cirewa Ummitah zuciyarta da abu ne da Allah zai nuna musu zai fasa kofar dakin ya shiga ya cinnawa gabaki daya likitacin dake ciki wuta batareda ya bar hakan ba dan zai iya tada asibitin gaba daya daya bari a taba ko kirjin Ummitansa bare rabata da ranta karfi da yaji. Dukan kirjinsa yake da karfi idanuwansa na cika da hawayen da suka qafe sunma kasa gangarowa sbd radadin dayake cikinsa. ****Acan ciki kuwa Karfe goma AZIZ ya bude idanuwansa ahankali da suke jajir kamar wanda yayi shekara a cikin matsanancin hali... Akan fuskan Mama datake zaune a dakin ya sauke idanuwansa batareda ya kyafta ba, Tasowa mama tayi ahankali tana kallansa cikeda fargaban ganin jan idanuwansa. Bakinta ta bude cikeda tsananin kulawa da kauna zatai magana ya rigata a hankali da wani irin sauti me tsananin sanyi da rashin hayaniya yace "Mama wani irin kewana Ummitah tayi a lokacin da bana nan kafin kafin rasuwarta, Wane irin yanayi ta shiga a lokacinda ciwon ajali ya taso mata??? Cak mama ta tsaya cikeda matsanancin mamaki da tsoro sbd tinda akai rasuwar a tsawon shekarun bai taba ambatar kalma daya data danganci rasuwarta ba bare yanda ta rasun suma sunyi shiru sbd bai taba tambaya ba ko maganar sai yanzu kwatsam taji tambayar kamar saukan aradu.. Dago idanuwanta tayi ta kallesa shima ita yake kalla har lokacin batareda komai ya motsaba a jikinsa wanda ya saka gaban mama mugun faduwa tana nufosa da sauri sbd tsoron idan ba paralys dinne ya kuma samu ba. Hannunsa ya daga ahankali ya dakatar da ita yana rintse idanuwansa sbd bayason motsawa ko kadan sbd wutar datake cin jini da gangar jikinsa tareda zuciyarsa. Dakatawa tayi tareda zaunawa ahankali kan kujera idanuwanta na dan sauyawa sbd itama harga Allah batason tina rashin Ummitan da sukai. "Kafin tasowan nakudarta

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});