Chapter 78
Chapter 78
tareda masu aiki wainda Latif ne a wannan bangaren yake wannan aikin dan tini ya rufe shago jin ubangijinsu the great AZIZ AY LIMBA zai dawo Nigeria, Shine chief officer na gidan duka maaikanta gidan a karshinsa suke hakama qanansa biyu ya dauko sune drivers na gidan daya hajia mama dayan kuma wanda yafi tsananin kiyayewa da taka tsantsan drivern falaq ne. *********Kusan wata uku suka share suna shirye shiyen kafin suka siya tickets da komai bayan ya nada sabbin presidents da chairmans da directors na companies dinsa dasuke qasar shikuma zai karba na Nigeria din. Babban tarkon daya dana wanda shine sanadin da komai zai fara shine Siye dukkanin hannuwan jarin businesses din sauran companies dasuke aiki da Zaadens batareda saninsu ba sbd a iya bincikensa ya tabbatarda sunada power me karfi, To idan zai kaisu qasa su nema hanyar kabarinsu da kansu to saiya fara rabasu da komai daya bayan, Duk wani abu dasuke so a duniya saiya rabasu dashi akan idonsu...... JANNAH ZAD itace abinda sukeso fiyeda komai kuma suke komai akanta, Tsanar da yake mata batareda ya san waye ita dinba ta gama gauraya dukkanin wani digon jinin dayake yawo a jijiyoyin jikinsa.... Itace zaiyiwa mummunan illan da suna gani batareda sun iya komaiba kafin ya karbe abinda yake nasa daga jikinta yabar musu gangar jikinta. Bazai taba nemansu da kansu yakeson su kawo kansu gurinsa da dukkanin yarda da buqatuwarsu dan haka tashik farko hannuwan jarin daya siye da sunayen Alh Saad da Wasu manyan abokan businesses dinsa ya saka suka ringa janyewa suna cirewa daga business din zaadens wanda cikin qanqanin lokaci arzikinsu yayi wata irin girgizan data sakasu tashi cikin mummunan tashin hankali da tsoro sbd kawai companies dinsu qasa suka fara yi kaman saukan ruwan jiki...... Hakama kusan manyan ma'aikatansu da suke ji dasu take suka ringa ajiye aiki bayan sun satar musu manyan kudaden dasuka qarasa Jijjigasu kuma sata irin tsaftatacciya da babu inda suka bar evidence ko record na fitar kudaden gaske. Neman zaucewa sukeyi take suka tashi tsaye da neman hanyar tsayar da wannan iftilain kwatsam daddy mahmoud dayake can qasar daga fita aka kira ya samu stroke. Bp din Dzad daya dena tashi tinda Jannah ta samu lafiya ne ya tashi hankalinsu yafara tashi sedai sam basu bari duniya tasan suna yin qasa ba. Sbd gudin raba hankalinsu biyu a yanzu da suke cikin crisis dawo da daddy mahmoud Nigeria akai suka hade mansion daya ana jinyarsa a gida kawai aka dauki manyan doctors dake zuwa dubasa kullum. A ranar da aka dawo da mahmoud Nigeria jirgi daya ne ya saukesu a Nigeria da LIMBAS family wainda motaci suka daukesu zuwa LIMBAS mansion. #MAMUH ##BESTSTORY #KALBIM ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 46 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC (kayan mata) 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 4200 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************ Maheer dayafi mintina arbain yana waya daya a tsaye cikin office dinsu dayake gida, Dad ne zaune shikuma yana duba tarin reports na acct histories na duka companies dinsu yana ganin yanda suka sauka qasa sosai a lokaci daya kamar aikin asiri, Cikeda mamaki da tsananin bacin rai da baqin ciki yana duba yakardun duka partnerships masu da aka janye aka barsu. Ammar dayake can yana nasa wayoyin da binciken cikin tsananin baqin ciki da mamaki babu wani bayani ko daya daya samu na wanda ya siye duka hannun jarin dayake kamfaninsu dan haka ya shigo office din fuskansa ba walwal ya tsaya gaban dad daya dago idanuwansa jajir ya kallesa yace "Me aka samo?? Ka gano ko waye? Girgiza kai yayi zuciyarsa na daukan zafi yace "No dad, Ko waye ba qaramin Monster bane sedai ko waye shi zamu ganosa sbd he's playing with the wrong people, Ya taba wutan da zata konasa ko garwashinsa baa samuba" Maheer daya gama waya cikin damuwa ya kalli Ammar din kafin ya kalli dad yace "Duk yanda nayi sunriga sun siyar masa kuma baama sansama bare mu fuskancesa da kanmu yasan da waye yake, Sune a tsaye akan janyewan kwata kwata duk tsawon kwanakin nan babu alamar ko hanya daya da zamu gane waye a bayansu, Hakama muna cikin tsananin stock market crash sbd komai na sauka rapidly da dole mu dakatar da komai for now mu tsayar da marketing da duk wani aiki a companies namu aje break kafin a gano kan matsalar coz idan aka tafi a hakan babu bata lokaci zamu iya qarasa rasa komai so a tsayar da komai" Dagowa Dad yayi ya kallesa idanuwansa na jajir sbd dakatar da komai na nufin zasu rufe komai sai sun daidaita.. Ammar ma cikin tsananin kasa yadda da hakan ya kalli Maheer yace "No,we cant do that,tayaya kake tinanin zamu dakatar da komai namu? Katsesa Maheer yayi cikin damuwa da cewa "Dole sai anyi hakan idan har munason cigaba da amsa sunanmu da riqe power dinmu idan ba haka zamuyi zubewanda zamu jima bamu dawoba duk da munada tarin dukiyar da bazai taba iya talautamuba amma karku manta arzikinmu bai taba girgiza ba sai yanzu, Ya girgiza mana arziki da karfi sbd a cikin kaso biyar mun rasa kaso uku, To idan bamu tsaya ba muka sauya taku zamu qara zubewan da kaso daya bazai riqemu a rayuwar da muka saba da ita hakama duniya da sauran business partners namu zasu fahimci mun rasa power da muke da ita wadda har abada bazamu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163