Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 94

Chapter 94

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Ummitah zataso inama ace Allah zai bata ikon ganinsa yazo gareta, Inama zasu tausaya mata su barta ta koma ga dan uwanta da mijinta da abinda ta haifa da mamanta, Ya sani a wannan lokacin da suke kokarin rabata da duniya tayi hawayen azaba,tayi na rashin sanin ayau zata bar duniya,tayi na tausayinsa sbd tasan zai shiga tashin hankalin da babu ranar fita... Tina irin wannan ne yake sakasa hawayen tausayin kansa dana yar uwarsa a kowane lokacin da yanayinsa ya taso. A yanzu dayakeson yi musu tsanar datafi komai karfi da muni a yanxu dinne kuma zuciyarsa ke jin tsananin kaunar Zuciyar tata datake bugawa da tsananin sonsa da kaunarsa amma a wani kirjin da bana Ummitanba, Ta tafi tabar masa bugun zuciyarta dayake tsananin son jinsa a hannunsa, Ya tsane Jannah amma yana kaunar bugun zuciyarta tayaya zai iya barin kansa ya hada wainnan feelings din guda biyu? Tsananin tsana da kuma tsananin kauna... Wannan tinanin ke sakasa tsanar kansa tsana me tsananin gaske, Amma duk da hakan bazai taba samun nutsuwa ba saiya tabbatarda Jannah bata sake dandanar farin cikin duniya ba, Zaadens suna kallo zai mayarda rayuwar da sukafi so fiyeda komai ba komaiba, Suna kallo zai maidata abar tausayi da baqin cikin kallo bazasu iya komaiba sbd sun riga sun daura aurenda bazasu iya rabawaba sai lokacinda ya gama da ita zai jefa musu ita a lokacinda batada amfanin komai a duniyar dan haka Auren a goben ba fashi ya karba sadakarta hakama ya bawa falaq abinda takeso itama mama ya cika mata umarninta na son yayi auren. Su Mama kuwa hankali kwance sukam sunga hidimar farin ciki gabansu, Baba alhassan Alh saad ya kira ya sanar masa maganar auren da babu shiri dan haka ya sanar masa goben dai sune wakilan ango. Bayan ya kira Alh saad Alh Ahmed ya kira abokin aikin Baban AZIZ din wanda shine ya kawosa gurin su Alh saad tin lokacinda mahaifinsu ya rasu. Shima sosai yayi farin ciki dan haka da shirinsa ya kwana yace shine zai biya sadaki Baba alhassan yace aa shine zai biya,shima Alh saad cewa yayi shine zai biya baba alhassan yace sam shine zai biya sadakin. Qin yadda sukai sukace aa yabari su biya, Ganin kowannensu nason ya kasance shine ya biya sadakin auren wanda sukejinsa har cikin ransu tamkar sune suka haifesa dan haka suka yadda akan kowa ya bada 500k su biya sadakin 1.5. Baba alhassan ne yace aa sbd albarkar aure baa son sadaki me yawaba 100k kowa zai bada ayi sadakin 300k ma ya isa. Amincewa sukai sa hakan dan haka kowannensu a cikin daren yafara kokarin buga wayoyin gayyatar jamaarsa da manyan mutane. A cikin daren Sayd yasa aka buga wata lafiyayyar invitation ta waya a cikin daren aka fara yadawa manyan mutanensa dake kusa harma da wanda basa kusa bazasu samu damar zuwaba sbd kurewan time amma a cikin daren kafin safe maganar Auren AZIZ AY LIMBA da JANNAH ZAD ta fita anata mamakin lamarin amma dayake already Zaadens sunyi gayyata tin kafin yanzu sai ya zama mutane da yawa da manyan kasashe da dama da zasu halarta already suna abuja sun iso a ranar sbd goben sai gashi a daren suke samun kuma AZIZ LIMBA ne wanda zaa daura dashi goben. ********** A ZADEENs kuwa AZIZ da familynsa na barin mansion din shiru sukai kowa ya kasa motsi sbd ya bude aikin da basu shirya tarbansa yanxuba. Ammar wani irin ja idanuwansa sukai yana jin kansa da tinaninsa na toshewa kasa cewa komai yayi bayani yake jira daga duk wanda Allah ya bawa ikon fara samun dawowa hayyacinsa a cikinsu sbd yasan suma shock din suke ciki na jin zancen haukan da LIMBA yayi. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 57 Mimi ce ta iya bude baki dakyar zatai magana hannuwanta na rawa Anny tai saurin riqe hannuwanta da sauri cikin kulawa dan hanata maganar da zata fada tace "Mimi karkice komai,ki kwantar da hankalinki Abinda kikaji ba hakan bane muje ki samu nutsuwa sai amiki bayanin komai daga baya. Zare hannunta mimi tai daga na Anny tana kallan Maheer kafin ta maida kallanta kan Dad tace "Auren Ammar da jannah buri na ne tin daga ranar dana haifeta ta diro duniya, Bazan taba karban Kowane miji ga jannah ba bayan Ammar, Idan akwai abinda yake faruwa ku sani ban yadda dashiba Koda wasa aka fasa auran Ammar da jannah kunci Amanata da Ammar harma da jannah din" Maheer baice komaiba ya kalli Anny batareda yace komaiba ta fahimci abinda yake nufi na taja Mimin zuwa daki. Sake kama hannun Mimin tayi tana cewa "Mimi muje ki huta babu abinda zai faru insha Allah ki kwantar da hankalinki wlh bazaa aurawa jannah kowaba sai wanda takeso dan haka muje ki huta gobe ranar farin ciki ce" Dad da baice komaiba kallan Anny yayi wanda itama shi ta kalla take ta fahimci nasa Kallan itama dan haka jan Mimi tayi cikin kulawa zuwa bedroom dinta sbd sosai ta shiga tashin hankali da shock dan haka jininta ya hau sosai. Suna isa daki taimaka mata tai ta kwanta taje qaramin dakin maganin da ake dashi a mansion din sbd ciwon jannah kawai da duk sauran ciwon yan gidan duka tinda sunada nurse sunda likita shiyasa komai akwai gidan. Magani ta dauko me karfin gaske tasa a juice ta bawa Mimin cikeda kulawa tana cewa Mimi sha zaki samu dan sauki saikiyi baccin ko minti 30 kanki ya sake. Sha Mimin tayi sosai sbd maqoshinta daya bushe sbd tashin hankalin. Tana miqawa Anny cup din taji idanuwanta na juyawa kanta ma na juyawa kafin tayi wani motsin ta zube a gadon. Gyara mata kwanciya Anny tayi tana sauke ajiyar zuciya tareda rufeta tana cewa "Sorry Mimi koda zaki tashi Jannah ta jima da zama JANNAH LIMBA, Mrs AY LIMBA Daga baya kinyi bayanin Alkawarin aurenta da Ammar saiki hada da hakuri" Juyawa tayi ta fice dakin tana rufowa ta koma palon Dad dan tayasu handling Ammar sbd ba wata dubara ce dasu ba zasu iya lalata komai. Tana shigowa palon Ammar na miqewa tsaye zaiyi magana jikinsa na wata irin jijjiga sosai da sauri ta isa gurinsa tana cewa "Ba maganar komai zaayiba a fara neman lafiyan jan tukuna." Kaman dukkaninsu jira suke suka sake yi kan Jan har Ammar din wanda yake ransa kansa akan duk abinda ya shafi jannah. Jannah din ta dawo daidai numfashinta ya daidaita sedai idanuwanta a rufe suke bata iya komai. Dad ne ya kalli Maheer yace ya dauketa yakaita dakinta. Cak Maheer din ya dauketa ya fice da ita sai alokacin Ammar ya dago jajayen idanuwansa ya kalli dadi hannuwansa na tsananta rawa ya bude baki muryansa na hadewa da rawa yace "Dad what's going on? Is there something daya kamata na sani? Abin nufi Dad akwai abinda yakamata na sani?? Dad bakaji me bastard dincan ya fada bane kafin ya fita? Yana magana akan auren My jannah, My jannah,my jannah fa dad., Anny ce tayi saurin cewa "Ammar you

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});