Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 26

Chapter 26

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

zai shaqe dr Abraham din ya rabasa da tasa zuciyar sbd wannan mugun labarin dayafi mutuwa daya basu. "Heart transplant" ya fada shima kai tsaye yana kallansu daya bayan daya yana kallan yanda zasu karbi zancen. Dukkaninsu da sauri suka dago suka kallesa cikeda mamaki me tsananin gaske da sabon shock. Shiru sukai dukkaninsu sbd tabbas Sun sake dawowa inda suka bari rayuwa tayo Uturn dasu a lokaci me tsanani da quncin da suka bari a baya akan Zayneb. Babu wanda ya sake cewa komai sbd tashin hankalinsu daya nunku tareda tsananin mutuwar jiki me ciwo da radadin zuciya. Gurin Dad dukkaninsu da aka hade daki daya da Jannah dan saukaka musu komai sbd dukansu suna son ganinsu guri daya. Wani irin kuka me tsima zuciya da saddakarwa Mimi takeyi a jikin Saleem wanda shima kukan yakeyi sosai yana shesheka. maheer wani irin ja idanuwansa sukai da fuskansa gaba daya ya zauna ya riqe kansa dayake jin kaman zai tarwatse sbd tsananin ciwo. Ammar kuwa ficewa yayi daga asibitin ya nufi gurin therapist dinsa sbd jin yake kansa na juyawan dayake neman rabuwa da wuyansa hakama ruwa kawai yake nema ya fada ko zai rabu da ransa ya huta da abinda yake ji. Allah kadai ya kaisa gidan Dr shilah lafiya sedai koda ya isa ko gani bayayi sosai hakama hancinsa har habon jini yake. Tana bude gidan ta gansa da sauri ta kwalawa masu aikinta kira suka taho suka kama mata shi kai tsaye toilet din office dinta suka nufa dashi tayi sauri ta kunna ruwa suka cika bathtub suka sakasa ciki banda kansa data riqe tana cewa ai sauri a kawo mata first aid. Wuni daya gaba daya zaadens sun koma kalar tausayi ga dad din ma tunda ya farfado aka sake nasa bayanin komai ya sake rikicewa daqyar akai controlling bp dinsa wanda shikenan idan ba Allah ya tsare ba ya kamu da hawan jini kenan. Ammar ma saida Mimi taje gidan dr shilah a daren ta taho dashi ya dan samu dawowa hayyacinsa dan haka suna dawowa gida ita taita kulawa dashi, A daren babu wanda ya rintsa a kaf familyn sbd suna cikin jarabawar Allah, Maheer ne a tsaye akan kowa yana kulaw sbd kowa yayi breaking suna neman shiga mummunan halin da duniya zata sani. Cikin ikon Allah washe dari guraren 9 na safe Jannah ta farka. Asibitin suka dunguma suka nufa kowannensu na kokarin boye damuwarsa sedai kana kallansu zakasan suna cikin qunci da damuwa. Cikeda kulawa da kauna suka ringa mata sannu Mimi kuwa zaunawa tayi kusa da ita tareda rungumeta ahankali tana shafa fuskanta cikeda kauna da kulawa jiki a mace. Shi kansa dzad ganin ta farfado ya sakasa samun karfin kuzarin warkewa. Bayani dr Abraham yayi musu na babu matsalar komai yanzu kawai dai abinda ya fada musu ne su kiyaye she should not be bothered with any physical activities ko exhaust and duk abinda zai kawo mata gudun bugawan zuciya a gujesa if not Heart din zata tsananta gudun failing wanda ba lallai tayi shekarun dayace mus din zatai ba. Motoci uku ne suka daukosu a jere zuwa gida Inda kaf masu aikin gidan suke tsaye suna jiran isowansu cikeda jimami da tausayin Jannah wadda suma masu aiki suke tsananin kauna sbd kwata kwata bata wani damu da matsayinsu ba tana kaunarsu da son sakewa a cikinsu. Koda motocinsu sukai parking a harabar gidan dake dauke da securities bude musu mota akai ana musu barka da zuwa musamman Dzad da kaman zaa zube qasa a durqusa masa. Jannah na gefen Ammar da Mimi tana tafiya a hankali cikin sanyi sbd karfin jikinta bai gama dawowa ba shes weak hakama tayi wani dan fayau da ita fararen idanuwanta ne kadai masu wani irin kyau ke amsa gaisuwa da sannun da masu aiki da Nannys dinta ke mata wainda tin tana yarinya suke kuma koda ta girma tace kar a sallamesu ta saba dasu. Nan Ama ce ta qaraso ahankali ta kamata daga gurin Ammar din wanda yake jin sanyi na mamayesa da nutsuwar datake ta dan lokaci sbd ganin sun dawo gida da jannah. #MAMUH #BESTLOVE #ROMANCE #LOVE #AY LIMBA #ZADEENS ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 16 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************ Kai tsaye Bedroom dinta Nan Ama ta nufa ita daman kuma babu ranar da baa gyara komai na dakin kaman yanda aka saba. Su kuwa sauran Yan gidan kowa Bedroom dinsa ya nufa sbd su samu kawunansu su sake su dan yi baccin da sukai kwanaki babu dan haka gidan yayi tsit masu aiki sukai suka kammala aikinsu na ciki suka tattara suka koma kitchen ba hayaniya. Acan Bedroom dinta kuwa toilet ta nufa ta tube ta shiga ruwan zafi dan gasa jikinta dayayi mata nauyin kwanciyar kwanaki. Ta jima a toilet din kafin ta fito daure da brown towel babba kanta na tsiyayar ruwan data wankesa sbd kwana biyun ba gyara duk ya dameta. Ko data fito Tea da snacks kusan kala hudu ne aka shigo dasu aka ajiye akan lafiyayyar table dake tsakiyar makeken Bedroom din nata. Ac ta dauki remote ta kashe gaba daya tana zaunawa tareda kunna hand dryer dake gefen dresser dinta tana son busar da kanta amma sai taji tanajin gajiya sosai irin wadda bata saba ji ba dan haka ta ajiye ahankali tareda danna bell

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});