Chapter 138
Chapter 138
e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries *********** Kallansa Abraham yayi take yaga rashin kwanciyar hankali dayake tattare dashi dan haka ya shiga zargi me girma yace "Ina file din??? Wani irin kallo Ken din yayi masa cikin tsananin tashin hankali.da firgici ya bude baki yace "Wane file? "Jannahs" Wasu yawun wahala Ken ya hadiye yana sake kallan Abraham zaiyi magana Abraham din ya katsesa da cewa "Kana sane da girman hadarin dayake tattare da file din nan amma ka dauka? Ka manta adadin rayukan da muka salwantar ne a cikinsu? Ni da kai duka doctors ne munsan tsananin girman lefin abinda muka aikata akan aikinmu, Kare rayuka ne alkawarinmu amma nawa muka salwantar dan neman zuciyar da muke karban kudi a kanta? Mutanen nan sune suka tsayar damu muka zama abinda muke a yanzu? Da dukiyarsu muka gina kanmu, Kaman yanda suke biya ana kawo zuciyoyin mutane dan raya mutum daya a cikinsu to karka manta zasu iya komai akan kare sirrin dazai hana familyn duka zubewa, Idan kasan file din yana hannunka kai gaggawar bani mu bar qasar nan tare" Jajir idanuwan Ken sukai sosai yana jin kansa cikin masifar dabaisan meya kaisa shigartaba. Jin yake kaman bazai bar qasarba zaa iya kamasa dan haka baida lokacin batawa ya bude baki ya fadawa Abraham komai tareda kallansa yace "Idan kana son tsirar da kanka da rayuwarka bama career ba kayi shiru mu tattara mubar qasar nan sbd AY LIMBA bazai taba barin wanda ya raba Ummitah da rayuwarta ba" Dr Abraham wani irin shock ya shiga me tsananin girman gaske hannuwansa da qafafunsa suka hau rawa ya silale qasa ya fadi zaune. Ken dayake sake shida damuwa me tsananin gaske yana dafe kansa shima ya zauna yana dafe goshinsa na kansa ke tsananin sarawa. Shiru sikai cikin tsananin damuwa tsawon mintina kafin Abraham ya miqe yana kallan time ya fice daga gidan baice komaiba. Kayansa ya hada a akwati ya fito shima ken fitowa yayi suka tari mota batareda sun jira drivers dinsu ba dan baima san fatarsu ba yana dakin gate man din gidan kwance. Kai tsaye airport suka nufa kowannensu zuciyarsa na wani irin tsallen ganin sun daga daga qasar gaba daya. Jiniyar motocin jamian tsaro suka fara ji tako ina tana binsu. Ken ne ya juya yaga motocin kaman su ake bi dan haka ya kalli Abraham batareda kowannensu ya iya cewa komaiba suka fuske. Ken ne ya dan taba drivern yace "Pls we have a plane to catch can you speed up" Gudu driver ya qarawa motar wadda ta saka jamian tsaron qara gudu ana kokarin zagayesu. Me motar cikin mamaki ya rage gudunsa yana kokarin tsayawa sbd an riga an zagayesu harda bindigogi ana cewa su fito. Rintse idanuwa Dr Abraham yayi zufa na jiqasa ta ko ina, Dr ken kuwa kokarin waskewa yakeyi yana bude baki zaiyi magana aka saka masa bindigar cikin tsakiyar bakinsa wani qaton Dss na cewa kana magana zan fasa bakinka zuwa maqoshinka. Rawa jikin ken ya dauka ya hadiye maganarsa idanuwansa na ja. Dr Abraham kuwa yana fitowa motar sai hasken flashers suka fara gani tako ina ana daukan hotinansu. Da sauri aka shige mota dasu ana barin gurin yan media dake biye da jamian tsaron bin bayansu sukai da nasu motocin sbd dukkanin bayanan komai sun shigo hannunsu dan haka take ba bata lokaci aka fara yada labarin likitoci biyu da aka kama da laifin kashe mutane suna cire zuciyoyinsu dan siyarwa masu kudin da baa san me sukeyi da zuciyoyinb. Twinsting zancen su sayd sukai sbd baason saka sunnan jannah kai tsaye batareda case din ya isa inda ake son yakai dinba dan da akwai hali ma cire sunanta zaayi gabaki daya amma hakan bazai taba yiyuba sbd itace wadda akai komai akanta. Koda aka isa headquarters dasu Abraham tini maganar da sukai da safen a gidan ken ta iso nan batareda sun san ta yaya ba dan haka yan media ta ko ina daukansu akeyi wasu na jifansu daqyar aka samu wucewa dasu ciki. Yan media kuwa sai qara yadawa akeyi koina case din na yade koina. A daidai wannan lokacin Zaadens na kokarin ganin daidaituwar Dad sai kawai katsam labarin ya bayyanar musu a tv wanda ya sakasa Dad din qarasa rikicewa gabaki daya yana fita hayyacinsa. Hankali tashe suka kwashesa zuwa asibitin zaadens wadda akai gaggawar karbansa. Karban wayar mama Maheer yayi ya kashe sbd bayason taga komai, Saleem da shima kansa ke neman juyewa da Abinda aketa fada a labarai da kofofin yada labaran kasa fahimtar komai yayi dayaga yana neman rasa hankalinsa shima kashe wayoyinsa yayi, Ammar ma dashi aka taho asibitin duk da kan nasa haryanzu da saura amma ya dawo daidai a yanzu dan haka shima yana samun labarin shida Maheer neman zaucewa da tsananin tashin hankalin da ba damar nunawa sukeyi ga dad a kwance rai hannun Allah ga daddy mahmoud baya duniya ga anny a hannun huguma. Idanuwansu sunyi wani irin jajir kaman zasu zare kowa yayi shiru babu wanda baya cikin tsananin baqin ciki da damuwa da tashin hankali me tsananin girma a zaadens din. A daidai wannan lokacin Jannah na toilet tayo wanka ta fito ta shirya kenan ta zauna tana kunna qatuwar flat screen din dake dakinta hoton Abraham ne da ken suka bayyana da abinda ake zarginsu dashi. Wata irin mummunan bugawa kirjinta tayi ta gyara zamanta ahankali tana ajiye remote tana daukan wayarta ta saka kiran Dad dinta switch off, Wayar Mimi ta kira itama haka, Ta saleem ta kira shima kashe, Ta Maheer ta kira tana silenta bai daukaba, Wayar Ammar zad ta saka kira wanda koda kiran ya shigo wayar na hannunsa yana kokarin hada musu tafiya gabaki dayansu zaadens su bar qasar su koma inda suka fito. Kallan sunata da hotonta daya bayyana akan wayar yayi yana jin bugun zuciyarsa na sauyawa. Numfashi ya sauke ahankali kafin ya dauka a natse. Cikin damuwa tace "Lafiya kuke ku dukanku kuwa? Inata kiran kowa bana samu" Numfashi ya sauke ahankali tareda bude baki yace "Muna asibiti ne Dad ba lafiya" Miqewa tsayi daga zaunen datake zuciyarta na harbawa ba daidaiba tace "Dad? Meye samesa? Tin yaushe? Ina su Mimi? Meya samu dad din?? Take idanuwanta suka ciko da wasu irin hawaye masu tsananin dumi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163