Chapter 110
Chapter 110
kwana biyu ta shiga cikin masu aikin gidan kuma sosai sukejin dadin komai nata akan nasu masu aikin da ake biya da tsada. Jannah data kasa sakewa taci abinci Ammar ne ya kalleta yana daukan serving spoon zai zuba mata chicken soup akan abincinta dayasan tana so maganar AZIZ LIMBA ta ratsa shirun gurin a natse hankali kwance da cewa "In the next 40 min zan tafi tareda falaq Aziz da......kallan Ammar yayi kafin ya kalli jannah da bata dagoba yace "Da Matar da aka bani......" Serving spoon din hannun Ammar kubucewa yayi daga hannunsa ya fada cikin soup din tayi baltsin daya sakasa saurin dora hannunsa akan fuskan falaq dake gurin daidai tareda hannun jannah din hannunsa ya sauka nata a qasa nasa a sama. Maheer da Dad kuwa a tare suka sarke da abincin da suke ji suna dagowa kallansa. Anny tai saurin bawa Maheer ruwa Mimi ma Dad din ta bawa hannuwanta na dan rawa tana kokarin boye nata tashin hankalin. Jannah ma ahankali ta dago ta kallesa idanuwanta na cikowa da hawaye. Shi kuwa kaman bashine yayi maganarba ya kalli falaq da wani irin farin ciki ya sake ciketa ta riqe hannunsa dana jannah tana cewa "Thank you BestDaddy" Dad ne daya gama tari ya kallesa yana boye damuwarsa yace "Da sauri haka babu shirin komai? Ko zaka bari zuwa nan da kwana biyu ta shirya a natse" Zubawa dad din idanuwansa yayi baida niyar basa amsa saida Ammar ya kasa hakuri yace "Daman ai hakan ya kamata abari komai ya tafi a natse" Batareda AZIZ ya kallesaba ya kalli Dad yace 'idan tana buqatan qarin kwana biyu zan qara mata sati daya Amma Dr Ammar Zad ne zai kaita da kansa, Idan ya yadda zai kaita har cikin LIMBAs to shikenan ta qara sati daya" Kallan Ammar kowa yayi ana jiran amsarsa shikuwa AZIZ din ya zubawa ido zuciyarsa kaman zata fashe da tsananin baqin cikin jin shi yakeso yakai Jannah da kansa gidan wani. Dad ne ya dauke kallansa daga Ammar din yana cewa "To ai wannan ba damuwa bane tinda daman qanwarsa ce yanada haqqin kaita gidan mijinta dan haka ba damuwa hakan yayi" Abincin dayake bakin jannah dinne ya wuce mata da karfi tana daukan ruwa a cup tasha ahankali ya wuce. Ammar ma jin yayi abincin dayake cikin bakinsa ya koma masa kaman madaci ya hadiye daqyar tareda shan ruwa. Anny kuwa cikin farin ciki itama take dan haka itada saleem ne kadai da falaq sukaci abincinsu hankali kwance akan dining din. Falaq na gamawa ya tashi tareda ita suka bar dining din dan shima kadan yaci yabar musu kayansu. A palon Dad suka zauna shida Dad din da daddy mahmoud da maheer sunata firar business da wasu abubuwan. Ita kuma falaq tana daki Jannah da Fiddausi na hada kayanta dan Daddynta zatabi yau kam sai gida batajin zata iya bacci bayan tasan Daddynta na gari. 9 suka fito tana riqe da hannun jannah tanajin kewanta tin bata tafi ba. Har mota suka rakata tana kallan uncle dinta datai missing shima cikin tsananin farin ciki. A motarsa shi da ita ne a baya sai Sayd yana taqi Fiddausi na gaba suka bar zaadens zuwa gida. Suna zuwa masu aiki sukaita mata barka da dawowa Fiddausi ma jin tayi ta samu sukuni ta dawo gida. Palonsa suka wuce ita dashi Fiddausi kuma ta wuce da kayanta duka ta kai mata daki. Firar zamanta a zadeens din taketa basa da yanda kullum suke waya da mama da yanda jan dinta ke tsananin sonta. Sauraronta kawai yake yana kallanta sbd batason tana basa labari yana qin bata hankalinsa shiyasa idan taba basa labari koda wanda baya sone saiya bata hankalinsa ya saurara. Sai datai sututunta ta gaji tafara jin bacci ta tafi daki tai shirin bacci ta kwanta. Shima shirin baccin yayi bayan ya gama waya da mama akan dawowanta gobe tukuna ya kwanta. Washe gari suna gama breakfast ta kira jannah ta fada mata daura 6 days ta dawo gidansu gaba daya. Sai yamma sosai mama suka iso itada Baba alhassan wanda yake nan shima yanxu sbd matansa daya ta rasu tin shekaru biyar yanxu dan haka baida mata yanxu hakama yaransa kowace tana gidan aure daman Sayd ne kawai namiji. Murna sosai su falaq sukai da Fiddausi daga kuma akaita bawa mama labari itama tareda fada mata saura kwana 6 jannah ta taho. Jin hakan mama tai magana da AZIZ din akan inda jannah zata xauna yace zata zauna dakin dayake kusa dana Falaq sai xuwa gaba zaa ware mata bangarenta idan zaayi gyara. Hakan baiwa mama ba amma sbd ya fada dalilinsa saita yadda da hakan tasa aka cire komai na dakin duk da sabbi ne matsu tsananin tsada tasa aka saka mata wasu kayan. Lafiyayyan lefen da aka kashewa kudin gaske da mama ta hada da manyan kudin da sarkokin gwal da English gold din daya kwashe kudade masu yawan gaske mama ta saka su anty maryam da iyalan gidan Alh Ahmed suka kai zaadens wanda ya bawa zaadens mamaki sosai sbd basu dauka AZIZ din zai iya kashe wannan maqudan millions din akan auren da suke tinanin baya so yanxu batareda sun san baimasan da lefen ba shi. Jikin Mimi da jannah sanyi yayi sosai sbd saura kwana uku tafiyan tata, Dad duk yanda yaso magana da AZIZ din yaqi barin su gansa, Sunqi maganar dukiyar aurenta da zasu bada a zuba mata a gidan sbd basason auren ya zama cikakken aure dan haka sukai shiru suma ta wannan bangaren. Anny ce ta dage da shirye shirye sosai tana ragewa jannah damuwar data shiga. Ana gobe tarewan sakonsa ya shigo wayar Dad akan cewa goben by 7 Ammar ya iso da Jannah din limbas. Dad bai taba haduwa da dan adam dayake kallan tsaban idonsaba yayi masa rashin mutunci na kai tsaye ba ba shakkar komai sai LIMBA Amma dai koma menene zai daure ya hadiye sbd yarsa tana hannunsa yanxu tinda aurensa ne akanta. Washe gari kaman ba 'yar datafi kowace mace gata da iko ba a zaadens haka akai shirin tafiyarta. Ammar dayake jin kaman zai mutu ayau din dan zuciyarsa tsananin ciwo take masa hakama kirjinsa kaman zai qone sbd tafasa, Daddy mahmoud ne ya lallaba ya ringa binsa da zantikan da suka sakasa fitowa kaita din da kansa zuciyarsa na neman bugawa. Suna kokarin fitowa Jannah tayi kuka har batada karfi saiga Anty maryam da uwargidan Alh Saad din sunzo da mota biyu lafiyayyu na daukanta mama ta aikosu. Sai alokacin Mimi taji dan sanyi ya dan ratsata sbd ita dai ma bata taba ganin irin wannna kaddararren auren mulkin mallakaba Su kuma su Dad sbd shine kaman yake riqe dasu ya hanasu qarasa zubewa ya sakasu kasa cewa komai wanda ta wani bangaren ba hakan bane su yanxu hanyar da zasu dawo da komai nasu suke nema su nuna masa Jannah tafi karfin duk wani namijin dayake ji da kansa kamarsa dan kuwa akanta zasu iya batar dashi duniyar ma gabaki daya. Su anty maryam ne suka karbo Amarya jannah cikin mutuncin da mutuntawa da girmamawa aka basu ita cikin bada amanar suka tafi da ita tareda Anny da mommy matar daddy mahmoud har
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163