Chapter 60
Chapter 60
ko kadan. Kafin su isa asibiti hannuwan Fiddausi rawa sukeyi sosai tana kokarin controlling kanta ta ciro wayarta a jaka ta nemo sunan Mama ta saka kiranta tana sauke numfashi me karfi dayake dan yankewa. Mama na daga wayar kannewa tayi tace "Mama muna hanyar asibiti falaq ce, Bansan meya sameta ba ta fadi bata motsi,bansan meya faruba,bansan yaya akaiba.... Kasa riqe jarumtar tayi ta qarasa zancen muryanta na karyewa da yanayi me damuwa sosai. Mama ma kanta ne taji ya sara ta zauna daga tsayen datake tana cewa "Innalillahi wainnna ilayhi rajiun, Ita falaq din? Kuna isa ki turomun location ganinan tafe yanxu kuma karki sanar da Sayd sbd kada AZIZ ya sani tukuna" Kashe wayar Fiddausi tayi sbd sun iso asibitin. Ciki akai da ita da sauri sukuma suka zauna waiting area bayan ta turawa mama location din tana kai da kawo kama zata shiga taji menene ya sameta. Jannah kuwa jin tayi itama fargaba da tsoro haka kawai yana shigarta, Jin take kaman wanzuwarta a gurin bai kamata ba amma kuma ta kasa tafiya sbd haka kawai tausayin yarinyar ke rufeta sbd tana tinawa da lokacin da kuruciyanta take gaba daya a yawon asibiti ta qareta. Kanta taji yana neman juyawa sbd tinanin halinda ta taso rayuwarta da babu komai a cikinta sai ciwo da kadaici da qunci, Dafe kirjinsa tayi sbd bugawan da zuciyarta tafara da karfi tana harbawa. Jakarta ta bude ta ciro maganinta ta bude tayi saurin sakawa a bakinta ta hadiye tana rufe idanuwanta da suka fara cikowa da hawaye sbd itama ciwonta data fito ya zamar mata tamkar trauman da bata iya tinawa sai ta shiga wani hali. Hankalin Fiddausi bai tashi ba saida aka dauki lokaci baa samu falaq ta farfado ba doctors na shiga serious bincike akanta. Mama ma data iso samun ba wani bayani akan hakan hankali tashi yayi. Muryan data sakata juyowa ne ya sauka kunnenta ana cewa "Ina wuni" Jannah din ta zubawa ido tana jin yanayi kaman na sani akan jannah din sedai kuma bata taba ganin fuskanba dan haka jikinta na sanyi ta amsa gaisuwan tana mata godia akan kawo falaq din asibitin. Jannah dataji tsananin tausayi da mutuncin Dattijuwar ya shigeta girgiza kai tayi ahankali tana sunkuyar da kanta daga kallan fuskan maman data cika mata ido da yanayi me sanyi da kauna haka kawai idanuwanta na cikowa da hawaye ta juya da sauri tana maidasu. Acan gida mama na fita motar data daukosa daga airport tana shigowa dan haka suna shiga securities suka sanar dashi maman ce ta fita yanzu da mota. Shiru yayi batareda ya dagoba daga wayar dayake dubawa sedai ya dakata daga abinda yake. Sayd ne ya kalli gurin ajiye motacin gidan yaga babu motar Falaq da ake fita da ita yace "Falaq fa? "Ms Falaq sun dade da fita itada Fid" Sai a lokacin LIMBAn ya dago idanuwansa ya kalli Sayd wanda take ya ciro wayarsa ya saka kiran wayar mama wadda taketa ringin bata daukaba. Ciki sika qarasa kai tsaye bangarensa ya nufa ya ajiye wayoyinsa ya fada wanka dan sauya kayan jikinsa. Bai jima ba ya fito sanye da sweatset Off-white na Prada qamshinsa na na tashi a hankali ya dauki wayarsa ya saka kiran maman da kansa. Ringing ta fara harta yanke baa daukaba. Ajiyar zuciya me dumi ya sauke ahankali yana kallan time idanuwansa na sauyawa a natse. Rayuwarsa abu dayane kowa ya sani ya tsana kuma yakewa tsananin qi wato ya kira na gida aki daukan wayansa sbd da hakanne aka boye masa ciwon Ummitah data rasu batareda yazo ya ganta ba, Ummitah ta dade tana ciwon da aka boye masa wanda ya saka idan ya kira baa dauka sbd kada ya sani, Hakama Ummitah ta rasu kowa ya dena daukan wayarsa sbd kada a sanar masa har Ummitah tai kwanaki da rasuwa yana duniya da rai da lafiya amma bai taho ga koda gawarta bane duk akan rashin daukan wayansa hakanne ya saka duk duniya baida abin qi da mafi tsana irin ya kira aqi daukan waya sai kuma Nigeria daya yanke zuwa gaba daya sbd baida komai da kowa a cikinta. Dan hakanne ya saka kwata kwata duk wanda ya sansa baya wasa da rashin daukan wayarsa, Business koda na billions ne idan ya kira kaki dauka to ko waye kai ya gama Business dakai koda zai rasa billions din shima kuwa shiyasama kwata kwata bai cika kiran mutane ba sedai a kirasa kokuma Sayd da kusan shine yake kulawa da duka calls dinsa sbd sunsha rasa manyan kudaden gaske akan wannan akidar tasa da kuma dole kowa yake binta. Kaf duniya mama ce kadai take masa rashin daukan waya batateda fushi ko bacin ransa ya bayyana sbd kasancewanta uwa dan haka yanxu dinma bai sake kiranta ba Wayar Sayd ya saka kira. Sayd dayake fitowa wanka yana ganin kiransa ya daga yace "Yes" "Ina buqatan location na inda Falaq Aziz take zan daukota da kaina" ya fada a taqaice yana kashe wayar ya ajiye gefensa. "Ok yes" sayd ya fada yana nemo numbern Fiddausi ya saka kira. Fiddausi na ganin kiransa kanta y sara ta dafe goshinta jikinta na sanyi ta daga kiran sbd bata isa qin daukan wayarsa ba tana aiki a karkashinsu kuma kiransa kaman kiran LIMBA ne da kansa dan shine yake isar da sakon duniya kowanne iri ne na LIMBA. Tana dauka ta bude baki zatai magana ya katseta da cewa "Turomun location naku right now LIMBA is coming" Dago jajayen idanuwanta tai ta kalli mama wadda take zaune ta zubawa jannah idanuwanta cikin nutsuwa tana kallanta sedai damuwa ce a zuciyarta fal gashi tana kallan kiran AZIZ ta kasa dauka sbd batasan ta sakasa damuwa kuma tasan rashin daukan waya shine babban asalin bacin ransa. Kashe wayar sayd ya saka dukkanin jikim Fiddausi sanyi ta tura masa location din sbd batada yanda zatai kuma dai ciwon Allah ne ya kawo kaddarars koma menene daman tsoronta kada ace ganganci tai bata iya bawa falaq din kulawaba. Tana tura masa ta kashe wayarta ta ajiye gefe tana dafe goshinta tareda sauke numfashi da ajiyar zuciya a tare. Sayd na samun location din cikin mintina kadan ya shirya ya fito qamshinsa me tsada yana tashi sanye da three quarter da riga na Burberry milk da key a hannunsa da wayarsa. Fcap LIMBA ya fito da ita sanye yana kashe wayarsa gida dan bawa falaq time dinsa a hanyar dawowansu gidan duk da zuciyarsa gaba daya tana karban rashin nutsuwa ne da falaq din kawai yake buqatan gani. Sayd sam bai lura da location dinba saida suka shiga mota ya tayar yana budewa yaga asibiti ne. Shiru yayi tareda juyowa ya kalli AY dayake shigowa a natse ya zauna. Jan motar yayi baice komaiba suka nufi asibitin. Saida suka shiga asibitin yayi parking tukuna AY ya dago ya kalli asibitin kafin ya kalli Sayd kafin yayi magana idanuwansa suka sauka akan motar Falaq sai kuma ta mama duk a guri daya. Baici komaiba aka bude masa motar cikeda girmamawa ana cewa "Welcome boss" Ryan ne drivern Falaq din dayake zaune a cikin damuwa shima yana ganin motar ya taso. Kafafunsa ya ziro waje yana fitowa Sayd ma fitowan yayi yana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163