Chapter 27
Chapter 27
dake gefen gadonta na kiran Nan. Ba bata lokaci akai knocking dakin tareda shigowa ta juyo kadan ta kalli Nan din tin kafin tai magana Amah ta lura da Abinda take so taqaraso tana daukan dryer din tana kunnawa ta fara busar mata da kan tana cewa "Sorry" Thank you tace da muryanta me sanyi tana tambayar Aman kwananta nawa a asibiti. Fada mata Amah tayi tana sake mata sannu batareda ta sanar da ita qarin komai ba sbd suma basusan menene yake damunta ba dan kuwa ciwon nata bayan familyn da doctors dinsu babu wanda yasan menene ya sameta. Ana gama busar mata da kan ta miqe ta shirya cikin oversize Cardigan din balenciaga da dogon wandon balenciaga din shima wanda yakeda fadi sosai tai sallah tana idarwa ta sha tea din da aka kawo da cake kadan take taji ta sake gajia dan haka ta nufi gadonta ta kwanta take bacci ya dauketa na gajia. Kaf familyn gidan babu wanda ya fito sai yamma sosai suka fara fitowa kowannensu yayi wanka da sallah sun saiyo kayan jikinsu. Asalin limited edition designers suke duka a gidan wanda ake zuba ba qananun kudi ba ana siya, A rayuwarsu kaf basusan wani abun ba bayan asalin designers na amfani dashi, Takarman takawarsu kadai kudadensu wani budget dinne na rayuwar wasu ta shekaru bare watches nasu dasu sakawa na manyan dollars da basusan zafinsu ba, Sutura kuwa baa magana sbd ajinsu ma kadai ya isa ya nuna menene a jikinsu dan haka gaba daya ZAADENs babu wanda closet dinsa kudinta vazata budewa mutane da dama sabuwar rayuwar da shima zai budewa wasu da daman ba. Jannah zaaden kanta datake qaramarsu babu abinda ba designer ne a kayantaba ko abin amfaninta dan ko lipsticks dasu liner da cosmetics nata designers ne,su skin products nata ma kansu basuma san akwai wainda ba designers dinba dan haka koda ta taso batasan komai ba bayan luxuries kawai. Itace tafara saukowa tana kokarin nufar dakin Mimi saiga Mimin ta sauko daga bangaren dad tareda dad din yana ganinta ya miqa mata hannu ta qaraso ta kama hannunsa tace "Dad You look tired" Murmushin karfin hali yayi yana cewa "And you look pale Jannah Zad" Murmushi tayi itama tana kallan Mimi dake murmushi itama. Qamshim Maheer Zad ne ya sakata juyawa tana kallan hanyar fitowarsa sai gashi ta riga ganin Ammar daya fara fitowa qamshinsa na gaurayewa dana Maheer din yayi wani irin fresh na dan hutu da nutsuwan daya samu na yau din. Kallanta yayi da fararen idanuwansa yana sake mata wani Murmushin daya sakata sakin dad dinta ta dawo gurinsa tana masa murmushi itama tana cewa "My AmZad looking calm" Murmushi me sauti ya sake yana cewa "Yaya kikeji?? Just tired amma lafiya kalau. Dining suka nufa wanda yake cike abinci da snacks da teas kala kala da fresh juices da cutlerys masu tsada da kyau. Zaunawa sukai bayan Dad ya zauna Amah ce kadai takeda damar zuwa idan suna cin abinci dan cikin kaf masu aikin dan haka tana tsaye a gefe koda suka zauna ta matso tafara serving nasu a natse kuma tasan abinda kowannensu yake ci da yawan yanda yakeci. Cikin nutsuwa sukaci abincin suna gamawa suka wuce Sallah. Suna dawowa sallah a palon Dad suka zauna dukansu suna fira kaman yanda suka saba sunata kokarin hana Jannah sanin menene yake damunta har ta fara jin bacci sosai Saleem ne ya rakata har dakinta kafin ya wuce nasa dakin daga can. Washe gari Maheer yafara fita office hakama saleem ya koma school Ammar kuwa a gida ya wuni bai futa koina ba yana tareda jannah da Mimi da dad. Sai da akai kwana biyu dad ma ya warware ya koma Dzad dinsa ya fara fita office Ammar kuwa saida ya share sati biyu kafin yabi flight ya kom makaranta. Jannah ta koma school itama sedai ranar datai sati biyu da komawa a school ta fara samun matsalar shortness of breath daya ringa sakata collapsing. So biyu tana samun hakan sai school suka bata hutu sedai tana samun hutun sai gashi bata sake samun matsalar ba sai aka lallaba taci gaba da zuwa school. Ko wasu kwanakin masu yawa bata sake ba ta samu attack daya saka zuciyarta kasa dauka ta yanke jiki a school din a rikice akai asibiti da ita sedai su Dad suka sameta a asibiti kaman yanda take wancan karon haka ta share kwanaki a kwance da oxygen kafin kafin Allah yasa ta farfado. Hankalinsu bai qara tashi ba suka shiga asalin damuwa da tsoro da firgici saida ta ringa samun collapse a school wanda ta saka akan dole tasan Asalin menene yake damunta tayita kuka sbd ganin mutuwa zatai tabar iyayenta da yan uwanta. Kuka da halinda ta shiga ya saka ciwonta tasowa sosai wanda ya sakata kwanciyar kusan sati biyu bata san wanda yake kanta ba. A wannan lokacin ne Dad yasan dukiyarsa ba komai bace hakama shi din ba kowa bane a gaban ikom ubangijinsa dan haka ya rufe kansa a daki ya ringa rokon Allah ya rabasa da duk abinda ya mallaka ya bar masa Jannah din. Mimi ma tayi kuka ta fadawa Allah daga karshe ta dangana ta barwa Allah ikonsa sbd ganin duk mazan gidan babu wanda yakeda jarumtar halinda Jannah din ke ciki sai ita ta koma tafisu karfin hali da mamakin irin yanda Allah ya jarabcesu da yiwa jannah so mafi girma akan komai banda ita datake jin ma ko acikin yayanta tafi kaunar Ammar dan haka ta koma tafi su karfin hali da jarumta akan ciwon na jannah sbd ta saddakar tasan jannah bame tsawon rai bace. Jannah a cikin qanqanin lokaci Allah ya maidata abar tausayi babu abinda dukiya da gatanta zasuyi mata sai yanda Allah yaso yi da ita. Kallansu dr Abraham yayi a karo na ba adadin zaman sharawa dasu ya fara koro musu bayanin, "Yawan collapse datake samu yana qara tsananta raunin zuciyarta dake failing wanda kaman kwanakinta na raguwa ne sa sauri, Ya kamata a kiyaye sosai tareda nesantata da doguwar hayaniyar da zata ringa ma sakata tinane tinanen dasuka fi karfin kwakwalwanta datake bawa zuciyarta stress" Cikin sanyi Ammar ya kalli dr Abraham din ba kuzari a muryansa yace "Wat happens wen the heart fails??? Da sauri dukkaninsu suka kallesa banda Mimi data ita likitan ta kalla wanda yayi shiri kafin ya sauke ajiyar zuciya da numfashi me sanyi yace "Bama fatan hakan Mr Ammar Zad,.... Kallan dr yayi da idanuwansa da sukai jajir ya sake bude baki yace "Ina tambaya ne sbd we cant lose her, She has to liv,i cant lose someone again sbd zuciyar da ake buqata, Meyasa bazaa saka mata zuciyar duk wanda aka samu ba.... Mimi ce tayi saurin riqesa tana kallansa cikeda mamaki da fargaba tace "Ammar,me kake fada?idan ana samun hakan da zayneb tana tareda mu yanzu Zuciyar mutum ake magana ba qaramin abu ba, Samunta abu ne me wuyarda sedai mu dauki dangana mu barwa Allah zabi mu gode da lokacin da suka rage mata a duniyar muyi Appreciating hakan..... Ta qarasa zancen idanuwanta na cikowa da hawayen da batasan su gani. Dad ne ya dago ya kalleta tana fadar abinda yakejin shima kaman bazai iyaba, Ammar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163