Chapter 10
Chapter 10
buqatarsu suka gyara gidansu. Zuwan sakina gurin fatima kauyen Allah ya hadata da baba ila shima ya aurota suka dawo zama kauye daya. Baba ila kwata kwata baya kaunar Ayoub dan yana cikin yan hassadarsa dan haka ya fara shiga tsakanin Amintar Sakina da fatima duk da sam sakina bata yadda da hakan ba saida fatima taga hakan zai fara kawo matsala a auren sakinar se ta dan ringa janyewa sbd a zauna lafiya. Shekara daya da auren cif Fatima ta haifi Namiji wanda Ayoub ya sakawa sunan Maigari wato ABDULAZIZ AYOUB LIMBA. Abdul ya taso mahaifinsa da ummansa suna tsananin sonsa da kaunarsa cikeda gata da kulawa musamman da mahaifinsa ya kasance masu dan karfi a kauyen, Ayoub baya barin Abdul fita waje wasa ko yawo kaman yanda yaran kauye sukeyi hakama sitiran sakawansa da cimarsu ma daban take me tsafta da wadata, Ayoub ya killace iyalinsa sam baya barinsu shiga mutane sosai sbd yasan baa kaunarsu a kauyen dan haka zaa iya cutatar dasu dan haka ko fatima bada kowa take hulda ba bayan danginsa wainda itama suka tsaneta da 'danta amma duk da hakan tana dan mu'amalantarsu. Abdul yana kaiwa shekarun fara karatu Ayoub ya sakasa primary school dake can local government kullum yana kaisa da keke ya daukosa idan antashi. Fara karatun Abdul ya sake banbantasa da yaran kauyen gashi ya taso baa wani shiga mutane dashi sai ya kasance baida iya muaamala da mutane, Gurin aikin babansa ne kadai yake sakewa yayi wasa sbd acan suna sonsa kasancewansa fari sosai Kyakkyawa sbd daga babansa har ummansa farare ne tas. Abdul ya dauko farin jinin babansa da kwarjini tin yana yaro duk inda akaje dashi idan ba kauyensu ba da bazasu taba sonsu ba sansa akeyi sosai. Abdul nada shekara goma sha uku ya zama wani irin nitsatsen yaro mai daukan ido da nutsuwan data kere ta masu shekarunsa wanda asalin miskilanci ne daya taso a cikinsa na tasowa kai daya ba abokin wasa sai iyayensa yai masa yawa gashi lokacin ilimin boko da addini duk babansa ya tsaya akai yana basa. A ranar wani jumaa da ayoub yayi kwana biyu yana kwana gurin aiki sesai ya dawo gida ya koma sbd ayyukan da sukai yawa gashi maaikatansu da yawa basa nan sbd lokacin baa gama dawowa hutun sallah bane. Ranar a gida ya wuni tareda Abdul sukaje local government sallan jumaa sukayo siyayyar kayan kwalama suka dawo Duk inda suka wuce take zakasan uba da 'da ne sbd kamanninsu dasuke bayyane. Suna dawowa gida a tsakar gidan fatima tai musu shimfida suka zauna dukkaninsu tana gyara musu su lemun da suka siyo da karas da harma da yalo suna fira suna ci. Ayoub bai bar gidan ba sai da yayi sallan ishai yai musu seda safe ya fice Abdul nai masa saida safe kaman ya bisa amma fatima ta hanasa duk da washe gari ba makarantar boko. Karfe biyun dare kauyukan kusa suka dauki hayaniyar gobara data tashi a ma'aikatar robobin take jamaa suka ringa fitowa cikik mamaki da tsoron kada wutar ta biyo daji tayo musu nan. Wasu kuwa haka kawai suka ringa godewa Allah da wutar sbd dukkanin baqin cikinsu akan maaikatar yake. Fatima dayake basa shiga huldodin mutane taji hayaniyar sama sama amma bata fito ba duk da ba baccin takeji ba kirjinta kawai takejin yayi mata wani irin nauyin gaske kamar numfashinta zai dauke, Ga Abdul a gabanta sai wani irin gumi yakeyi kamar yana mafarki mara dadi. Hannunta da yai mata nauyi ta miqa inda yake kwance kan katifarsa ta tayar dashi tana karanta masa addua. Bude idanuwansa yayi tareda tashi zaune. Ajiyar zuciya ya ringa jerowa yana hada zufa tana share masa kafin tace "Tashi je ka wanko fuskarka kayo alwala kazo kayi sallah kayi mana addua ni banajin dadi." Miqewa yai ya nufi kofa ya fito tsakar gidan wanda yana fitowa abind kunnuwansa suka fara ji shine ihun da mutane keyi suna cewa "GOBARA TA KONA GIDAN ROBAR SU AYOUBA" kalmar da harya mutu bazata taba fita daga kansa da kunnuwansa ba. Faduwa gabansa yai tsoro me tsananin gaske ya shigesa ya juyo da sauri zai kalla ummansa ashe itama ta jiyo hakan. Tana fitowa tsakar gidan ko takarmi bata tsaya sakawa ba ta nufi kofar fita gidan tana saka hijabin dayake hannunta. Bayanta Abdul din yabi jikinsa na rawa tsoro na shigarsa. Tafiya takeyi kamar mahaikaciya Abdul na riqe da hijabinta batareda sunsan insa suke jefa kafafunsu ba. Fitarsu gidan ashe ana ankare dasu suna yin nisa aka fada gidan aka kwashe musu kusan fiyeda rabin kayansu da abubuwansu harda katuwar katifarsu. Tafiya me dan tsayi sikai tin daga nesa taji ana fadar wanda suke ciki mutum uku ne sedai ayi hakuri dasu dan kam babu ta yanda zaa iya fiddasu. Sarewa kafafunta sikai ta kife a gurin Abdul yayi saurin kamota jikinsa na rawa yana kiran sunanta. Da rarrafe ta qaraso Abdul din na kamata duk da tafi karfinsa. Da sauri aka riqeta tana kokarin yi cikin wutar tana kiran Ayoub da karfi jikinta na wani irin rawa da tashin hankalin dayake neman juyar mata da kwakwalwa. Abdul ma kuka yakeyi sosai yana kiran sunan babansa shima yana kokarin tafiya ana riqesa yana ihu me karfin gaske. #MAMUH #LIMBAS #BESTYSTORY #BESTLOVE ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 7 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163