Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 37

Chapter 37

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************** ABDULAZIZ tafiyar ta zamar masa dole ne dayake buqatan yi wanda zaiyi ne ya dawo a qanqanin lokaci kafin ta shiga watan haihuwanta da baifi wata daya ba dan haka yayi mata alkawarin kafin lokacin zai dawo insha. Shiru tayi ahankali a lokacinda ya gama fada mata hakan yana kallanta da fararen idanuwansa da suka sauya sbd yanayinta, "Fatima" ya ambaci sunanta cikin nutsuwa da sauti mara karfi cikeda sanyi. Kasa dagowa tayi sai wasu irin hawaye masu dumi suka gangaro ahankali kan fuskanta tanaji bugun zuciyarta na bugawa sosai. Handkerchief ya ciro daga aljihunsa ash yana qamshi ya dago fuskanta da hannunsa daya yana goge mata batateda ya iya cewa komaiba. Jin tayi wani irin abu yana taso mata mai radadin data rasa sanin menene ta fasa wani irin kuka mara sauti da ciwo tana qanqame hannunsa dayake riqe da fuskanta. Ja Idanuwansa sukai take zuciyarsa na cikewa da wani irin dacin da shima baisan daga ina yake sauko masa ba, Kukanta ne yake ratsasa yana rusa duk wani sanyi da kuzarin dayake rayuwarsa gaba dayanta, Ahankali daqyar ya iya furta sunanta na asali wato Fatima a karo na biyu sedai ya kasa cewa komai kukanta ne kawai ke ratsa kunnuwansa yana rusa kuzarinsa. Wani irin nauyi da radadi takeji a zuciyarta na rabuwa dashi wanda bata taba jinsaba a rayuwarta amma bazata iya fada masa hakan ba sbd tana fada komai alkhairi da cigaban da zai samu a tafiyar zai iya fasawa akan hakan dan haka ta dago idanuwanta da sukai jajir ta kallesa tana taqaita kukanta dan ganin yanayinsa kuma ta san ba komai zai iya cewaba. Ajiyar zuciya me sanyi ta sauke tana kallan idanuwansa da sukai jajir ya zuba mata su baice komaiba, Ahankali ta sake murmushin karfin hali daya bayyanarda kamarsu sosai kaman an tsaga kara ta bude baki tace "Hamman Ummitah Allah ya tsareka idan ka tafi ya baku dukkanin Alkhairin dayake cikin wannan duniyar da tafiyar" Numfashi ya sauke mara sauti kalamanta na dukan zuciyarsa ya dan rintse idanuwansa ahankali ya bude ya bude baki da nannauyan sauti mara hayaniya yace "Bakyason na tafi saikin haihu right?? Zuba masa idanuwanta tayi tana kallon Asalin kyau da haibar da Allah yayi masa wanda tasan duk macen da Allah yayi itace matarsa tayi dacen namijin da duk wannan kyan halittar tas zuciyarsa tafi kyau da tsafta. Girgiza kai tayi ahankali tana riqe hannunsa cikin nata dakyau ta sanyin murya me nutsuwa tace "Aa,ka tafi ina jiran dawowanka insha Allah kafin na haihu... Numfashi ta sauke me sanyin daya sakasa kallanta ta dago da sanyi muryanta na fitowa a tausashe tace "Hammah ka dawo da wuri sbd inason na haihu kana nan, Inason kafara daukan abinda zan haifa kaman yanda kaine kafara daukana dana taho duniya.. Shiru yayi yana tino rayuwar azaba da gararin dasukai shida mahaifiyarsa a lokacin renon cikin Ummitah.... Wani irin nauyi da daci kirjinsa ya cikeda dashi jikinsa na mutuwa yana kasa kallan Ummitan data zuba masa ido tana karanto dacin dayake cike zuciyarsa idanuwanta suka ciko da hawayen da suka gangaro gefen idonta. Ranar haihuwarta ya tina irin ukuba da qangin da mahaifiyarsa ta shiga tareda juyewan hankalinta tareda gararin datai cikin rashin hankali har bacewanta... Hawayenda tin lokacin batar mahaifiyarsa bai sake sanin ya ake zubdasu ba sbd taurin zuciyar dayake dashi ne suka ciko Kyawawan idanuwansa ya rintse idanuwan yana hadiyesu dan radadin Rashin mahaifiyarsa shine radadi mafi munin dayake yanka zuciyarsa. Ahankali Ummitah ta kwantar da kanta kafadarsa tana kasa cewa komai sai hawayen da suke gangaro mata tana son ta tambayesa kamannin Mahaifiyarsu da mahaifinsu da bata taba saniba sedai tanajin radadin dayake ji na tinano ranakun quncinsu na baya da suka wuce dan haka bata iya cewa komaiba shiru kawai sukai babu wanda yace komai har kusan dare sosai ta tashi yakaita har dakinta ya kamo hannunta ya saka mata wani tsohon hoton daya tsufa sbd har ruwan sama yasha sosai sbd wahala ya juya ahankali ya wuce bedroom dinsa. Zaunawa tayi a sanyaye bakin gadon dakinta tareda dago hannunta da yayi mata sanyi ta bude hoton ta zuba masa idanuwanta da suka sauya sbd kukan datai sosai. Hoton Mahaifinsu ne tareda Hamman yana qarami sanye da uniform din makaranta a ranar daya fara kaisa makaranta a ranar sukai hoton a makarantar me hoto yayi musu shi Murmushi baban yakeyi fuskansa a sake sosai yan riqe da hannun ABDULAZIZ din shima Murmushin yakeyi na farin cikin zuwansa makaranta. Wani irin abu takejin yana tasowa a kirjinta me nauyin gaske tsananin son Mahaifinsu na mamaye zuciyarta kuka mara sauti ya taso mata ta silale a gurin tanayi tana jin tausayin Hammanta wanda ya rasa uwa da uba dan ita kam shine uwa da ubanta. Sayyid ne ya shigo dakin gabaki daya gidan a sanyaye kowa yake ba walwala sbd Ummitah gaba daya ta sauy kwana biyun bata cikin walwala musamman da tafiyar Hamman gobe ce sai gaba daya yau ta rikice bata jin dadin komai hakama suma duk sun shiga damuwa. Ko kadan a daren Ummitah bata rintsa ba hakama ABDULAZIZ din kwana yayi yana mata adduar Allah ya saukar da ita lafiya. Da asuba koda ya dawo sallah wanka kawai yayi ya shirya ya fito dan 7 jirginsa zai tashi, Sanye da Black UGG knit top da Straight jeans ya fito sai fcap ta balenciaga yana qamshi me sanyi ya fito Sayyid tini yakai kayansa mota ya dawo. Fuskansa tayi wani irin fresh yayi fayau sbd rashin rintsawar da baiyiba da damuwar datake cin ransa dayake ganin tafiyar da zaiyi ne yabar Ummitah a wannan halin. Cikin dauriya da danne damuwar ta harma da ciwon datakeji ta fito itama fuskanta tayi fayau ta qarasa har gabansa ta miqa masa hannu tana sakin murmushi me kyau dan kwantar masa da hankali. Ajiyar zuciya a fili ya sake ahankali yana mata kallan tsafta ya miqa hannu ya kama hannunta data basa sukai musabaha ta sauke ajiyar zuciya tana sake qanqame hannunsa cikin nata tace "ALLAH ya baka nasara akan abinda zakaje ya baka nasara a duk abinda zaka nema a duniya ya kuma dafa maka ya hanaka damuwa kowace iri ce... Shiru ta dan yi kafin tace "Allah kuma ya dawo da kai lafiya Hammah" "Amin ya furta ahankali yana kallan cikin idanuwanta da ita shi take kalla tana murmushi me kyau da nutsuwa. Mama ya kalla da sayyid yace

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});