Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 106

Chapter 106

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,211 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

komaba tana kan yawo da aiki. Ko abincin kirki bata ciba gashi Class party ne zaayi a school din. Jin ana murnan dawowansu Mimi ta goge hannunta da qaramin towel ta fito tana nufo babban palonsu. Ammar dayake sako kai a palon akanta idanuwansa suka fara sauka zuciyarsa tai wani irin daukewa wani irin nauyi me sanyi yana danne kirjinsa batareda ya dauke idanuwansa akantaba yana kallo. Itama shi din idanuwanta suka fara sauka akansa ta zuba masa ido Yayi kyan gani ya samu nutsuwa ba kamar yanda yabar gida ba. Numfashi me sanyi ta sauke tana dauke idanuwanta akansa tana maidawa kan Mimi tareda sake murmushin farin cikin ganinsu ta nufi Mimin da gudu ta rungumeta tanajin zuciyarta tana karyewa tace "Mimi nayi kewanku dan Allah kada ku sake tafiya ku barni" Mimi da bataji dadin ganinta a yanda ta ganta ba murmushin karfin hali ta sake tana rungumeta tace "Ina zamu dake kina matar wani" Basar da zancen jannah tai tana dawo da kallanta kan Ammar da har lokacin ita yake kalla tace "Barka da dawowa Ammar Zad" Murmushi me kyau ya sake mata yana cewa "Thank you Jannah Zad" Maheer ne ya qaraso ya rungume Ammar din yana cewa "Welcome back Bro" Amsawa yayi yana rungumesa batareda komai a ransa ba yace "Yaya muka sameku? Anny ma Mimi ta rungume tana musu barka da dawowa kafin suka qarasa ciki gabaki dayansu. Falaq ma fitowa tai da murnanta taiwa Mimi oyoyo tana rungumeta. Cikeda kauna Mimin ta rungumeta tana cewa "Falaq yaya kike? Yaya baqunta? Murmushi tai tana amsawa tana sake musu sannu da zuwa. Fiddausi da sauran yan aikin gidan fitowa sukai suna musu barka da dawowa. Da daddare bayan kowa ya nutsu ya huta suna kan dining suna cin abinci Jannah data iso tareda falaq din kallansu kowa yayi cikeda tausayin Jannah, Zama sukai suka fara cin abincin Ammar ya kasa samun nutsuwan ganin abincin da Jannah zataci dan haka da kansa ya miqe ya sake serving nata wani abincin sbd gaba daya ta zabge kamar bata cin abinci. Cikeda kulawa yace "Kici wannan you don't look good" Thank you" tace tana murmushi. Falaq data kasa cin abincinta tana kallansa jin tai gabaki daya cikinta ya cika dan haka fasa cin abincin tai ta miqe tabar dining din. Babu wanda yace komai hakama dukkaninsu jannah suka zubawa ido suna kalla. Batace komaiba itama hakama bata dagoba tsawon mintina 2 sai sukaga ta miqe tana bin bayan Falaq din. A tare dukkaninsu suka sauke ajiyan zuciya mara dadi banda Ammar da baqin ciki da takaici suka rufesa ya miqe yabi bayan Jannah din dakinta. Tana shida dakin daidai fuskansa na bayyana akan screen din ipad din Falaq data saka kiransa video call. Ta bayanta jannah din ta bayyana Ammar na bayanta zai miqa hannu ya riqota Muryan AZIZ din ya bayyana yana ambatar sunan falaq Dukkaninsu Screen din suka kalla Ammar na kasa motsawa hakama jannah din falaq ma juyowa tai ta kallesu ganin inda Daddyn nata yake kalla taga Jannah da Ammar a tsaye. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 64 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ************* Dauke idanuwansa yayi akansu tareda maidawa akan 'yarsa yana kallanta ya bude baki yana jingina bayansa a sofan dayake zaune cikin free size balenciaga shirt da three quarter fuskansa ta qara haske sosai a natse yace "Yaya nake ganin fuskanki da damuwa? Akwai abinda yake damunki? Juyawa tai ta saci kallan Ammar dayake bayan jannah zuciyarsa na tafasa ta dawo da kallanta kan jannah datai sanyi Sai taji tausayinta me tsanani ya rufeta dan haka ta dawo da kallanta kansa ta girgiza kai alamar ba komai. Ammar ya jefawa kallan dayafi kama dana mutum ne ko aljan kafin ya dawo da kallansa kan Jannah din batareda ya ambaci sunanta ba yace "Meya sameta? Nunfashi ta fara saukewa a sanyaye kafin ta dago ta kallesa tana danne damuwarta tace "I dont know kawai ta fasa cin dinner ne" "Akwai abinda kukai mata ne datai loosing appetite nata, So me kike jira da bazaki mata dubarn da zataci ba? Kunason ta kwana da yunwa ne? Idan akwai specific abinda taji tanason ci a nema mata a bata mana, Komai sai anfada miki yanda zakiyi¿ You ar unbelievable...." ya qarasa fada yana kashe wayarsa. Ammar daya mutu a tsaye sbd tsananin mamaki da tashin hankali da baqin cikin baisan lokacinda ya kalli jannah da zuciyarta ke mata ciwo ba yace "Is he okay? Like is this Guy normal? Yasan waye jannah zad kuwa? Yana wasa da rayuwarsa ne? Haka yake treating naki duk tsawon lokacin nan? Juyawa Jannah tai batareda tace komaiba tabar dakin sbd Falaq sam bata kaunar ayi maganar Daddynta da daga murya bare rashin girmamawa ko cin fuska haka dan haka ta fice dan tasan zai biyota ne. Suna isowa babban palo ta dakata tareda juyowa ta kallesa ta bude baki cikin damuwar datake ciki tace "Meye kakeyi hakan a gaban Falaq?zata iya kwana tana kuka and hakan zai iya sakata wani ciwon da zai..... kasa qarasawa tai tana hadiye sauran zancen da damuwarta idanuwanta na sauyawa. Cikin zafi da baqin ciki mai tsananin gaske Ammar ya daga murya yana cewa "Idan yana taqama da yana tsananin kaunar 'yarsa bai hadata da komai da kowa ba to mun dade da wucesa a gurin sbd har abada bazai iya abinda mu mukai akanki ba, Me zakiyi da aurensa idan har tin kina gida a gabanmu yana miki hakan? Meye a cikin aurensa? Meye zakiyi dashi? Meyasa kikai shiru kina hadiye wulaqancinsa? Why,why Jan? Wani irin nauyi da tsananin ciwo ne ya toshe zuciyarta hawayen datake riqewa suka gangaro mata ta rintse idanuwanta tana jefawa zuciyarta itama Why ta kamu da tsananin sonsa irin hakan, Da zata iya bawa Ammar amsa data fada masa menene yake azabtar da ita. Gabaki

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});