Chapter 109
Chapter 109
dan hausa gaba daya jin yayi ta bace masa. Mimi ce tai karfin halin tsayawa tana sake fuska ta dan shiga firarsu kafin suka je shirin fita. Driver suka fita dashi su hudu zuwa Saloon din, Jannah din da falaq sai Anny da Fiddausi jakar hannun Falaq. Vip card ne dasu a tsadaddiyar Palour din dan haka suna isa suka wuce sama ana musu barka da zuwa gurin tsit a tsare kaman baa Nigeria ba. Dayake daga falaq din har Fiddausi ma datake matsayin me aiki har inda yafi nan din suna zuwa a kasashe dan haka basu wani damu ba. Gyaran kai da qafa da fata da duk sauran gyara hankali kwance, Anan sukai lunch na lafiyayyan tsadaddan abinci sbd akwai komai a cikin gurin kome kakeso zakai order ne a kawo maka. Farin ciki falaq take cikinsa sosai suma kusan duka a cikin farin ciki da walwala sukai wunin guri. Daga can wani Mall suka biya suka siya wasu abubuwan hadda Sabbin Nighties suka siya na matching kala jannah da falaq din. Siyayyar masu abin duniya sukai ba yawa sosai se kudi hakama wani abin kaman baida amfanin siya. Sai yamma sosai suka dawo gida lokacin ana ma kokarin shiga sallan magrib. Wanka sukai tareda sallah tukuna suka fito jannah na gaba sanyeda doguwar riga mara nauyi datake rawa ta dan lafe a jikinta ba dankwali akanta tana duba chat a wayarta yunwa take ji ta nufo palo Mimi da Saleem zaune yana nuna mata wani sako a wayarsa Ammar na kan one sitter yana duba abu a ipad dinsa kamar ma Meeting yakeyi sbd yanda ya nutsu ya maida hankalinsa sosai. Anny ce ta fito itama tana waya hannunta riqesa robar ruwan datasha ta rage ta zauna gefen Mimi. Falaq ce a bayan jannah tana duba wayarta data bari gida. Misscall din Uncle sayd ta gani da numbernsa ta Nigeria da sauri ta sake dubawa farin ciki na mamayeta kafin tai magana qamshin daya shiga hancinta ne ya sakata kallan kofa da sauri tana cewa "BestDaddy" Dad ne a gaba da maheer suka shigo palon sai gasa ya shigo a natse kwarjinsa kwarjinsa aura dinsa na cike palon tareda qamshinsa me tsananin sanyi da aji. Sanye yake cikin black Alexander Mcqueen ya qara wani irin haske da fresh.... Cikin tsananin farin cikin da batasan iyakarsaba falaq tayi kansa da saurin gaske tana ambatar sunansa. Tin bata qarasoba ya ware mata hannayensa ta fada da karfi tana rungumesa. Cikeda kaunarta dayake maya me sanyi ya zagayeta da hannuwansa duka biyu yana cewa "Heyy my angel" Murmushin karfin hali kowa keyi suna bayyanarda farin cikin ganinsa banda jannah data kasa motsawa daga inda take. Ammar kuwa ko dagowa baiyiba yaci gaba da abinda yake yana jin nauyi na danne kirjinsa. Sakinsa tai tana cewa "Daddy ka dawo baka fada mana ba" Sake rungumesa tai tana jin kaman zata fashe da farin ciki. Sakinsa ta sake da sauri ta juya taje gurin jannah ta kamo hannunta ta janyo da karfi ta turata gabansa ba tsammani ta hade kirjinsu tana rungume jannah din ta baya sika fada kansa dukansu kirjinta na qarasa mannuwa da nashi batareda zatonsu ba su dukan dan haka saura kadan numfashin jannah yabar kirjinta har batasan lokacinda ta qanqame gefen rigarsaba a tinaninta rigarta ce tana rintse idanuwanta da karfi sbd fargaba. A lokacin ne Ammar yaji gabaki daya ya rikice baya gane komai na abinda yakeyi ya dago idanuwansa da sukai jajir ya sauke akan AZIZ din wanda ko inda yake bai kallaba ya saka hannu ya zare jannah din daga jikinsa. Falaq saurin ture hannunsa tai tana cewa "Daddy nida Jan munyi missing dinka sosai, Ka dena turemu" sake qanqamesu duka tai tana sake jin farin cikinta na yawa tace "We love you Daddy" Sayd dayake bayansa fuskokin zaadens din ya kalla daya bayan daya yaga yaqe kawai sukeyi babu alamar har zuciyarsu farin cikin yake. Hannuwansa ya saka duba biyun ya zagayosu jikinsa dakyau yana sauke idanuwansa akan Ammar dayake jiqewa da zufa. Ita kuwa dagowa tai ta kallesa cikin fargaba da bugawan zuciya jin irin rungumar da yayi musu. Shima ita ya dawo da kallansa akanta cikin tsananin bugawan da tasa zuciyar tayi sbd jin tsananin bugun zuciyar datake kirjinsa a nasa kirjinsa yana sauka. Jin yayi zafi da sanyi masu tsananin kargi suna rufesa lokaci daya idanuwansa suka kasa daukewa daga kanta a karan farko yana jin bugun zuciyar Ummitah a kirjinsa. Janyeta yayi da sauri daga jikinsa yana hana kowa ganin idanuwansa ya kalli jannah din da itama da sauri taja baya tana komawa gefen Dad dinta ta riqe hanunsa zuciyarta na bugawa sosai ta kasa dagowa ta kallesa. Saleem ne yayi saurin tasowa yana masa barka da dawowa sai a lokacin ya dago ya kallesa yana amsawa a natse kafin ya gaisa da Anny ya kalli Mimi suka gaisa a gajarce sbd ba sabo a tsakaninsu. Ammar da yake kokarin hana yanayinsa bayyana a gaban AZIZ LIMBA miqewa yayi yana barin palon batareda kowa ya luraba sai shi limba din. Dad da daman sun gaisa tare sukai magrib ma yace su qarasa palonsa. Wucewa sukai har lokacin falaq na riqe da hannunsa bakinta yaqi rufuwa. Jannah ma tana riqe da nata hannun Dad din. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 66 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries *********** Ko zama basuyiba Anny ta shigo tace angama shirya dining suka juya zuwa dining din duk da babu abinda zaici amma sbd Dad din daya sake cewa yaje din da falaq data takura akan sai yana gurin zataci suka nufi dining din. Maheer ne yaja masa kujera ya zauna cikin basa yar girmamawa matsayin baqonsu kuma sirikinsu. Zama falaq tayi kusa da daddynta jannah kuma na gefenta shikuma Ammar yana gefen jannah din. Fiddausi ce tai serving nasu abinci gabaki dayansu sbd
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163