Chapter 154
Chapter 154
KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 93 *SHOP WITH ME by RANO* 08030811300 Best children's clothing shop💯 https://chat.whatsapp.com/Gk4H76TlRgyAAWIWgx3Jo7 Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema. Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta. ************** Dakatawa yayi cak daga kokarin barin gurin dayake tareda kasa juyowa yana rintse idanuwansa da sukai wata irin rama suka qanjame., Bude kofar dakin tayi ahankali zata fito takarda me tsayin gaske ta fado daga jikin kofar wadda ta sakata dakatawa tana kallan takardar kafin ta dago ta kalli bayan saleem din wanda da alama shine ya saka mata ita Durqusawa tayi ahankali ta dauka tareda budewa hannuwanta na rawa tafara karanta abinda yake ciki..... Subucewa takardar tayi daga hannunta cikin wani irin slow na mafi munin tashin jiri ya dibeta tayi baya zata zube ya juyo da sauri ya tareta jikinsa yana sauke idanuwansa akanta. Numfashi ta ringa saukewa ahankali ahankali tana jero ajiyar zuciya tana samu tana neman karbo hankalinta dayake barin jikinta, Karfi ta harhada ta zame daga jikinsa tareda miqewa tsaye daidai ta daga hannu cikin rufewan ido ta sakar masa wani lafiyayyan mari tareda cakumosa bakinta na rawa hawaye masu tsananin zafi na gangaro mata tace "Me nayi maka zaka mun hakan??? Mene nayi na cancanta wannan abinda zakamun?? Idan ka zabi barina me zaka cewa ubangijinka da nauyina a yanzu ya dora maka? Me nayi dazan cancanci hakan? Sakinsa tayi tana yin baya tana neman kuka amma ya kasa zuwa tace "Ka tausayawa maraicina karka mun haka Saleem, Kai kadai gareni a yanzu, Mutuwa zanyi idan ka aikata abinda kake niyar aikatawa, Karka mun hakan, Dan Allah karka mun hakan saleem karka kasheni" Rungumeta yayi da karfi yana fasa kuka a jikinta yana girgiza mata kai cikin radadin zuciya yace "Mutuwa zanyi kamar yanda Mimi ta tafi, Zuciyata ta dade da bugawa banda sauran amfani a rayuwata yanzu bayan na bawa falaq zuciyata sbd nemawa ahalinmu sassauci da samun yancin fitowa daga azabar da suke ciki, Babu wanda zai iya janyewa ya kashe case dinnan su Dad su futo idan ba AZIZ LIMBA ba" Girgiza kai takeyi da karfi tana qanqamesa kaman zata shige kirjinsa ta boye zuciyarsa... "Jannah su Dad bazasu taba fitowa kashesu zaayi kaman yanda suka kashe wanda rayuwarki ce zata mutu ta lalace kwata kwata idan hakan ta faru, Banda amfani,banda tinanin kaina,banda iko ko karfin da zan baki kariya dan hakanne na zabi zama donor din Falaq Aziz sbd kubutar da Dad da Ammar wainda zasu baki kariya da karfinsu da rayuwarsu......" "No,no,no,no Saleem,pls pls pls dena fada, Bazan taba barin hakan ba koda zan rasa raina bazan taba barin kayi hakan ba, Falaq zata rayu,zata samu Donor, Zan bata tawa amma dan Allah Saleem karka mun hakan, Karka zabi barina a wannan quntacciyar duniyar ni kadai banda kowa sai kai, Karkayi Saleem kaine sanyin zuciyata a yanzu,kaine gani na da jina dan Allah karka barni ina buqatarka,ina tsananin kaunarka mutuwa zanyi idan kayi hakan" Gabaki daya ta fita hayyacinta batama san me take fada ba tana qanqamesa da karfi koina jikinta na wata irin rawa tana neman zarewa gabaki dayanta. Rawa shima jikinsa yakeyi yana janyeta jikinsa amma sam taqi sakinsa dan haka ya koma da ita ciki suka zauna taja jikinsa tanata surutai bakinta na rawa hakama jikinta. Rarrashinta yafara kokarin yi yana tattaro karfin hali sbd tagama kashe zuciyarsa da jikinsa da yanayinsa da yanda ta fita hankalinta fit lokaci daya da jin abinda zaiyi din. Shiru sikai yana shafa bayanta ahankali yana mata karatun adduoi a cikin kunnenta ahankali suna ratsata kafin ya fara karantu alqurani a cikin kunnen yana samar mata da nutsuwa da dawowa hayyacinta sbd alamun zarewa da suka bayyanar mata. Ratsata karatun keyi tana sakewa a jikinsa tana rufe idanuwanta ahankali ahankali har dare ya sake ratsawa sosai kamar wadda akayowa aiken bacci sai gashi ya dauketa ahankali ajikin Saleem din wadda yake kuka sosai yana mata karatun har lokacin. Duk yanda yaso yaci karfin zuciyarsa kasawa yayi sbd yanason kubutar da ahalinsa su rayu sbd rayuwar jannah din kawai, Hakama yanason ya bawa AZIZ LIMBA hope na sabuwar rayuwar daya rasa ta hanyar bawa falaq KALBIM dinsa a lokaci daya kuma ya biyasu zuciyar Ummitah da suka lalata musu komai akanta. Zare jikinsa yayi daga nata tareda kai bakinsa yana wani irin kuka me tsananin gaske mara sauti yayi kissing goshin jannah din ya rufe mata jikinta da doguwar hijab dinta tareda ciro dukkanin abinda yake jikinsa na dan kudaden dayake gararin samu ya ajiye mata ya fice daga dakin tareda rufewa ya bar gurin yayi tafiya me nisa kafin ya samu guri ya shige ya zube qasa yana wani irin gunjin kuka har asuba tukuna ya fito ya wuce yabar anguwar gabaki dayanta. Karfe 7 na safe tafara bude idanuwanta ahankali tana motsawa, Nauyi idanuwan sukai mata dan haka ta maidasu ta rufe kafin ta sake budewa tana motsawa ahankali ta tashi zaune tana duba gefenta taga bataga saleem dinba, Bude idanuwanta tayi sosai tana duba dakin taga bata gansa ba, Miqewa tsaye tai jiri dibarta ya zubar qasa, Bata damuba ta sake dafawa ta miqe tana nufar kofar ta bude tareda fitowa tana waiwayan koina, Waje gabaki daya ta fita tana dafe kirjinta ahankali dayayi nauyi ta tabbatarda dai Saleem ya tafi kenan... Faduwa tayi kofar gidan zaune tana cusa kanta cikin kafafunta kirjinta na zafi da nauyi kuka ya kasa zuwa kwata kwata. Tana gurin har rana ta fito sosai ta kasa motsawa sai daga baya ta iya daddafawa ta koma ciki ta zauna gaban kudin daya bar mata ta zuba musu ido batareda ko kyaftawa ba. A ranar kasa zuwa headquarters tayi sbd zazzabi me karfin gaske tareda ciwon zuciya dayake neman taso mata. Sai washe gari ta shirya kamar almajira ta nufi headquarters gurin ganinsu dad wanda daqyar aka bari ta gansu. Ganin yanayinsu ya sakata fita ta siyo musu bread da lemu da pure water ta kawo musu daqyar aka bari suka ci Sunaci tana kallansu tana hawaye masu dumi batareda sun cewa juna komaiba musamman dad da baya gani sosai. A haka ta wuni can sai dare ta dawo tai sallah ta kwanta shiru ba motsin komai. Sati guda tayi tana yawo gurinsu dad kafin aka fara shiga kotu dasu inda lamarin ya dauki zafi sosai basuda lawyer basuda me tsaya musu hakama itama dukkanin abinda take dashi a yanzu ya qare tsaf ko sisi batada shi sai yawo da busashen baki. Dan haka ta maida hankali sosai gurin addua da fadawa Allah ya duba lamarinsu yaji qan ahalinta yayi musu mafita a wannan case din. ******* Tsananin kusanci da Kauna tareda shaquwar datake tsakanin Dr Nico da AZIZ LIMBA ne ya saka wannan karan dole ya tattar yabaro Italy ya dawo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163