Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 155

Chapter 155

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Germany sbd shine likitansu daya zama family hakama ya zama tamkar da a gurin mama tin ba yanxu ba daman. Shine ya fara tarewa a Germany kafin isowansu dan haka koda suka iso ya kwana biyu sosai a qasar. Dr Nico tin lokacin Jinyar AZIZ LIMBA a lokacin rasuwar Ummitah shine ya kasance wanda yafi kowa sanin girman depression da trauma din daya samu kansa aciki sbd shima Yanada kanwar da ita kadai garesa bai hada komai da itaba, Mum dinsu yar Africa ce yar asalin Ghana wadda bayan ta rabu da Dad dinsa ta koma qasarta ta ghana tai aure ta haifi qanwarsa wadda agurin haihuwarta ta rasu kuma tin daga lokacin kanwarsa ta dawo hannunsa, Sbd kanwarsa dad dinsa ya rabu dashi ya kuma amsa hakan dan haka shima dan gwagwarmaya ya tashi sbd kanwarsa wadda bata taba sanin ba uba dayane ya haifesuba sbd dad dinsa ya rasu shima daga baya kaman yanda itama nata ya dade da rasuwa, Ya taso vaida buri baida fata saina ingata rayuwar Nicki, Ya samu daukaka daci gaban rayuwa bayan hardships da dama, Nicki ta taso cikin tsananin gatan daya reneta a cikinsa, Bata san komaiba bayan jin dadi da gata da tsananin kauna daga yayanta wanda yake komai sbd ita, Tayi karamin karatunta a italy kafin daga baya ta tafi America cigaba da karatu, Acan ma rayuwar jin dadi da hutu takeyi tareda gata me yawa duk da bata tareda yayanta wanda itama da sunansa take amfani, Nicki ta taso da wani irin yanayi na idan tanason abu bata yadda ko kadan wani ya rabesa, Bata yadda duk abinda takeso wani ya samesa ko ya tabasa, Tin tana yarinya take da wannan halin wanda ya saka yayanta yaqi sosai akan hakan sbd kaman yana taba kwakwalwanta dan hakanne ya tsaya sosai akanta sedai kuma hakan ya riga ya zama a jininta da cikin kanta ne, Tanada wani irin kishi akan komai nata koda kuwa abin wasa ne harta girma, Aurensa biyu yana rabuwa da matan sbd Nicki wadda ta kasa iya rayuwa dasu, Sbd tsananin kasa yadda da kowa ya rabi abinda yake nata ko take so Nicki zata iya attempting kashe kanta batareda tinanin komaiba wanda wannan shine babbar matsala da dr Nico yake fuskanta a tasa rayuwar sbd Nicki, Asalin mahaifin Nicki musulmi ne dan haka tana girma Nico ya sakata a musulunci batareda cutatarwa ko qyama ba kuma itama ta zaba hakan sbd akwai son musuluncin a zuciyarta dan haka ta tashi dag Nicki sai ta koma AYSH NICKY NICOLAS, Aysh nicky tana karatun likitanci kamar yayanta kuma tana gap da kammalawa dan haka dawowan yayanta Germany ya sakata dawowa gida daya dashi tinda ta kusa kammalawa sai tana zuwane tayi kwanaki ta dawo gida gurinsa. ****Kwanan Limbas daya da sauka a Germany Dr Nico ya iso gidan sbd duba AZIZ wanda har lokacin bai warware yanda y kamata dan haka a lokacinda AZIZ LIMBA ya fito palon da dr nico din yake tareda mama da Aysh Nicki suna gaisawa da mama Kaman a mafarki Aysh Nicky ta dago idanuwanta masu haske ta sauke akan AZIZ LIMBA wanda baisan da ita ba kwata kwata a gurin tana jin hankalinta na zarewa ahankali ahankali yana barin jikinta tareda dukkanin abinda yake zuciyarta batareda ta dauke kallanta akansa ba. A daidai wannan lokacin ne shi kuka sayd kiran saleem zad ya shigo wayarsa da Saleem yaje gurin latif ya samu yana dauka babu abinda saleem din ya fara fada masa sai "Zan zama donor din da kuke nema akan zaku kashe case din zaadens su samu freedom dinsu su samu damar gina wata rayuwar me tsafta" Cak komai na jikin Sayd ya dena aiki yana shiga shock din jin zancen wanda yasan har abada AZIZ LIMBA bazai taba yadda karban rayuwar wani kai tsaye bawai donor din daya cancanta ba wanda yake na wainda sun riga sun mutu a gangar jiki ne hakama bazai taba iya karban Zuciyar saleem ya rabasa da duniyaba sbd raya tasa yar to amma kuma falaq na tsananin buqatar zuciyar...... Shiru yayi yana kasa cewa komai sbd abune da baima isa yajewa AZIZ dashiba amma kuma koma menene yana buqatan Saleem din a kusa dan haka kai tsaye ya saka latif yayiwa saleem din komai na tahowa Germany batareda sanin AZIZ ba amma shima kansa bazai taba iya taba zuciyar Saleem ba sbd raya tasa 'yar amma dai zaiso zuwansa din idan har zai zama donor din dayake fada din. ***************** Jannah kuwa yau daga kotu da aka fito tafiyar kafa takeyi me tsananin tsayi cikin rana harta iso inda wata qaramar kasuwa datake kamar tasha a cike mutane kala kala da baqi da wainda ba baqin ba. Neman guri tayi a nesa da hayaniya ta zauna ahankali tana rufe idanuwanta da sukai jajir ta budesu tana hadiye yawu maqoshinta daya bushe. Ruwa takeso batada kudin siya dan haka ta sake saka hannunta a cikin aljihun doguwar rigar dayake jikinta ta taba ko zata dace da canji tinda haka take tana mantawa da canji a jikinta sbd damuwa da rashin sabo da rayuwar. Nera hamsi ta samu wadda ta sakata sauke ajiyan zuciya da sauri tana miqewa ta isa gurin me ruwan pure water ta siyo guda daya 50 naira ta dawo ta zauna inda ta tashi ta fasa ruwan zata saka a bakinta wata mata datake tsananin son ruwan itama ta zauna gefenta tana jan numfashi daqyar bakinta a tsananin bushe idanuwanta sun qanqance. "UMMINAH ZAN RUWA NIMA" juyowa jannah tayi da wani irin yanayi na faduwar gaba sbd sautin muryan da haka kawai ya saka gabanta faduwa ta saukar da idanuwanta akan matar. Tsakiyar idanuwanta matar ta kalla itama idanuwan matar ne suka saka ruwan hannunta subucewa tana jin kallan matar na sake saka gabanta faduwa. Ganin numfashin matar na neman barin kirjinta yasaka daukan ruwan da sauri tayi kanta ta saka mata a baki tana tallafota jikinta. Shan ruwan matar tayi tana dafe cikinta dake tsananin ciwo kafin me sai amai sosai tafara yi a jikin jannah din wadda tsananin tausayinta ya sakata tsayawa kallanta. Tana gama aman jannah ta wanke mata fuskanta ta miqe zata tafiyarta matar ta saka hannunta daya ta riqe jannah din tana cewa "Umminah karki barni, Umminah" Dakatawa Jannah tayi tareda juyowa idaniwanta na cikowa da hawaye taji tana kasa tafiya tabarta sbd kaman yanda matar ke neman umminta itama Miminta take nema a wannan gararriyar rayuwar datake ita kadai dan haka ta durquso ahankali ta bude baki tace "Ba ummi bace" Riqeta matar tayi da karfi tana girgiza kai a wahalce sbd karfinta daya qare tace "Ummina,karki barni ummina, Ki kaini gurin hamma, Umminah karki barni har abada bazan dake barinki ba duk wuya" Hawaye ne suka gangaro daga idanuwan jannah din tanajin zuciyarta na tsananin karaya tanajin bazata iya barinta dan haka ta kamata suka miqe taja hannunta dik da dukkaninsu babu me karfi matar ta qanqame hannun jannah kamar zata maidata cikinta suka bar gurin batareda ma sun san ina suka dosa ba. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});