Chapter 62
Chapter 62
gaba da zaman jira. Sallah sukaje sukai suka dawo cigaba da jira amma ba wani zance karshe dai an fito da falaq din zuwa vip room dayake can sama dan haka suka koma can. Shiru dakin babu maganar komai sbd uban gayyar baicewa kowa komaiba har lokacin farfadowan falaq din yake jiran gani tukuna har doctors din ya samu magana dasu kafin su wainda suke tareda ita da abinda ya faru. Mama dai dole aka maidata gida sbd duk ta rikice jikin nata ya tashi dan haka gida aka maidata gida tareda Fiddausi ma da nurse da sayd ya daukan mata. AZIZ dinne ya kwana a asibitin a zaune sai sayd da shi duk inda ko inuwar AZIZ take yana nan. Guraren 8 na safe ta farka cikin tsananin sanyi da rashin walwala ta ciwon daya sauyata a lokaci daya. Tana bude idanuwanta akan Daddynta ta fara saukesu hawaye masu dumi suka gangaro mata ta gefen fuskanta ta bude baki Ahankali tace "BestDaddy" Har cikin ransa yaji saukan sanyin muryanta wani irin daci da qunci yafara cike koina a zuciyarsa ya bude idanuwansa da suka kasa komawa daidai ya zuba mata yana tayar da ita zaune ahankali yana dora hannunsa akan fuskanta ya shafa ya bude baki da muryansa me nutsuwa yace "Hey Falaq Aziz limba,how are you feeling? Wasu hawayen ne suka gangaro mata ya ciro handkerchief dinsa yana goge mata ahankali yace "Yaya dai?kina jin ciwo ne? Where?a aina? Kwantawa tayi jikinsa tana girgiza masa kai alaman batajin ciwo koina. Dr ne ya shigo ya qara dubata dakyau kafin yace zuwa anjima ma zasu iya tafiya gida ba damuwa ko matsala bane. Angama dube dube da sauran duka test da full checkup da AZIZ yace ayi mata sbd yanason a bayyane masa komai daya danganci abinda yake damunta komai yanason a bincika a sanar masa zai nema mata lafiya indai Allah ya yadda ta samu lafiyar koda zai rasa komai daya mallaka. Koda suka dawo gida gabaki daya babu wata walwala ko haske ko kadan a tattare dashi suma duka gidan jikin kowa a mace yake sedai sbd falaq din su Fiddausi da mama suka sake sunata kulawa da ita da wasa dan ta sake kuma tafara sakewan sbd rashin qarfine kawai na wuni da kwana a kwance yake Damunta sai kuma asalin weakness da ciwon yake sakarwa meshi datake ji. Doctors sun sanar dashi results da binciken duka suna kammaluwa zasu kirasa yazo ayi masa bayanin komai dan haka duka schedules da ayyukansa na wannan lokacin ya saka sayd yayi cancelling nasu ya bawa falaq time dinsa sosai wanda hakan ya sakata komawa daidai rigimarta da komai ya dawo musamman dataga mama ta dena mata fada dan haka murna ta ringa yi da ciwon datai. Ryan kuwa tini ya sallamesa aka daukan mata wani drivern bayan an sanar dashi daga lokacinda yayi wani gangancin da ita a mota ya gama aikin. Shi da Sayd ne a cikin damuwa sosai akan tinanin ciwon nata wanda basu gama sanin yaya yakeba dan haka koyaushe cikin jiran kiran doctors yake hakama sayd Ciwone yake cinsa na tsakanin Uba da 'ya tinda aka fada ciwon sedai kawaicinsa da yanda yabarwa AY ita bai nuna damuwarsa a fili ba dan haka ya fara bibiyan bayanan ciwon zuciya da matsalolinta. Ganin hakan sai mama ma suka nuna mata ba wani damuwa bane falaq will be ok insha Allah, Da wannan maman ta sake itama ta koma yanda take. Tinda ya taso bayan rasuwar mahaifinsa zuciyarsa tafara bushewa daga mutane da lamarin duniya, Ya rasa Mahaifiyarsa zuciyarsa ta karbi hakan cikeda jarumta da taurin zuciyar daya reni qanwarsa dashi, Ya rasa Ummitah dayafi so a duniyarsa fiyeda komai da kowa zuciyarsa ta rasa duk wani emotions daya wuce na falaq, Ba masu fada ba shi kansa yasan zuciyarsa a bushe take shiyasa a duniyar tycoons ake kiransa da monster amma baisan meyasa yakejin zuciyarsa na neman karyewa akan ciwon dayake tafe ga 'yarsa daya tak da itace kuzarin datake riqesa daga collapsing a duk lokacinda rashin Mahaifiyarta ke neman illata kwakwalwa da tinaninsa tareda jinsa da ganinsa. Rufe idanuwansa yayi Ahankali yana hadiye abinda yake cikeda zuciya da kirjinsa. Sayd ne yai knocking ya bude kofar palon y shigo a natse yazo gabansa ya tsaya cikin girmamawa da nutsuwa yace "Hospital sun kira the results are out da komaima" Bude idanuwan yayi Ahankali tareda zubasu akan sayd din wanda ya sauke nasa idanuwan. Shiru gurin y dauk kafin ya miqe yana daukan wayarsa dake gefensa yana cewa "Lets go" Bayansa sayd yabiyo yana zuwa inda keys din motocin gidan yake ya dauko key yana biyosa da sauri. Mota suka shiga zuwa asibitin batareda kowa yayi magana a motarba har suka isa. Suna isa kai tsaye office din dr A Raheem suka nufa wanda shine babba gaba daya a asibitin suna isowa shine da kansa ya budewa AZIZ din kofar shiga yana masa barka da zuwa. Amsawa yayi yana gaisawa da doctors biyu dake dakin wainda manyan neurologist ne wanda sune zasuyi masa bayanin duk abinda ya shafi ciwon yarsa. Shiru office din yayi bayan Dr Raheem ya gabatar masa dasu fara koro bayaninsa yayi cikin tsananin nutsuwa. "Mr LIMBA kaman yanda aka fara sanar da kai tabbas 'yarka na dauke da ciwon rashin qwarin zuciya wanda dashi tazo duniya sedai baya nunawa sbd the more tana girma the more yake kokarin fara bayyanarda kansa, A yanzu ya bayyana ne sakamakon shock ko mummunan bugawan zuciyar data samu, Ciwone chances din warkewansa yake 20% Zaici gaba ahankali ahankali zuwa lokacinda zuciyarta zata buqaci heart transplant maana dashen zuciya kafin tata ta iya dakatawa, Ciwon wasu yakan zo musu da rami ne a zuciya kaman hole haka".... ya fada yana kunna musu qatuwar screen din dake office din yana nuna musu yanda ciwon yake. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 37 *KALPANAH COLLECTION* 08105064494 Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku. https://chat.whatsapp.com/JMSe2The4Q2F5tLdzGduyC Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163