Chapter 90
Chapter 90
taci din ai zai aura jannah din insha Allah dan itama tanason jannah sosai a matsayin sirikarta. Miqewa tayi tabar dining din tana kuka sosai tana cewa gurin Jannah zata. Mama na jin hakan ta kalli Fiddausi dake kokarin bin bayanta tace "Shirya kuje tinda tace zata gurin jannah din kila ta samu acan ta rarrasheta taci abinci, Ku tabbata taci kada abarta da yinwa" Gyada kai Fiddausi tayi tana bin bayan falaq din da sauri tana ambatar sunanta cikeda tsananin kulawa da kauna. Fitowa tayi bayan ta sako mini hijab akan riga da skirt din tsadaddiyar atampar datake jikinta. Fiddausi daman doguwar riga ce a jikinta ta abaya me kyau da hula dan haka dakinta ta nufa da sauri ta dauko veil din rigar ta fito tabi bayanta. Sayd dayake tareda AZIZ a palonsa ya kasa cewa komai kiran latif ne ya shigo wayarsa yana dauka latif din yace "Ga Ms Falaq Aziz nan tace zaa kaita zaadens,a tafi din? Da izinin Sir LIMBA?? Kallan AZIZ din sayd yayi yana bude baki a tausashe da girmamawa zai sanar masa AZIZ din dayaji abinda aka fada dakatar da sayd din yayi da alamar a kaita sbd tashin hankali zataita yi idan aka hanata taxo ta samu wani ciwon. Mayar da wayar kunnensa sayd yayi yacewa latif "A kaita amma kada takai dare a dawo dasu" "Ok insha Allah" Shiga motar yayi ya tada aka bude musu gate suka fice daga gidan zuwa zaadens. Koda suka isa a zadeens komai ya fara daukan zafi sbd a daidai wannna lokacin Dad ya kira jannah palonsa daga shi sai ita cikeda kulawa ya zaunar da ita kusa dashi ya dafa hannunta cikin kulawa yana kallan yanayinta na sanyi da rasa walwala da duk tayi. Karyewa zuciyarsa tayi yana jin jarabawansa shi kam akan 'yarsa ce, Allah ya riga ya jarabcesa da mata kaunar datafi komai, Akan farin cikinta da bata kulawa da inganta rayuwanta babu abinda bazai iyaba, Itace babban weakness na rayuwarsa data ahalinsa gaba daya, Ko mahaifiyar data haifeta idan zama da itane rashin walwalan yarsa tabbas zai iya sallamarta batareda second tinaniba bare aura mata wanda zuciyarta bashi takewa son aure b da qarasa rayuwarta sedai kuma bayajin zai iya barinta aure a wani gurin me nisa ko a cikin familyn da basu dace da rayuwartaba sbd itace hasken idaniyar ahalinta dan haka duk inda zataje aure sai inda zaa tattalata kaman yanda ake tattalinta a gidansu ga kuma yanayi na zuciyarta dayake jin tsoron aurenta wani gurin a sakata bacin ran da zata iya samun matsala dan haka a wani bangaren kwata kwata baya kaunar ta auri wani wanda ba Ammar dinba sbd zasu cigaba da zama a cikinsu ne. Dago idanuwanta tai itama ta kalli dad din wanda yake tinani kafin ya bude baki a natse cikin kulawa yace "Jan Zad karki boyewa Dad dinki komai, Banda kowane irin kwanciyar hankalin dayakai na ganinki a cikin farin ciki da walwalwa tareda samun kwnaciyar hankali, Karki manta you are my one and only princess, My beautiful and brave girl, Remember you don't hide anything from your dad tin kina qarama right?? Gyada kai tayi jikinta na tsananin sanyi Yace "Jannah kinason auren Ammar kokuwa kina buqatan a baki time ki sake tinani?? Kina sonsa ne kawai as brother bakya masa soyayyar aure??" Wani irin nauyin gaske dayake danne da kirjinta tsawon lokaci taji yana warwarewa ahankali idanuwanta na cikowa da hawaye sbd kunyar Dad din data kanta akan Zamowant kaman butulu ga soyayyar Ammar data taso a cikinta. Gangarowa hawayenta sukai tana rufe idanuwanta tana jin soyayyar wanda baimasan tanayi ba mai karfi da ciwon gaske, Ta laluba,ta shiga tinani,tayi kukan tayi binciken inda soyayyar Ammar ta bace bat a zuciyarta ta rasa ya akai... Sanyi jikin dad yayi sbd kenan dai ta tabbata da gaske ne ba son auren Ammar din takeba. Wani sarawa yaji kansa yayi sbd wannan wata sabuwar qaramar masifa ce zata qullu dan tabbas Ammar zai tabu,hakama shi bazai iya barinta aure wani gurinba sedai zaman gidan kenan dan bazai bari taje auren wani guri ba tinda ba lafiyayya bace a kashe masa ita a banza dan haka yaya kenan. Maheer ne ya shiga tareda rufe kofar palon yana kallan Jannah din dake kuka mai tsima zuciya sosai kan qasa ta kasa kallan dad din sbd kunyar itace take tsananin son wanda ko a jerin mutane bai gama ajiyetaba take ganin. Zaunawa Maheer yayi gefenta yana tausasa murya yace "Da gasken kenan bakyason auren?? Meyasa Jan? Ammar tin kina fadowa duniya yake miki tsananin so, Meyasa duk wannan shekarun baki bawa zuciyanki daman sonsa ba sai yanzu da komai yazo qarshe zaa muku aure?? Girgiza kai tayi cikin tsananin takaicin kanta da sanyin jikin da batasan itama ya zataiba tace "Bansaniba,wlh inasonsa ina sonsa sosai inason aurensa bansan meya sameniba yanzu, Bansan meyasa ba, Zan auresa bazan iya kasa aurensaba sbd inason nasosa kaman yanda yakeso na amma zuciyana ta kasa hakan, Kallan dad tayi wanda jikinsa ya qarasa mutuwa tace "Dad zan auresa, Shi zan aura bazan taba iya fasa aurensa ba dan Allah kada abari yasan laifin da zuciyana tai masa na kasa saka sonsa a cikinta duk da a baya nasan shine yake cikin zuciyata shi kadai..... Katse Maheer yayi da cewa "Idan a baya kina sonsa meya faru da yanzu din Jan?? AZIZ LIMBA ne???? Rintse idanuwanta tayi da karfi hawayen cikinsu na sake gangarowa ta zame qasa tana cusa kanta cikin qafafunta tana kasa cewa komai sbd abin daman ya isheta ita kadai take neman bugawa batareda fidda maganar ciki da zuciyarta ba. Dad kuwa da sauri ya kalli Maheer lafin ya kalli jannah din wadda ta sakasa sake shiga tsananin shock yace "LIMBA kuma? Shi takeso? Are they inlove with each other ko me? Numfashi me zafin gaske Maheer ya sauke yana cewa "I dont know Dad amma shine wanda take tsananin so a yanzu" Wani dan tari dad yayi yana jin tension da kuma sassaucin komai duk a lokaci daya sbd Indai har bata son auren Ammar to baida baqin cikin bawa AZIZ LIMBA jannah dinsa sbd zata cigab da samun rayuwar data taso a cikinta hankali kwance cikin kulawa me tsanani to amma AZIZ din yanason Jannah dinne shima kokuwa. Maheer ma tinanin ya shiga hakama jannah din wadda takejin nauyin zuciyarta n raguwa sbd kaman ta rage zancen zuciyanta ne ta samu sassauci. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 54 Kasa cewa komai dad yayi sbd bayason ya zafafawa Jannah kuka da damuwanta sedai kuma tinda tariga ta furta da gaske zuciyarta ba son aure takewa Ammar ba tabbas bazai mata dole ba, AZIZ LIMBA kuma datake so tamkar abu ne me sauki tinda sun zama daya zai basa aurenta dan farin cikinta da kuma sake samun damar zamowa cikakken family. Maheer kuwa jin yayi kaman kuskure ne babba a cikin abinda duk yake shirin biyowa baya sedai kuma shima indai Jannah batason abu bazai iya bari a mata dolenba dan haka shima
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163