Chapter 147
Chapter 147
mahaifina ne yake yawo a jikina yana harbawa har cikin zuciyar Ummitan datake kirjina, Zuciyar Ummitah sonka takeyi tana kaunar Falaq amma kuma jinin Zaadens ne yake yawo a jikina bamu taba juyawa namu baya ba komai tsanani, girman son da zuciyar Ummitah takewa AZIZ LIMBA bazai taba wanke kaunar mahaifin datake jinin gangar jikin da zuciyar ummitan takeba, AZIZ LIMBA Zuciyata na maka tsananin son da bazan iya cirewava har abada sbd zuciyar datake kirjina wannan shine kaddarata danake son gogewa kaina" Cikin idaniwansa dayake kallanta da wani irin radadi tayi tana tsiyayo hawayen dake bayyanar da tsananin sonsa dayake kasheta kowace daqiqa. Kuka ta fashe dashi mara sauti tana rintse idaniwanta ta zube qasa tana dukan kirjinta da karfi tana kukan dayake qarasa yamutsar da kansa yana neman qarasa zarewa shima..... Juyawa yayi zai bai gurin ta bude baki cikin wani irin qunci da kuka tace "Dan Allah ka rabani da Zuciyar nan daga kirjina, Dan Allah ku rabani da ita nima na gaji, Na gaji banaso, Inaso na kwanta na huta kamar Ummitah, Bazan iyaba,ciwo nake ji, Zuciyata bazata iya daukaba, Bazan iyaba inason hutawa nima, Inason hutawa kaman Ummitah da Mimi........ Wani irin kukan daya saka qafafunsa sarewa ya zube qasa shima takeyi tana maganar wadda takeyi cikin tsananin qunci da ciwo da radadin dayake cikeda rayuwarta da babu abinda ya rage sai baqin ciki da damuwa. Shi kansa hutawan yakeson yi kaman Ummitah da mahaifinsa da mahaifiyarsa, Baida abinda ya rage masa a duniya sai Falaq wadda itama zata tafi tabarsa, A yanxu tabbas so yake ya bar komai ya tafi ga iyayensa da Ummitah sbd bazai iya daukaba... Miqewa tayi kukanta na qaruwa ahankali mara sauti tana neman barin gurin jikinta na rawa ta taka kafarsa ta sake zubewa qasa akansa. Tafin hannuwanta biyu ne suka sauka akan fuskansa da hawaye ke gangarowa ahankali. Jin hawayensa a tafin hannunta ya sakasa zubowa da wasu hawayen..... Hannuwana biyu ya saka akan nata ya rufe fuskansa dasu yana girgiza mata kai wani irin kuka mara sauti yana fito masa.... Itama kukan takeyi tana girgiza masa kai alaman rabuwansu shine mafi alkhairi..... Yanda yake kukan ne ya saka kukanta qaruwa sosai ta qanqame fuskansa tana kukan datake neman wanda zataiwa tsawon lokaci dan haka dukkanin quncin dayake dunqule a kirjinta kukansa takeyi tana zubewa a jikinsa ya qanqameta tareda hade goshinsu guri daya hancinsu na gogar na juna. Ahankali muryansa na rawa ba sauti a galabaice yace "Pls dont" Girgiza kai tayi kukanta na qaruwa ta bude baki tace "I cant" Sake bude baki tayi zata sake cewa i cant ya hade bakinsa da nata yana hanata fada kukansu na qaruwa duka su biyun sbd abinda bata saniba a gobe ne da safe zaa kama iyayenta sbd anriga an gama binciken komai a goben kamasu zaayi a hanya mafi muni. Girgiza kai tayi hawayenta na sake gudu sosai bakinsa na cikin nata cikin kukan suke kissing juna ahankali yana sake qanqameta itama rungume kansa tayi tana jin inama bata wannan kaddarar suka hadu ba, Inama haduwa sukai suka kamu da son juna kaman hakan suyi aure kaman kowa familynsu na son juna da girmama juna, Inama itace uwa shikuma uban falaq suke suka haifeta ta hanyar soyayya me dadi da kwanciyar hankali dika babu wannan. Kissing juna sukeyi ahankali yana jin zuciyarsa zata buga da abinda yake ji a cikinta gameda ita din.... Ita kanta tasani soyayyarsa masifar da zata iya hallaka ce dan haka ta bude idanuwanta da sukai jajir da kuka suka kumbura sosai ta sauke a fuskansa hawayenta na tsananta gudu shima ita din yake kallo duniyarsa na juyawa yana jin kirjinsa na sake nauyi me karfin gaske akanta. Ahankali ya fara zare mata rigar jikinta yana dora bakinsa kan nata yana kissing dinta cikin tsananin sanyi da son maidata macen Limba daga yau..... Ita kanta zuciyarta ta riga ta amintar mata da zama daya dashi a daren da zasu rabu kuma bazata taba regretting ba dan haka ahankali ta rufe idanuwanta tanaji yana kokarin rabata da Rigar jikinta..... wayarsa data fado ce daga jikinsa tayi haske sunan Sayd tsaf ya bayyana akan kiran daya shigo wayar..... Cak ya dakata daga abinda yakeyi yana kallan fuskanta datake hawaye har lokacin sbd zuciyarsu su dukan ta dade da mutuwa akan juna..... Wayar ya miqa hannu a sanyaye ya dauka tareda saka handsfree sbd bazai iya dagawaba dan zuwa lokacin ciwon kirjinsa ya gama gauraye jikinsa. "Falaq ta farfado sedai aman jinin ya dawo, Hamma muna rasa Falaq......" cikin wani irin kukan daya saka zuciyar AZIZ dena bugawa Sayd ya fada maganar... Ita kanta jannah mummunan bugawa zuciyarta tayi ta kallesa sedai kokarin kamuwa da attact yakeyi wanda ya sakata ambatar sunansa da karfi wanda hakan ya fiddo da mama daga daki da sauri wadda batada lafiya sosai ma daurewa kawai takeyi. Su Fiddausi ma duka fitowa sukai ana kunna wutar palon haske ya bayyana... Yanayin da suka ga AZIZ ne ya hana mamakin ganin jannah kwata kwata sbd attack din gaske ya samu a take. Securities aka kira cikin matsanancin tashin hankali aka fiddo dashi zuwa asibiti cikin sabon tashin hankalin daya samesu. Koda suka isa asibiti cikin gaggawa aka karbesa sai alokacin jannah ta isa dakin falaq zuciyarta na wata irin mummunan bugawa. Tana tura dakin tin a kofa ta zube qasa zaune tana rintse idanuwanta cikin hawaye kukan na kasa zuwama sbd gabaki daya karfinta da rayuwarta da suka qare yanzu agun kuka. Sayd ne a dakin dukkanin Alamun tafiya da nisan ciwo ya gama bayyana a tattareda Falaq din dan haka ayau yayi kukan da ko lokacin mutuwar Ummitah baiyiba sbd a yanzu duk mai imani ya kalli Falaq a yanda ta koma imaninsa zai qaru. Kukan da jannah keyi tin tanada karfi har karfinta ya qare a dakin ta kwana zaune. Karfe goma na safe Falaq ta sake bude idaniwanta ahankali akan fuskan jannah dake jeme gabanta gabaki daya ta koma kamar ba jannah zad ba ta jeme ta bushe sbd masifar dasuke ciki. Ahankali ta motsa hannunta daqyar cikin sanyi ta dora akan na jannah dake gefen nata hawaye masu radadi suna gangaro mata na tsananin kaunar jannah din da tausayin Daddynta dazai shiga wani halin rashinta kaman yanda ya rasa mahaifiyarta. Ahankali jannah ta dago ta zubawa falaq ido idanuwanta na bushewa da radadi jajir ba hawaye. Kasa magana dukkaninsu sukai har aka bude kofar dakin AZIZ daya koma kalar tausayi shima aka turo a kujera idaniwansa akan falaq wadda ta maida idaniwanta akansa hawaye naci gaba da gangarowa daga idaniwanta. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 89 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163