Chapter 35
Chapter 35
Suna baro asibitin kai tsaye shopping mall ya biya dasu aka siya fruits masu yawan gaske suka wuto gida sbd bayason yayi yawo da Ummitan dan yanayinta. Suna isowa gida barwa Sayyid ita yayi ya wuce bangarensa dan Amsa waya da kuma fitowa sallah dan time yayi na laasar sunyi azahar already acan. Dakin Mama suka nufa sayyid da Ummitan. Zaunawa tayi gefen mama tana dan kwantawa jikin maman tana cewa "Mama harna dan gaji" Murmushi mama tayi tana shafa fuskanta da kulawa tace "Ummitan Mama Allah dai ya nunamun kin haihu lafiya dan ki samu hutawa kema" Murmushi tayi tana dafa cikin sbd motsawa da yayi tana cewa "Amin Mamana" Sayyid zainawa yayi yana fadawa maman duk abinda akai dama abinda dr yace cewan mace ce "Kai jamaa har yasan abinda zaa haifa kenan shi likitan" Dariya sayyid yayi yana cewa "Ba gashi mun saniba kuma nasan Shima hamman daya sani yasan 'ya zai samu irin Ummitah ba namiji ba dan bansan tayaya zai sake dashi ba amma macen ita ya saba yasan yanda zai tarairayeta kamar mamanta da haryanzu taqi sanin ta girma" Harararsa Ummitah tayi tana sake kwantawa jikin maman tace "Maman Ummitah kina jinsa dai ko? Yanzu ina cewa zan fadawa hamma zai fara kama kansa amma ita mama ka renata kana fada mata hakan" Dariya yayi yana daukan ruwan sanyin da Fiddausi ta kawo ta ajiye musu ya bude yasha yana cewa "Mama kinji zata lauye zance na ko?? Dariya maman tayi tana cewa "Ai ku duka indai hakan ne kun renani sam bakwa jin kunyata ko kadan" "Mama shine dai bayaji tinda shine sirikinki nikuma ai bazanji kunyan mamana ba" Katseta yayi da cewa "Nima ai Maman tawa ce shiyasa banajin kunyarta" Dariya maman take musu tana cewa "To ya isa naji ni na hakura tinda babu wanda yakejin kunyar tawa a cikinku Nima kuma banason aji kunyar tawa tinda maman taku ce kaman yanda kuka fad" Bata fuska Ummitah tayi tana sake hararsa tana cewa "Gaskia Ni mama saiyaji kunyar mamana tinda a gidansu inajin kunya sosai fa" Dariya yake mata datake qarawa Kyakkyawan fuskansa shima kyan ganin yace "Bafa zaki sakani jin kunyar mamana ba tinda dai nima na zama dan gaban goshinta nama kusa kamoki" Tashi tayi daga jikin maman tana kallanta zatai magana maman ta katseta da cewa "Kyalesa fada yake dan kiyita fitinar rashin dalili, Banda kamarki a rayuwata kinji Ummitan mama" Murmushin jin dadi tai tana harararsa shima dariyar yake mata. Miqewa yayi yana ficewa sbd sallah da ake kira. Bedroom dinsa ya nufa ya shiga toilet yayi alwala ya fito daidai ABDULAZIZ ya fito cikin wasu kayan daban ba wanda suka dawo dashi ba a jikinsa suka nufi masallacin tare yana tambayarsa yayiwa mama bayanin yanda Ummitah zata ring shan maganinta koda baya nan. Eh ya fada masa suna isa masallacin dayake estate din nasu. Suna dawowa daga masallaci abinci sukaci tareda shi da Ummitah da sayyid sedai Fiddausi ta kawo fruits da aka gyara wanda shi sune best abin shansa dan haka Ummitah ma su ya sakata sha sosai bayan taci abinci. Suna gamawa palonsa ta bisa acan suka zauna shida ita yana wayoyinsa da fira da ita da biyewa zantukanta. Sai magrib suka suka fito ya tafi masallaci ita kuma taje daki tayi sallah Sayyid baya nan sai da akai sallan ishai suka dawo gidan shida Hamman. A palo suka zauna su dukansu suna fira da mama wadda taketa biyewa Ummitah sa sayyid yake sakowa gaba da tsokana amma yana dan kaucewa sbd Hamman dayake gurin. Hamman yana lure dasu da yanda sayyid ke tsokanarta sai ya dan dauke kai yana fira da mama sbd kada ya takurasu. Sunci abincin dare banda shi sbd baya buqatan cin wani abincin tinda da yamma sukaci lunch energy drink kawai yasha yayi wanka yayi shirin bacci ya kwanta. Ummitah sayyid ne ya bata Maganinta bayan tayi shirin bacci tukuna suka kwanta a dakinsa. #MAMUH #HOTLOVE #ROMANCE #CRAZYLOVE #THE GREAT AZIZ AY LIMBA #JANNAH DZAD ZAADEN *_Arewabooks@Mamuhgee_* 21 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki *********** Washe gari breakfast kawai suka gama su anty maryam suka iso gidan da yara gaba daya nan mama da Ummitah sukai murnan zuwansu. Sai guraren 11 ya fito suka gaisa da anty maryam da yaran tukuna ya fice gidan tareda sayyid. A gidan su anty maryam suka wuni har dare tukuna suka tafi sai alokacin ya samu ganin Ummitan da kyau tana palonsa har bacci ya fara daukanta kafin suka rabu. Washe gari ma fita yayi da Sayyid wansa yake kokarin sakawa a jikinsa sa huldodinsa duk da karatun zaiyi amma yana buqatan ya sakasa a business dinsa tinda shekarun Sayyid din sun wuce a ce sai yanzu ne zai fara university. Mama da Ummitah kwata kwata basu samu kansu a cikin wani kadaici ko damuwa da kewan gida ba sbd ABDULAZIZ shine farin ciki da abinda suke buqata a rayuwarsu to tinda suna tareda shi babu wani abu dasuke buqata ko kewa sbd ya maye gurbin duk wani abu da rayuwarsu take buqata, Inda yake shine inda suke buqatar kasancewa kuma a dik inda yake acan farin cikinsu yake so babu komai a yanzu rayuwarsu bayan kwanciyar hankali da farin ciki tareda nutsuwa. Sayyid ma yanda ABDULAZIZ LIMBA yake jansa a jikinsa cikin Rashin damuwa da rashin saninsa akan wasu abubuwan yana kokarin sauya masa rayuwa a lokaci mara tsayi ya sakasa yake sake jin matsayinsa yana wuce sirikinsa yana jinsa tamkar dan uwansa na jini tamkar yayan da suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163