Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 141

Chapter 141

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,210 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

fada. Falaq dake tsaye kofa isowanta kenan taji dukkanin maganar da Ammar yake fada akan Daddynta wata irin mummunan bugawa kirjinta yayi kafafunta suka dauki rawa zuciyarta na kasa dauka ta shigo idanuwanta na cikowa da hawaye masu zafi tace "Daddyna ba makashi bane bazai kuma taba zama makashinb insh......." Ammar da dukkanin jikinsa ke rawa kanta yayi idanuwansa na rufewa ya shaqota yana bugata da bango da karfi bakinta ya fashe da jini ya saka hannuwansa biyu ya shaqeta yana cewa "Saina kashe AZIZ LIMBA, Saina kashesa saina kashesa kaman Ummitah, Saina kasheki, Ai kene AZIZ LIMBA...... Mimi,Saleem da maheer da tsananin tashin hankalin dayafi wanda suke ciki sukai kansa suna kokarin kwace Falaq wadda bakinta ke jini sosai tana kokarin riqe numfashinta dake kokarin saka zuciyarta dena bugawa sbd bugun zuciyar ya sauya sosai zuwa yanda baa so gashi sosai aka tabbatarwa limbas takai matikin da baaso ta sake samun matsala. Jannah zubewa qasa tai tana fasa wani irin kuka me tsananin ciwo da qunci kamar zuciyarta zata fashe. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 85 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries *************** Ahankali Dad idanuwansa suka bude sika sauka akan ahalinsa da suke cikin mummunan yanayi anata kokarin cire falaq a hannun Ammar wanda ya qarasa haukacewa gabaki daya ya koma asalin cikakken mahaukaci, Kuka sosai Mimi takeyi tana jansa a jikinta amma sam yaqi banbaruwa, Jannah datake kuka mai tsananin gaske jin take inama ta bude ido taga duka wannan rayuwar da sukai tin farkon dawowansu Nigeria mafarki ce, Inama ta koma lokacinda take cikin ciwonta tayi jinyarta cikin Aminci ta tafi ta huta, Maheer cikin tsananin zafi da tashin hankali ya sakarwa Ammar din wani mummunan marin daya sakasa faduwa shi da Mimi datake rugume dashi ta baya. Saleem ne cikin tsananin sauri ya tare falaq ta zata zube qasa babu numfashi a jikinta ko kadan. Da sauri jikinsa na tsananin rawa ya fito da ita zai nufi emergency da ita latif dayake mota idanuwansa suka sauka akansu da tsananin firgici ya futo ya nufosu yana cewa "Meya sameta???? Akan jinin dayake fuskanta da kayan jikinta idanuwansa suka sauka wata mugun firgici ya shigesa baisan lokacinda ya kwatota daga hannun saleem dinba yana nufar mota da ita cikin tashin hankali da tsoro me tsananin gaske. A rikice ya figi motar ya nufi gida kaman zai tashi sama sbd yasan ganganci ne zaiwa AZIZ LIMBA barin a duba falaq din asibitin zaadens. Koda ya iso gidan cikin matsanancin tashin hankali yayi ciki ya kira mama da Fiddausi cikin tashin hankali suka fito.. Fiddausi kallo daya taiwa Falaq take jikinta ya dauki rawa tayi kanta tana tallafo ta, Mama kuwa a rikice ta kallesa tace "Accident kukai? Meya sameta? Innalillahi wainna ilayhi rajiun, Ku kuramun AZIZ da sauri a waya kar naga baqar rana yau" Kokarin fiddo da falaq din mota ake aka wangale gate Dukkaninsu mayar da kallansu kan gate din sukai ganin motar AZIZ ce gaban Latif yayi mummunan faduwa. Sayd parking yayi yana kallan su maman. Shi kansa AZIZ ganinsu harabar gidan duka ya sakasa fitowa yana kallansu kafin kowa ya motsawa idaniwansa suka sauka akan Falaq da Fiddausi da fadilah suka fitar kamar wadda tai hadarin mota. Miqawa Sayd wayoyin hannunsa yayi yana isa gurin kai tsaye ya karbeta gabaki dayanta yana cewa "Meya sameta???? Cikin wani irin mummunan yanayin daya sake saka jikin kowa sanyi. Mama a rude tabi bayansa tana cewa "Accident sukai" Sayd kuwa wayarsa y fidda cikin tsananin sauri ya kira likitoci yanace maza maza ana buqatansu. Dukkaninsu ciki suka dungumo hankali tashe. Babu bata lokaci su dr Ashir suka iso tareda nurses da komai na buqatan taimakon gaggawa.. A wannan lokacin ne Latif ya tako ahankali cikin damuwa me tsanani ya sanar dashi ba ba Accident bane daga dakin zaadens kome ya faru. Rintse idanuwansa da sukai jajir yayi Ahankali wani irin abu na gangarawa kirjinsa ya danne masa. Abu dayane yazo kansa Ammar ne ya taba masa 'ya.... Sabuwar tsanar zadeens din yaji tana gaurayesa wadda take kewaya dukkanin jinin dayake yawo jikinsa, Duk taimakon dasu dr Ashir zasu bata sun bata sedai bugun zuciyarta be dawo yanda akesoba da alama ta riga ta shiga stage din da baa so, A yanzu akwai hope qalilan idan har bazata sake bugawan zuciya ba sbd tana sake samun attack shikenan komai ya lalace kodai a mata dashen zuciya kokuma ayi hakuri a jira lokacinta kawai. Wannan zancen da dr Ashir ya koro masa bayan sun mata wasu irin gwaje gwaje har kusan asuba shine ya tarwatsa dukkanin kuzari da zuciyar wanda yake limbas sbd maganace da akai gaban kowa. AZIZ din kasa riqe kansa yayi ya zube qasa a gaban likitan yana cusa kansa cikin qafafunsa idaniwansa n wani irin radadin daya saka mama fasa kuka mai tsima zuciya sbd bata taba tinanin zasu iya rasa jinin da Ummitah tabar musu a duniya ba, Rasa falaq shine rasa jinin Fatimanta a duniya kwata kwata sbd AZIZ bazai taba rayuwa ba idan ya rasa Falaq wadda itace abinda ta rikesa da yanzu ya dade da mutuwa a nakasashe mara hankali. Sayd kuwa gurin mahaifinsa ya tafi ahankali ya silale gabansa ya zauna ahankali baisan lokacinda wani irin kuka me sanyi yazo masa ba, Kaunar yarsa a jininsa yake wadda rasata rasa AZIZ ne wanda yakewa kallan jininsa da shima zai iya shiga mummunan hali idan ya rasa. Fiddausi ma kuka takeyi sosai sbd tamkar yar data haifa takejin Falaq kaunace a tsakaninsu me girma da tsafta, Dik karfin halin fadilah ma sanyi jikinta yayi cikeda tausayin ahalin gidan da falaq din kanta data koma abin tausayi lokaci daya tayi fayau da haske sosai sbd matsalar zuciyar a take take janye albarka jikinta.. Tsit gidan yayi kaman gidan mutuwa sbd kowa na cikin tsananin dacin zuciya da qunci, Ko securities da

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});