Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 117

Chapter 117

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

rashinta sabo a zuciyarsa. Sakinta yayi batareda y dauke idanuwansa akantaba ta fadi qasan toilet hannunta na buguwa sosai amma bata dagoba ta kallesa duk da radadin datake ji hannun. Rigar jikinsa ya zare ya jefa mata ya juya yabar toilet. Sayd da baisan yana ciki ba yana ganinsa ko kofar toilet din bai sake kalla ba ya juya yabi bayansa batareda ya sake cewa komaiba akan maganar dayake yi da dr Sameera akan ciwon falaq dayake gabatar mata da record dinta na komai. Dr Sameera itama kasa cewa komai tayi tabi bayansa da kallo Bugun tata zuciyar itama yana qaruwa sbd ganin lafiyayyar farar fatarsa dake daukan ido da kakkarfan jikinsa daya gama budewa sbd geamin. Falaq kuwa kofar toilet ta xubawa ido tana jiran fitowan Jannah wadda hannunta ke mata tsananin azaba. Hawaye ta fara sharewa kafin ta miqe ta iya saka rigar da kyar ta fito. Juyowa dr Sameera tai tana kallanta da sauri sedai ta boye mamakinta har Jannah din taje ta dauki wani abu a cikin kayan falaq ta daura a jikinta ta fice ta nufi dakinta hannunta na mata wani irin ciwo. Tana isa dakinta kayan jikinta ta cire daqyar ta iya saka wasu kayan sai kawai ta zauna ta fasa kukan azaba da damuwan datake ranta. Sai datai sallan azahar ta fito jiki a mace taje ta sake duba falaq ta gaida mama ta koma daki. Bata fito cin abincin rana ba sedai Fiddausi takai mata daki. Bata iya cin komaiba kwance taje tana fama da wani irin azababben ciwon hannu da zazzabi. Sai yamma ta fito taje gurin falaq data warware ba laifi. A gurinta ta zauna duk da tana jin jikinta bata nuna ba ta jin dadi ba ta ringa kulawa da Falaq din har dare ta lallaba ta koma daki ta kwanta. Washe gari falaq ta tashi lafiya kalau kaman batai ciwoba sedai fushi take da daddynta tace saiya shirya da Jannah. Jannah ahankali ciwon yafara cin karfinta har lokacin ita kadaice take wahalanta a daki bata iya bacci kwana takeyi tana kukan azaba da damuwa batareda sanin kowaba. A haka su anty maryam suka taho gidan duba falaq itada babbar yarta Fadilah wadda ta gama service dinta aiki mamanta keso tayi a karkashin AZIZ wanda baa riga anfadawa ba amma dai ta saka Alh saad ya masa magana. Wuni sikai a gidan har suka tafi jannah bata fito ba bayan gaisawan da sukai kafin ta shige. Bata san anan fadilah zatai kwana biyuba saida ta fito da daddare ta ganta a dakin Falaq suna fira. Falaq na ganin jannah ta taso tana kallan cikeda kulawa tace "Jan kanki ya dena ciwon? Gyada mata kai tana zaunawa dan fitowa tai ta ragewa kanta azaba dan haka kallan Fadilah din tai tace "Ashe kina nan?? "Eh zan dan kwana biyu ne na huta kafin na fara aiki a LIMBAs" Gyada kai jannah tai kawai tana miqewa dan komawa dakinta kwata kwata ta rasa meyake mata dadi. Tana komawa daki wayarta ta dauka ta saka kiran Dad yana dauka hawayen datake riqewa suka ringa tsiyayo mata amm bata bari ya gane hakanba sukai yar fira ta aje ta kira mimi itama haka amma sam bataji sassauci abinda take jiba dan haka ta kwanta hawaye na bin gefen idanuwanta har bacci ya dauketa a hakan. Washe gari Mama ta sake tafiyar kwana biyu hakama falaq ta koma school dan haka ta koma tashin safe da wahalar aikin falaq din wadda take cewa bataso tanayi. Fadilah kuwa babu abinda take a gidan bayan zuba iko da zuba ado tana nunawa falaq kulawa da sakarwa masu aikim gidan jiki amma duk da hakan jannah ce kadai a zuciyar falaq wadda tafara shiga damuwar ganin halinda jannah take ciki na wahala da damuwa da rashin walwala, Ta bangare daya hannunta sai gaba yake sosai batareda sanin kowa ba dan harta fara kaiwa bata iya komai dashi. Wata irin rama takeyi wadda ta saka falaq shiga tsananin damuwa ta dagawa daddynta hankali ya dawo a tafiyar da yayi. A ranar daya dawo basu saniba falaq na islamiyya jannah tana daki kwance ko tashi bata iyayi da kanta saida. Fadilah ce kadai tasan dawowansa dan haka da daddare dukansu suka fito cin abinci banda jannah data dena fitowa sbd mama bata nan Fadilah itace kaman me ikon gidan yanzu tin daga lokacinda yayi mata wani irin fada da cin fuska a gaban Fadilah din da masu aiki ta dena rabar Fadilah sbd yanda take mata kallan kaman matar cushe. Falaq ce take kai mata abinci daki da kanta suna ci tare sbd yanda take cikin rashin lafiyar. Da daddaren wanka tai daqyar ta fito daga toilet ta saka rigar bacci kawai batareda ta saka komaiba ko shafawa tana kokarin kwantawa taji qarar fashewan glasses da ihun falaq me karfin gaske. Mummunan faduwa gabanta yayi ta tashi daqyar da sauri ta nufi kofa ta fito idanuwanta suka sauka aka qaton trey din abincin data dauko zata kawo mata ya subuce ya fadi gabaki daya komai ya zube glasses na cup da plate sun zube koina abincin da zafinsa ya zuba a qafar falaq din wanda ya sakata ihun daya fiddo da kowa cikin tashin hankali. Fadilah data riga kowa isowa cikin daga murya take cewa "Meyasa ita bazata fito taci abinci ba kullum kece me wahalar kai mata kaman baiwa" Jannah dataji hakan tashi hankalinta yayi sbd tasan ba qaramin baqin ciki da dacin zuciya zata kunsa ba a gurinsa dan haka jikinta ya dauki rawa ga rashin karfin jikinta zuciyarta na wani irin bugawan daya saka kirjinta mata ciwo. Basu san dashiba sai ganinsa sukai ya fito yana kallan falaq dake hawayen azaba kuma duk abinda fadilah ta fada a kunnensa.... Jannah data gansa tsananta bugu kirjinta yayi bata ko gani sosai tayi kan falaq batareda ankara da glasses din dake zubeba tayi cikinsu kai tsaye kirjinta na wani irin ciwo. Kafarta ta daga zatai ciki kirjinta ya gaza idanuwanta taji suna rufewa ta yanke jiki a gurin... Taku daya yayi ya tareta jikinsa yana hanata zubewa cikin glasses din tareda dauketa gaba daya sbd komai na jikinta ya saki alaman ta suma ko wani abin daban. Sayd ya kalla da sauri yace "Kira Doctors yanxun nan" Falaq na ganin hakan take taji ta dena jin zafin nata ciwon tafara kiran sunan jannah cikin tashin hankali tana bin bayan Daddynta daya nufi bangarensa da Jannah din wadda yake tsananin fatan babu abinda zai sameta sbd zuciyarta datake kirjinta. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 71 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});