Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 61

Chapter 61

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

rufe motar suka nufi ciki Ryan na cewa "Ms Falaq Aziz is... Bai fada abinda zai fadaba Sayd yayi masa alamar yayi shiru kawai sbd LIMBAn da yasan a yanzu daya riga ya gama sanin Falaq ce a asibiti baya buqatan jin bayanin kowa saina likitoci kawai. Fiddausi da mama ne suka juyo a tare suna kallan hanyar daya sako kai sbd qamshin BLACK VIOLET daya ratso gurin cikin sanyi take suka san shine yake tahowa a natse ya tinkarosu sayd na gefensa Ryan ba bayansa. Sunkuyar da kai Fiddausi tayi cikin girmmawa tana bude bakinta a natse tai masa barka da dawowa. Mama fuskansa da kowannensu ya kasa karantar halinda take ciki ta kalla tana cewa "Barka da dawowa, Sayd ta kalla dayake gaidata ta amsa gaisuwansa tana maida kallanta akan AZIZ din daya gaidata kai tsaye ba tareda bayyanar da yanayin komai da komai dagewanka bazaka iya cewa ga yanayinda yake ciki ba ya wuce kai tsaye gurin likitan daya bude kofar emergency room din yana fitowa Nufarsa kofar yayi daidai da juyowan Jannah dake waya tin dazu a natse da murynata mara hayaniya. Tana juyowa yana kawowa gefenta wanda qamshinsa ne ya fara shiga hancinta daya sakata dagowa daidai isowansa gap da ita sedai ko alaman yasan da mutum a gurin baiba sbd fararen idanuwansa dake akan dr din daya fito ya rabeta ya wuce. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 36 *KALPANAH COLLECTION* 08105064494 Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku. https://chat.whatsapp.com/JMSe2The4Q2F5tLdzGduyC Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta. Siyen na gari maida kudi gida. 08105064494 *************** Kasa motsawa tai daga inda take tsayen hakama iskan qurin ta sauya gabaki daya da qamshin data tabbatarda nasa ne sbd shine ya doki hanci da fuskanta a lokacinda ya wuceta batareda yasan da akwaita bama, A rayuwarta kaf tinda ta taso bata samun kanta a inda aka taba nuna baasan da existence nataba, Idan baa kulata da bata kulawa tareda nuna mata mahimmanci ba sbd Sunan familynta to zaayi sbd dukiyar datake dashi kokuma sbd kyau da daukan ido datake dashi amma a karo na biyu an nuna baama san da matsayinta n yar adamba kuma duka daga mutum daya. Tsananta bugawa zuciyarta keyi hakama ta kasa juyowa ta kalli bayanta da dukkaninsu suka nufa dan bin bayansa zuwa ga doctor. Muryansa daya ambaci sunan doctor dashine a wani irin nutsuwa ya saka numfashinta fita da wani irin tsananin sanyi daya sakata juyowa ahankali sedai ta kasa kallansa sbd yanda zuciyarta ke bugawa. Juyawa tayi tabar gurin tana fitowa harabar gurin sbd jin tai tana suffocating. Tana ji wayarta na ringing kuma tasan Ammar Zad ne amma bata iya dauka sbd nunfashinta toshewa yake haka kawai sbd bugawan da zuciyarta keyi. Ringing wayar taci gaba dayi amma sam bata iya ko dauko wayar daga handbag dinta. Taxi ta tare ta fada tabar asibitin ta koma saloon sbd motarta nacan ta baro. Doctor kuwa kallan AZIZ din yayi yana sauke ajiyar zuciya me tsananin sanyi da nutsuwar abinda yake son fada masa kafin ya bude baki yace "Muna saka ran zata farfado kowane time sedai a abinda muka bincika ya kawo mata collapsing shine ta samu bugawan zuciyan da yayi triggering matsalan datake dashi a zuciyanta wanda muna jiran fitowan sakamakon duka binciken da muka fara yi mata na dan abinda muka gani tukuna."" Shiru gurin ya dauka sbd babu wanda ya motsa a cikinsu kallan likitan suke kamar basu fahimci abinda ya fadan ba dan haka ya kallesu shima likitan daya bayan daya tukuna ya tsayar da kallansa akan AZIZ da shima bayanin yake buqatan sake ji sbd a lamarin daya shafi iyalinsa yanason a ringa masa dalla dalla. Ganin hakan dr ya sauke ajiyar zuciya yace "Mun dan gano tanada matsala a zuciyarta sbd yanayin bugun zuciyar nata da muka duba vayan dawowansa ba bugun zuciya bane na cikakkiyar lafiyayya, Bai taba bayyana va sai yanzu data samu bugun zuciyan dayayi munin daya bayyanarda ciwon gaba daya, Amma muna jiran sauran result da kuma wainda zamuyi mata dan tabbatarda komai" Hawaye ne masu tsananin zafi suka tsinkewa Fiddausi suna gangarowa akan fuskanta tayi baya tana komawa nesa dasu ta zauna tana cusa kanta cikin kafafunta. Mama kuwa gaba daya bata gane turancinba dan haka sayd da AY din take kalla tana jiran reaction dinsu ya bayyanar mata lafiya ko ba lafiya ba. Sayd wani irin nauyi ne ya danne kirjinsa da daci dayake gauraye bakinsa gaba daya idanuwansa na sauyawa sedai bai bari hakan ya bayyanaba ya danne tareda dagowa ya kalli AZIZ AY LIMBA wanda kafafunsa suka so kasa daukansa duk jarumtarsa. Saurin taresa mama da sayd din sukai tare ya kasa dago idanuwansa ya kalli ko dayansu sbd yanda sukai jajir a take cikeda mafi girman 'dacin zuciya da wani irin nauyin daya danne kirjinsa da babu komai a cikinsa sai fili da tarin quncin daya taso a cikinsa. Kujeran aka kawo masa da sauri ya zauna har lokacin bai iya dagowa ba bare iya cewa komai. Sayd ne ya kalli dr din da jajayen idanuwansa da suka sauya sosai shima sbd su bazaka iya controlling nasu ba ya bude baki yana kokarin daidaita kansa yace "Ok dr zamu jira results din da duka sauran bayanan,thank you" Juyawa dr yayi ya koma ciki tareda nurse data fito kiransa. Shiru gurin yayi babu wanda ya iya magana sai sayd da mama take sake tambayar ayi mata bayanin meya samu Falaq din sbd itama tin bata jiba ganin yanayinsu ya sakata jin ciwon zuciyarta na neman tasowa dan kirjinta toshewa yafara yi fargaba na shigarta me girma. A taqaice sayd yayi mata bayanin abinda aka fadan yana dorawa da kada ta damu insha Allah khairan. Duk yanda taso daurewa kasawa tayi kirjinta ciwo yake mata dan haka Fiddausi dake kuka sayd ya saka ta kawowa maman ruwa ya bata yana cewa nurses su kira doctor ya dubata. Yanda ya zauna baice komaiba shiru yayi sukaci

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});