Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 125

Chapter 125

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da sukai mata tin a asibitin dr ken tareda copies na transactions da akai musu shi da dr ken da tarin kudaden da suka ringa basu masu yawan gaske. Koda ya iso gida kusan duka kowa ya shige dan haka kai tsaye Bedroom dinsa ya nufa yayi wanka ya sauya kaya zuwa na bacci masu dan kauri ya fito sanye da slippers a kafafunta. A kaidar aikin Fiddausi indai yana gari to ko karfe nawa zekai bai dawoba zata jira dawowansa sbd gabatar masa da abinci kokuma tea ko wani abinda zai buqata na ci nara nauyi. Dan haka ko yanxu ma batai bacci ba suna dakin Jannah itada falaq datai bacci a zaune sbd tsaron jannah,ita kuma tana kokarin goge mata jikinta da son sauya mata kaya taji anbude kofar dakin kai tsaye a natse. Juyowa Fiddausi tayi a natse taga shine take ta ajiye rigar jannah din data zare tana miqewa tsaye da girmamawa tai masa sannu da zuwa. Falaq ya kalla cikeda tausayawa yaga yanda itama ta fada kafin ya maida kallansa akan jannah wadda take qara ramewa da sauyawa sosai a kwancen. Numfashi mara sauti yasauke kafin ya tako a hankali ya rankwafa ya dauki falaq gabaki dayanta ya juya ya fice da ita xuwa dakinta ya kwantar da ita ya rufeta da abin rufa yayi mata addua ya kashe wuta tareda daidaita mata ac ya fito ya rufeta ya koma dakin jannah din. Koda ya isa Fiddausi ta sauya mata riga mara nauyi tana kokarin fara goge mata jikinta. Tana ganinsa ta ajiye ahankali tareda ficewa daga dakin gabaki daya ta nufi kitchen ta hado masa lemon tea da sabon cake da aka gasa yau na chocolate sai dabino da madara me dumi ko zai saka a tea din tana ajiyewa ta juya ta fice tareda jan kofar dakin. Zubawa jannah din idanuwansa yayi tsawon mintina kafin ya zauna ahankali tareda miqa hannunsa ya dauki towel din da baa warwareba ya warware ya saka a cikin ruwan zafin masu tsafta sosai da Fiddausin ta ajiye. Ahankali ya rage ruwan towel din sosai kafin ya yaye rufar datake jikinta ahankali ya dora towel din da hannunsa a fuskanta yana gogewa. Cikin nutsuwa da mamakin kansa yake goge mata fuskan harya kammala da fuskan ya gangaro wuyanta ahankali yafara gogewa a natse. Yana kawowa kirjinta kasa wucewa gaba yayi ya tsaya cak a gurin yana saukar da idanuwansa akan aikin zuciyarta yana jin zuciyarsa na sanyi jikinsa na dumi damuwa da tausayin kansa daya rasa macen dayafi kauna fiyeda komai a duniyarsa, Ta tafi bazata taba dawowa ba har abada,ta tafi tabarsa da tabo da ciwon da bazai taba warkewaba na rashinta, Kaunar Ummitah halitta ce da Allah ya halitta masa a cikin zuciya da jininsa, Ummitah rayuwarsa ce,ruhinsa ce,jinsa da ganinsa ce, Ummitah itace asalin ABDULAZIZ AYOUB LIMBA ayau daya rasata gabaki daya ya rasa kansa sbd gashinan ya koma tamkar me ciwon haukar juyewan kwakwalwa a boye, Ya rasa wani bangare na rayuwarsa da har abada bazai taba dawowa ABDULAZIZ dinsa na asali ba sbd rashin Ummitah, Kaman yanda take kallansa a matsayin uwa da ubanta da kuma hammanta a garesa shima Ummitah itace uwa da ubansa daya rasa da kuma 'ya da kanwarsa gaba daya itace familynsa datake dauke da matsayin kowa da family ke buqata ya cika. Wasu hawaye masu tsananin zafin da baisan da su bane suka gangaro suka sauka akan fuskan jannah wadda idanuwanta suka bude tsowon seconds goma da suka wuce. Idanuwanta da basa gani sosai sbd ciwo da dadewa a kwance ta zuba masa batareda ta iya motsa komai na jikinta, Bata ganinsa sosai amma dai tasan shi dinne dan haka zuciyarta tai wani irin sanyi cikin damuwa da ciwo hawaye masu zafi sika gangaro da gefen Idanuwanta. Hannunsa ya motsa ahankali ya dora akan zuciyarta dake bugawa cikin sanyi ahankali da nutsuwa tareda wani irin tsananin sonsa datake jin kaman illa ne ma gareta zuwa yanzu sbd ya gama tabbatar mata da bazai taba sonta ba har abada. Shiru sukai kowannensu idanuwansu jajir da radadin da zuciyoyinsu suke ciki, Bugun zuciyarta yake sauraro da tafin hannuwansa yana isa ga tasa zuciyar yana jin kaman ya ambace ta da sunan Ummitah ta amsa masa ko zai samu abinda yakeji a kirjinsa na shekaru ya dan fada masa ko zai iya dawowa cikakke lafiyayyan mutum daya rasa lafiya da cikakken hankalinsa.... Itama nata idanuwan har lokacin gangaro da hawaye masu ciwo da zafi sukeyi batareda ta motsaba dumin tafin hannunsa dake kan zuciyarta yana isa cikin zuciyarta yana qarasa mata illar da har abada tasani bazata taba iya dena sonsa ba sbd jinsa takeyi har acikin jininta ba iya zuciyarta ba, Batasan wane iri so bane wannan wanda yake sakar mata ciwo da radadi ta kasa ciresa a ranta, Bazata iyaba duk yanda taso hakan sbd son nasa yai mata mummunan illar da ita tata rayuwar ma ta gama mutuwa akansa, dan haka rufe idanuwanta tayi ahankali tana jin inama ta tafiyarta itama ta huta da wannan radadi da ciwon datake ji kila shima zai samu nutsuwar zuciya idan ta tafiyarta tabar masa duniyar. Ahaka suka raba dare sosai har saida ta motsa kadan ta bude idanuwanta a wahalce sai alokacin ya dago ya kalleta yaga idanuwanta a bude sunyi jajir da hawayen dataita yi tin dazun. Hawayen dake gangarowa daga idanuwanta yabi da kallo yana yana dauke hannunsa daga kirjinta tareda xare hannunsa daya dayake cikin nata ya juya ya fice baice komaiba ta bisa da kallo. Nurse din dasuka dauka ne ya turo mata ita ta dauketa takaita toilet tayi fitsari ta gyaro mata jikinta daqyar sbd babu abinda yake motsi a jikin jannah din bata iya motsa komai nata. Washe gari tinda safe dr Sameera ta iso gidan koda ta iso yana babban palo zaune tareda mama da sai Fiddausi dake kai da kawon aikin hada dining. Falaq kuwa farin cikin ganin jannah ta farfado ya saka tinda safen ta saka Nurse tai mata wanka aka saka mata riga da wandon jeans marasa nauyi aka turota a kujera jannah dince ta turota suka fito palo jannah din batada karfi ko kadan magana ma bata iyayi bare iya motsawa sai an taimaka mata a komai. Dr Sameera kuwa hannun AZIZ din da dr Ashir yayi dressing jiya taxo dubawa dan warwarewa ta duba ciki. Cikin kulawa ta kallesa bayan sun gama gaisawa da mama a sake ta sake kallansa cikin kulawa tace "Hannun zan duba naga idan zaa sauya bandage dinne" Mama kallan hannun tayi tana cewa "Yarsa ce bata lura da hannun ba da yanxu ta daga mana hankali ai" Murmushi dr Sameera tayi yana miqa hannunta akan hannunsa daya dora mata akan Hannun sofan dayake zaune batareda ya kalletaba yana duba abu a waya. Nurse ce ta kawowa Sameera akwatin first aid ta kama hannunsa a hankali zata fara warware bandage din su falaq suka shigo palon da jannah wadda idanuwanta da sukai laushi sosai sbd ciwo suka sauka akan hannunsa da dr Sameera ta riqe da sunan dubawa. Tsayawa falaq tai tana kallan dr Sameera din zuciyarta ba dadi. Jin shiru ya sakasa dagowa ahankali idanuwansa akan Jannah data dauke idanuwanta ahankali akan hannuwan nasu

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});