Chapter 139
Chapter 139
suna saukowa fuskanta sbd a rayuwarta yanda take tsananin kaunar mahaifinta bata hadasa da komai da kowa ba, Shine na farko a zuciyarta dayafi kowa, Tin tana yarinyarta ta taso da girmama tsananin girman kaunarsa a ranta, Kaman yanda yafi tsananin kaunarta fiyeda kowa da komai da rayuwarsa haka itama take tsananin kaunarsa fiyeda kowa da koman da kanta din. Ammar numfashi ya sauke me zafi yana bude baki zaiyi magana ta datse kiran tana miqewa ta sauya kayan jikinta zuwa doguwar riga ta zari key din motarta ta fice batareda sanin kowaba. Kasa bude mata kofa securities sukai suka kirasa suna kokarin sanar dashi motarsa ta iso gidan. Ana bude masa gate kafin ma motarsa ta sako kai ta fice gate din da gudu kawai tana barinsa da bin bayan motarta da kallo. Baice komaiba suka shigo kawai. Ko data isa kallo daya tayiwa familynta taji jikinta ya mutu da wani irin damuwa da tausayin kansu me tsanin gaske. Idanuwan Mimi gabaki daya sun kode sun jeme sbd kuka da damuwa, Saleem idanuwansa sun fada sosai gabaki daya ko abincin kirki ya dena ci a yanzu, Maheer duk jajirwa da jarumtarsa ya koma kalar tausayi damuwa da qunci tareda rashin mafita da madafa sun sakasa gaba. Ammar kuwa kai tsaye ya koma rabi lafiya rabi juyewan kai, Dukkaninsu sun rame kaman ba masu taqama da class da wayewa da arzikiba. A sanyaye ta iso ta zauna kusa da Mimi tana saka hannunta cikin na saleem daya bude mata hannunsa idanuwansa jajir. Shiru sukai babu me iya cewa komai sai saike ajiyan zuciya da numfashi kawai sukeyi. Ammar kuwa cigaba yayi da hada musu shirin barin qasar. Acan asibiti ta wuni sai dare ta dawo gida shima sbd Mama sunzo tareda falaq da Fiddausi ne sun duba dad din sai suka koma tare. Koda suka dawo gidan shigewa tai zuciyarta kwata kwata ba dadi tai wanka daqyar taci abincin da mama ta takura mata taci tai sallolinta ta kwanta. Kwana tai tana yiwa mahaifinta addua sbd batasaniba ko zata iya rayuwa idan ta rasa mahaifinta. Tashin hankalin da zaadens ke ciki na Dad dayake sake nisa ya saka kwata kwata suka aje maganar kama su Abraham da akai kokarin barin qasar sukeyi da dad dinma gabaki dayansu. Su Abraham kuwa kwana sukai ana basu azabar data wuce hankali sbd sun kasa magana hakama har lokacin LIMBA bai fito ya shiga cikin case dinba kaman yanda basu bada evidence gaba daya ba wanda zai nuna zaadens na ciki sbd so yake su fada da bakinsi su waye sukewa aiki. Washe gari Dad ya farfado amma yana cikin matsanancin ciwo har lokacin, Karfe goma da rabi AZIZ LIMBA ya iso asibitin wadda yayi alkawarin bazata qara sati batareda anrufeta an konataba. Dukkanin Zaadens na ganinsa zuba masa idanuwa sukai harya qaraso suka gaisa dashi da sauran girmamawa. Mimi juyawa tayi ta fice a natse jikinta a sanyaye bayan sun gaisa, Saleem ma bayanta yabi sbd ganin bata iya tsayuwa daidai. Ammar da hannuwansa suka fara rawa zuciyarsa na wani irin tsalle da tafasa har cikin kwakwalwansa ya kalli AZIZ din ya bude bakinsa dayake zafi kaman zai fidda wutar datake neman kashesa a zuciyarsa yace "Kanason qarasa shima kaman yanda kayiwa Daddy mahmoud? Tinda ka shigo rayuwarmu alkhairi ya dena shigowa cikinta, Meye laifin ko illan da mukai maka kake bibiyar rayuwarmu kake illata mu??? Dago idanuwa AZIZ yayi Ahankali ya saukesu akan Ammar din suna sauyawa ahankali zuwa ja me bayyanarda tsananin ciwo da daci tareda fushi da tsana me karfin gaske ya bude baki yace "Kana buqatar sabon sani ne bayan wanda kake dashi na ni din waye? Kana buqatan sake sanin fuskan waye akan tawa fuskan? Kana buqatan sake sanin fuskan da kuka kwantar kuka fedewa kirji kuka zarewa rayuwa dan raya wata rayuwar?" Wata mummunan faduwa gaban Maheer yayi yana kallan Ammar da sauri kafin ya kalli AZIZ din wanda idanuwansa sukai jajir hannuwansa na wata irin rawa. Dad dayake kwance shima cikin azabar ciwo bude idanuwansa yayi da karfi akan AZIZ numfashinsa na neman sarkewa. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 84 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries *********** Maheer ma matsanancin shock dayafi na Dad ya shiga bakinsa na bushewa, Shi kansa Ammar dayake tinanin hakanne yasan waye AZIZ LIMBA din jin maganar daga bakin AZIZ din sai daya mugun girgizasa ya kallesa da sauri idanuwansa na yin jajir harda cikowa da wasu hawaye masu tsananin karfi. Dad kirjinsa tsananta ciwo yayi idanuwansa sukai jajir ya rintsesu ahankali zafafan hawaye masu tsananin zafi na gangaro masa, Kallansu AZIZ din yayi da jajayen idanuwansa daya bayan daya tsananin ciwon dayake shimfide a zuciyarsa yana tasowa, Akan Dad da idanuwansa ke tsiyayo hawaye masu tsananin ciwo yayi kafin ya saka hannuwansa biyu ya kamo wuyan rigarsa ya dagosa da karfi ya jijjigasa yace "Kana hawayene sbd yarka datake hannun wanda bazai taba yafe abinda kukaiwa tasa 'yar ba? Wannan radadin dakake ji a zuciyarka ko kadan baiyi zafi da ciwon wanda kuka sakamin ba" Wurgi dashi a gadon AZIZ yayi yana dawo da kallansa kan Maheer daya isa da sauri ya tare Dad daya fado gadonsa numfashinsa na neman yankewa sbd zuciyarsa dake neman bugawa da tashin hankali yace "Jinin Limbas a tsarkake yake baya da tsatsa ko daya, Bana bata hannuwana da imanina da jinin kowa amma lalata rayuwarku da tabbatarda kun nema kisan kanku da kanku shine abinda bazan taba barin qasar ba saiya tabbata, Ban taba so ko kaunar sadakar da kuka ban ba, Amma bazan taba dawo muku da itaba saina mayarda ita masu aikin gidana ma sun fita daraja da kyan gani" Ammar ne yayo kan AZIZ din cikin tsananin bacin ran da ko gani bayayi zai miqa hannunsa ya kama wuyansa Wani lafiyayyan marin daya sakasa juyawa gefen Maheer baya gani sosai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163