Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 101

Chapter 101

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kafin ta basa magani yasha ta zaunar dashi tana kulawa dashi tana rarrashinsa tareda masa adduoi. Jannah ma sosai take basa kulawan duk da baicewa kowa komaiba kwata kwata yaqi bude baki yayi magana sbd har lokacin bai gama dawowa hayyacinsa ba kawai dai ragewa yanayin nasa tayi. Su Dad ma duka sunzo sun dubasa da rarrashinsa har kusan 10 kowa na dakin kafin kowa ya fice Mimi saida taga ya samu bacci ta bar dakin ta koma dakinta tareda jannah wadda itama duk ta damu. Haka suka kwana cikin yar damuwa sbd ga jannah dinma LIMBA yaqi cewa komai akanta amma tinda ba sauri sukeba suma sai basu masa magana ba dan su basuqi yabar musu ita din anan ba tai zamanta dan haka basuma yi tinanin masa maganaba. Washe gari koda Ammar ya tashi ya dawo hayyacinsa Amma zuciyarsa ke tsananin ciwo da zafi dan haka ko fitowa baiyiba hakama rife kansa yayi a daki bayason kowa ya shigo bayan Mimi da jannah babu wanda yakeson gani. Baa takurasa ba Mimin ce kadai sai jannah din ke shiga. *****acan gidan kuwa Falaq ta damu da zuwan Jannah gidan mama ma da bata samu ganinsa ba tin jiyan sai yau kallansa tayi lokacinda ya fito daga hanyar bangarensa a shirye cikin brown Armanis da wayoyinsa a hannu da ipad sai qaramar jakar laptop dinsa Sayd ya qarasa ya karba yana ficewa dasu zuwa mota tace "AZIZ badai tafiya zakaiba?? Fararen idanuwansa ya saukar yana cewa "Mama barka da safiya" Amsawa tai tana sake jefe masa tambayarta cikeda mamaki Yace "Wani aiki ne me mahimmanci da dole saina isa gurin amma insha Allah kwana biyu ne ba jimawa zaayiba" Sake shiga mamaki mama tai tana cewa "To Jannah dinfa? Tin jiya mukaita jiran maganar daukota da yan kawo amarya amma shiru harsu maryam suka gaji suka tafi Yanzu kana maganar tafiya batareda ankawota ba idan ka tafi waye zai kawota to? Falaq datake fitowa dakinta da sauri sanye da kayan bacci tayo gurinsa jin ana maganar tafiya tace "Daddy tafiya zakai? Nidai to a kawo jan kafin ka tafi" Kallanta yayi itada maman kafin ya bude baki a natse dan bayason maimaita zance yace "Idan na dawo zata taho amma yanzu zata zauna acan saina na dawo ayi maganar komai okay? Bata fuska falaq tayi amma kuma ta gyada kai tana cewa "Okay,Amma Besty karka dade kaji? Shima gyada mata kai yayi yana shafa fuskanta yana cewa "Banda yawo da gudu or tsalle tsalle" Mama ma rasa abin fada tai sbd tasan tinda ya fada dole saiya dawon tinda baa shirya komaiba harna inda Jannah din zata zauna dan haka zata bari ya dawo amma idan ya wuce lokacinda ya kamata da kanta zata ta dauko jannah din sedai ya dawo ya taddata gidan nan. #MAMUH #BESTLOVE #CRAZY LOVE #FAMILY #AZIZ AYOUB LIMBA #JANNAH ZAD #AMMAR ZAD ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 61 Har mota Falaq ta rakasa tana jikinsa lafe idanuwanta na son narkewa sbd batason ya dade. Sayd daya bawa latif luggage din AY din set biyu na akwatin LV babba da qarama kallan falaq din yayi yana cewa "Keda kikeda wata bestyn meyene zakiyi kukan bakyason ya tafi" Tura baki tai tana kallan Daddynta tace "Daddy kaga Uncle ko? Zagayota yayi da hannunsa a gefensa datake cikeda tsananin kulawa da kauna yace "Kyalesa zai fuskanci aikin da babu hutu idan bai denaba, Waya ce maka tanada bestyn daya wuce Daddynta?" Dadi taji tana murmushi tace "Karka basa aiki me yawa Daddy amma idan ya sake zance ka basa, Kuma banda Besty bayan daddy Jan da kake cewa ba my besty na bace she is my Jan,my Mummy" Kallanta Sayd yayi yana dariya cikeda kauna da kulawa. Daddyn nata kuwa baice komaiba motan da aka bude masa ya shiga tareda kissing hannunta tukuna ya saki yana sake cewa ta kula. Mota Sayd ya shiga Latif yaja suka bar gidan ta juya ta koma ciki tana tsallen zaadens zata daman jira kawai take ya tafi din taje taga Jan. Tana shigowa gurin mama tai tana kwala mata kira tin a palo. Mama dake daki tana waya tana jiyota taci gaba da wayarta sbd tasan shirme ne kawai ko karar Fiddausi zata kawo. Tana shigowa dakin ta haye kafafun maman tama cewa "Mama dan Allah zani gurin Jan" Mama dake waya aje wayar tayi tana kallanta tace "Ke haryanzu dai Allah bai kawo miki nutsuwa da sanin kin girma ba ko fatima? Yanzu ki dubi girmanki kizo ki haye kafafuna ko tausayin tsufana bakyaji ko? Sake gyara zamanta yayi akai duk tama kere maman daga zaunen tana sake bayyanarda shagwabanta tace "Mama ai kece kika koyamun hawa kafafunki ko bayan na girma ai kina dorani idan zaki rarrasheni to yanzu ma ki rarrasheni Daddyna ya tafi ya barni" Hannu mama ta daga zata zuba mata duka a baya tai saurin tashi tana cewa "Me zakiyi mama? Dukarwa the great AZIZ AY LIMBA 'ya? Dan Allah mama wai yaushe zaki dena dukana ne, Nafa fara zama yan mata" Ajiye wayar hannunta mama tai gefenta tana cewa "Sai ranar da kikai hankalin fara zama yan matan tukun zan dena" Dawowa tai ta zauna gefen maman tana cewa "mama pls zanje na dubo my Jan kinji" Itama kanta maman ya kamata ta dubota tinda dai yayi tafiyarsa baice komaiba dan haka dole taje tayi gyaran zance dan idan aka biyesa haka zai bari auren ya gantale dan haka ta kalli falaq din tace "Bari zuwa anjima zamu tafi tare nima zanje godiyar 'ya da suka bamu aure sbd jibi idan Alh Alhassan idan zaije gaisuwa wata rasuwa gida tare zamuje nima zan dubo dangi shekaru da yawa" Cikin mamaki tace "Mama nidai to bazanje ba gurin jan zan koma saikin dawo" Ko kallanta mama bataiba tace "Jan din daya kamata mu dauko bamu daukonba sai kuma kije ki zauna mata?" "Eh nidai mama gurinta zan zauna gaskia kafin ki dawo, Ga Fiddausi nan zata tayani zaman can din bazan dameta da komaiba tinda Daddy bayanan nidai ki bari dan Allah naje can din pls mama" Magiya taci gaba dayi amma maman bata tankata ba saima anty maryam data daga wayarta ta kira akan atampopi masu kyau da tsada datake son a kawo mata taje dasu ganin gidan ta rabawa mutane. Falaq kuwa barin palon tayi ta nufi dakinta ta dauki wayarta ta kira jannah wadda wayarta take kashe har lokacin. Wurgi tai da wayarta tana jin ba dadin rashin samun jannah din. Da yamma driver ya daukesu ya kaisu zaadens wanda suna isa cikeda girmamawa da kulawa aka tarbesu har ita Mimin bata nuna komaiba sbd bata iya wulaqanta mutane ba hakama ta riga ta samu kusanci da mama da bazata iya iya nuna mata tsanar dataiwa auren 'yarta da 'danta ba, Dayan babban dalilin kuma shine duk tsanani Zaadens basa barin wani yasan matsalar data shafi iya sirrinsu na familyn dan haka bazata taba barin mama tasan ansamu cin amana a cikin ahalin nasuba na cutar Ammar da akai. Da

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});