Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 39

Chapter 39

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************* Wayar hannun sayyid da yayiwa wani irin riqon dayake gap da saka screen din lalacewa batareda ya saniba sbd damketa yayi zuciyarsa najin kamar zata baro kirjinsa sbd abinda yakeji, Ummitah bayan mahaifinsa a duniya itace abinda yakeso fiyeda komai da kansa sbd baida mahaifiya shima ta rasu, Ummitah itace wadda baya kaunar gani ko yanayinta kadai ya sauya dako ciwon kai bare damuwa ko wani babban abin, Ayau gata a gabansu anshiga aiki da ita yankata zaayi a ciro abinda yake cikin amma basuda abin yi sbd Allah yin Allah ne da ikonsa. Hawaye ne sika cika idanuwansa da sukai jajir amma sun kasa saukowa, Wayarsa ya kurawa ido yana sake saka kiran Hamman a karo na babu adadi ayau din amma har lokacin bata shiga. Cigaba yayi da kiransa idanuwansa ko gani basayi sosai hakama hankalinsa da zuciyarsa duk basa aiki daidai kawai hamman yakeson ji dan haka ya kasa dena kira kaman mara hankali hannuwansa har rawa sukeyi. Mama kuwa kanta yana qasa soke cikin qafafunta tana jin kirjinta na tsananta nauyi dan haka ta daure cikin karfin hali tana tsananta adduarta akan ayi aikin lafiya su samu daga uwar har yar lfy. Shiru tsit gurin ya dauka kwata kwata babu motsi ko hayaniyar mutane a bangaren da ake aikin wanda guri ne na musamman a asibitin ba kowa yake zuwa ba sbd bangaren masu asibitin ne da babu wanda aka taba kawowa gurin sai wanda zaa illata. Yanda hannun sayyid ke rawa cikin tashin hankali da fita hayyaci ya kasa dena kiran Hamma kaman zararre ya saka wayar faduwa daga hannunsa ta fadi tana fashewa gurin yana kallo screen yafara wani kyaftawa yana rawa a fashe haryayi duhu gaba daya ya mutu. Rintse idanuwansa yayi yana silalewa a gurin ya zauna a qasa shima duk da akwai kujera a gurin baya buqata. Adduar mama ce datake yi cikin dagewa da rashin sanya sautinta yake fita ahankali batareda ta san da hakan ba, Rintse idanuwansa yayi dake masa radadi yana adduar shima a zuciyarsa. Babu wanda suka gani babu wanda ya fito ko yazo wucewa ya gansu zaman azabar jira kawai sike tsawon awanni ba labari. Kiran asuba ake farawa tinda daman a tsakar daren suka iso asibitin, Kiran farko da aka kwada yayi daidai da bude kofar dakin tiyatar wanda ya saka mama da sayyid din miqewa a tare suna zubawa kofar jajayen idanuwansu zuciyoyinsu na wani irin sanyin da basu iya taku ko daya ba. Dr Abraham sanye da kayan tiyata da hula ne a gaba sai dr finn a bayansa da wata Nurse wadda ba kowa bace Anny ce wadda take sanyeda face mask fari da kayanta na Nurses. Ammar ne ya fito karshe shima sanyeda facemask din na likitoci da wularsu ta tiyata akansa baiko kalli inda su maman da Sayyid sukeba ya wuce yana jin jiri da nauyi a kirjinsa na fata da tsoron dacewa a aikin da zasu shiga yanzu na jannah. Anny ma bata tsaya kallan nasu ba tabi bayan Ammar suka bar gurin zuwa wata kofar dake gurin. Wata Nurse ce ta sake fitowa dauketa baby nade a cikin farin showel me tsananin taushi da tsadar dasuka taho dashi aka karba tin acan asibitin dr ken. Tinkarosu Nurse din tayi da babyn wadda take lafe idanuwanta a rufe. Dr Abraham da dr fin sai wani likitan daya fito baqi ne bahaushe musulmi ma yana zare hular kansa ya wuto gaba yana kallansu suma akansa suka maida kallansu suna kallansu da imaninsu sbd ganin shine nasu tinda su dr Abraham turawa ne bama gane musu zasuyiba. Nurse ya kalla tana miqawa Sayyid din baby ya miqa hannuwansa cikin wani irin farin ciki dayake saka jikinsa rawa yana kokarin karba Muryan dr ismail wadda take tafe da bayayyanarda radadi da alhinin kai tsaye ta sauka a kunnuwansa.... "Anyi nasarar cire mata abinda yake cikinta cikin koshin lafiya sedai ALLAH YA KARBI RAN UWAR bawa baya wuce lokacinsa ayi haku........ Sakin jaririyar hannunsa Sayyid yayi cikin mummunan shock din dabai masan yayi hakanba. Nurse dince tayi saurin zubewa qasa ta tare babyn a hannuwanta cikin ihu. Wani mugun busashiyar yawu mama take kokarin hadiyewa amma ya kasa wucewa yankar mata maqoshi tanaji yanayi kaman da wuqa dan haka ta kyafta idanuwanta da suka qanqance tana kallansu daya dayan daya kafin ta tsayar da idanuwanta akan dr ismail din da qyar ta tina bakinta zata bude ba hannuwanta datake budewa ba muryanta na yankewa tace "Kace an sauka lafiya ko? Ita Ummitan fa? Numfashi me zafin gaske ya sauke yana kallan Sayyid da yayi mutuwar tsaye yana wani vibrating amma tambayar maman ta sakasa dago jajayen idanuwansa da suke neman fashewa ya kallesa yana son jin amsar tamyar maman dan shima abinda yakeson tambaya amma ya manta yaya ake bude baki ayi magana gaba daya.. Sunkuyar da kai dr ismail din yayi yana kasa kallan idanuwansu da suka zuba masa ya bude baki yana tausasa harshensa yace "Babu yanda zamu iya dukkaninmu akan hukuncin ubangiji, Hakuri zamuyi dukkaninmu, AN RIGA AN RASATA,TA RASU ABINDA TA HAIFA KAWAI AKA SAMU....." Mama bakinsa take kalla kalaman na fitowa daga bakinsa kafin ta juya ta zubawa kofar dakin idanuwanta kafin ta sake wani yunqurin wani bugu kirjinta yayi so daya ta yanke jiki a gurin ta zube idanuwanta na juyewa gabaki daya. Sayyid kuwa baya yayi kafafunsa na kasa daukansa ya durqushe a gurin yana fasa wani irin irin ihun daya saka gabaki daya rabin asibin daukan qarar kafin ya fasa wani irin kukan daya saka su dr Abraham yin baya cikin firgita sbd kukane daya zo masa kansa na zarewa gabaki daya yana wata irin jijjigar data saka dr Ismail kasa riqe abinda yakeji ya rungumesa yana jin idanuwansa shima cikowa da hawaye sbd radadin abinda sukai dayake ji a zuciyarsa wanda yayi a bisa rashin zabin dayake dashi. Riqe sayyid din yayi a cikin jikinsa sbd irin jijjigar dayake zata iya sakasa samun collapse wanda zai iya qin tashi idan hakan ta samesa. Jijjiga me karfin gaske yakeyi yana wani irin kuka me gunjin daya saka nurses dake kusa tahowa sun kallansa cikeda wani irin tausayi me cikeda tsoro sbd ganin namiji kamarsa yana irin wannan kukan me tada hankali. Mama kuwa dr Ken ne yace nurses suyi saurin daukanta akaita emergency sbd ita kam kamar raima ya fita a jikinta. Sayyid ma rikicewa yanayinsa yayi dole cikin tsananin gaggawa dr ismail yasa akai emergency

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});