Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 127

Chapter 127

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dukanba, Bai tinda yake bayan kumatu da goshin da hannuwan falaq dayake wa pecks lips dinsa basu taba haduwa da fatar kowaba dan haka shock din dayake ciki ya ninku sbd dumin bakinta daya shiga cikin nasa da kyau yana tayar da duk wata tsigar jikinsa hannuwansa na tsananta rawa ya daga zai janyeta daga jikinsa, Yana dago hannun ta saka nata tafin hannun a cikin nasa ta riqe hannunsa tana kissing tsakiyar bakinsa da kyau cikin nutsuwa da sanyin daya kashe dukkanin jikinsa wutar ciwonsa na mutuwa sedai tana mutuwa ne da wani sabon masifaffen zafi da tiriri jikin daya sakasa mata wani mugun riqon daya kusan karya qugunta ta bude idanuwanta ta zuba masa ahankali shima ita din yake kalla da idanuwansa da sukai mugun ja..... Ammar dayake tsaye kasa daukansa kafafunsa sukai wani mummunan jiri ya dibesa Mimi data kasa juyowa sbd yanda zuciyarta ke quna itama hannunsa take kokarin ja ta fice dashi amma sam kafafunsa sun mutu sai jin tayi ya zube a gurin.... Maheer ma da Anny ficewa sukai tin farkon lokacinda Jannah ta kamo LIMBAn, Mimi ma bata tsaya ganin abinda zai faruba ta juya amma batareda ta saki hannun Ammar ba datake jansa su fice dan haka batasan meya gani ba amma zuciyarta suya take mata saida taji zubewansa ta juyo har lokacin bata kalli inda jannah da AZIZ din sukeba. Falaq ce ta shigo kai tsaye itama da saurinta sbd ganin kowa na fitowa fuska ba dadi. Akan Daddynta dayake riqe da jannah din datake riqe da kwalar rigarsa har lokacin idanuwanta suka sauka da sauri ta juya tana jin kaman farin ciki yana rufeta me tsanani. Sayd ta kira da sauri tace yaje ya fiddowa da Mimi Ammar zad daga palon, Jin hakan ya saka Maheer da Saleem nufar palon cikin tashin hankalin jin Ammar ya zube. Shigowansu ya saka Jannah din zare bakinta daga nasa ahankali tana zare tafin hannunta dayake hade da nasa tana kallan fuskansa datai ja gabaki dayanta musamman dogon hancinsa da shima yayi jajir. Kugunta da yayiwa mugun riqon daya kusan ballata ta dan janye tana jin kaman bazata iya tsayuwa ba tai kasa da kanta tana juyawa sbd jin bazata iya jurewa kallansa ba da idanuwansa dake neman zarar da ita.... Shi kansa jin yayi dakin yana juyawa dashi sosai hakama wani mummunan zafin dabai taba ji ba yaji yana rufesa tin daga kansa har zuwa qafafunsa dan haka bai kallo kowaba ya juya ya fice hannuwansa na dan dawowa da rawarsu sedai dumin dayake tafasa jikinsa yafi karfin rawar hannuwan. Yana fitowa falaq taji wani irin faduwar gaban ganinsa sbd bata taba ganinsa a hakanba, Hannunsa ta kama da sauri suna nufar kofar batareda tace komaiba, Sayd ma yana ganin yanayinsa yayi saurin bude masa mota suka shiga yaja motar suka bar gidan da wani irin speed. A motar wani irin kokari da karfin hali yakeyi sbd kada falaq ta gane mummunan yanayinsa wanda yau gabaki daya lamarin yafi na koyaushe yakeji sbd duk inda ruwa da jini suke yawo a jikinsa dumi yaji suna dauka tareda tayar da tsikar jikinsa yana rasa ta ina masifar ke bullowa. Sayd kuwa gudu yake cikin kwarewa sbd su isa kan lokaci batareda kowa a motar yayi magana ba itama falaq ta gane Daddynta na cikin wani halin da baya buqatan magana shiyasa tayi shiru tana qanqame hannunsa da sigar rarrashi. Suna isa gida Sayd na pakin Latif dake harabar gidan da gudun gaske ya iso budewa AZIZ din mota cikin girmmawa sedai kallo daya yayi masa ya sauke kai sbd ganin kaman ransa a tsananin bacen da basu taba gani ba. Ciki nufa kai tsaye zuwa bangarensa, Koda ya shigo main Living room na gidan su Mama na zaune suna fira amma babu wanda ya iya ko kalla ya wuce ciki. Yana isa palonsa tin a kofa yafara zare rigarsa ya nufi bedroom ya fada toilet ya sakarwa kansa ruwa da sauran kayan jikinsa. Sayd ne ya samesa har bathroom din dauke da Maganinsa da ruwa ya basa ya karba ya shanye yana rufe idanuwansa ahankali. Ficewa Sayd yayi yabarsa tsawon mintina ya samu dawowa daidai ya fito sanye da bathrobe fara kal ya zauna kan kujeran gaban dresser yana zubawa fuskansa idanuwa, Gangaro da idanuwansa yayi akan lips dinsa da suka sauya kala, Kasa motsawa yayi tsawon lokaci kafin ya rintse idanuwansa ya bude yana jin tsanar kansa kawai, Tsanar zuciyarsa yaji yanayi sosai da sosai sbd ta cutatar da kaunar dayakewa Ummitansa, Zuciyarsa ta zama tamkar maqiyiyarsa a yanzu data bawa kanta damar karban feelings din dabai kamata ba, Tayaya zai iya bari zuciyarsa tayi wannan gagarumin lefin na budewa batareda sani ko ankararsaba, Tayaya wani yanayin daba na fishi da zafi da tsana da qiyayya ba zai samu qanqanuwar dama? Rintse idanuwansa yayi da suka sauya take yana jin tsanar kansa da gasken gaske, Zaiyi yaqi da zuciyarsa da gasken gaske bazai taba barin kowane irin yanayi ya shigesa ba koda hakan na nufin illata kansa ne, Bazai taba bawa Zaadens damaba, Bazai taba barin kowane irin yanayi ya shiga tsakaninsa da tsananin tsanarsu da qinsu da suka riga suka zaune a ransa ba dan haka zai tabbatarda yayi abinda yake gabansa ya raba kansa da duk wani abu dazai sake tina masa su har abada. *******A zadeens kuwa wata irin jijjiga Ammar keyi kaman wanda ya samu ciwon jijjiga, Zuciyarsa ce ke neman kasawa dan haka cikin gaggawa Maheer ne ya daukesa suka fito dashi zuwa Dakinsa Anny na kokarin hada masa taimakon gaggawa duk da wannan karan gabaki daya basu taba ganinsa a mummunan hali irin wannan ba, Dad dayake jin jininsa ya gama hayewa sama da kansa ya ciro wayarsa ya kira Abraham yace cikin gaggawa su qaraso Zaadens kawai. Suna jin hakan driver ya juyo zuwa zaadens dasu batareda sun isa masaukinsu ba. Jannah gabaki daya jin tayi ta qarasa rasa kuzarinta jikinta yayi sanyi sbd zuciyarta tagama mutuwa akan inda bai kamataba, Zuciyarta ce ke juyata batada tinanin kanta ko hankalin kanta sai abinda zuciyarta take sakata, Son AZIZ LIMBA kaddara ce da jarabawa me girman gaske da Allah ya kaddaro mata wadda batasan tayaya zata iya yakice ta daga ranta ba, Ayau idan ba karya idanuwa da zuciyarta suka gano mata ba tsananin kishint ne ta hango a idanuwansa wutarsu na ci, Kishi ne mai zafi da karfin gaske da bata taba ganin irinsa a idanuwan Ammar ba, A irin wannan yanayin ne kuma ta hango trauma me kargin gaske a tattare dashi da zata iya cewa zai iya komai a lokacin sbd fita hayyaci, Hope taji tasamu akan soyayyarta da batada tabbas, Jin tayi a daidai wannan lokacin zata iya cigaba da jure komai akansa, Jin tayi zata iya kasancewa dashi har karshen rayuwarta sbd basa kulawa da kariya a duk lokacinda yanayinsa zai iya motsawa wanda ta tabbatarda duniya batasan dashiba kaman yanda na Ammar dinsu yake kusan a bayyane. A yanxu kuma da idanuwanta suka sauka akan mummunan yanayin da Ammar yake ciki jin tayi ta tsani kanta gabaki daya sbd bataiwa soyayyar da suka taso a cikinta adalciba, Ammar shine yaya mafi soyuwa aranta da ko babu aure zai iya komai akanta

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});