Chapter 4
Chapter 4
ma barin qasar yayi kwata kwata ya koma Nigeria. Dad Zad kuwa UK ya koma da iyalinsa da ummah suka bude sabuwar rayuwa acan doctors kuma na duba lafiyar Ammar wanda kansa kamar ya tabu amma ahankali ahankali ya samu sauki harya koma karatunsa tareda yan uwansa. Hankalinsu ya kwanta rayuwarsu ta koma ta asalin jin dadi da kwanciyar hankali arzikinsu kuwa sai abinda yaketa qara yin gaba duk da ciwon rashin Zayneb yana zuciyar dadzad kwata kwata ya kasa dena jin radadin rasata hakama Ammar ya kasa cire ciwon da rashin mahaifiyarsa yabar masa duk da ya danne ya koma kaman kowanne dan adam karatu yakeyi sosai. Mahir,Ammar da saleem ZADEENs sun taso cikin wani irin gata da hutu tareda rayuwar rashin kwaba da rashin sanin mahimmanci komai da kowa bayan abinda sukeso. #MAMUH #ZADEENS #LIMBAS #BESTLOVE #BESTSTORY ##CRAZYLOVE ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ #ZafafaBiyar 3 *ZUZEAMVENTURES* 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki *********** Mahir Zadeen shine kokarin naci akan komai saiya gano komai akan duk abinda yaga zai shiga rayuwarsa ko ta familynsa, Baya maamala da mutune ko abu ko wane iri ne kuwa batareda ya samu sanin mai zurfi akansa ba, Bayan familyn baya son kowa dan hakan ne ma baya shiga mutane sosai ko hulda dasu hakama bai yadda kowa ya kusanci fmlynsa ba sbd bai yadda da kowa ba akansu, Hakama tin kafin shekarunsa sukai ya fara shiga huldodin familynsa sbd bi da kauce duk wani abu da zai cutatar dasu ko dukiyarsu. Allah ya basa wani irin sharp kai da qwaqwalwa kamar maye dan hakan ne yasa dole da wuri su Dad suka bari ya shiga huldan duka zadeens babu wanda bai sani ba. Hakama tin daga Dzad da daddy mahmoud babu wanda yake boye masa komai sbd ganin wani sharp kaine dashi. Ammar ma yanada ilimin sosai sedai trauma dinsa tana damar masa da lissafi so da dama dan haka shi ya kasance kamar mara hankali akan abinda yakeso, Akan familynsa zai iya komai me kyau da mara kyau bai damu ba, Kaf familyn ZADEEN's babu wanda yake kallan gaskia ko adalci akan yan uwansu, Sunada wani irin son kai da basa duba komai da kowa sai kansu, Babu ruwansu da ko rai zaa rasa indai akan buqatarsu ne ko abinda suke so kuma hakan tamkar a jininsu yake dan kuwa babu wanda bazai iya komaiba a cikinsu akan abinda suke so ko buqata, Inda tsananin son zuciyarsu da son kansu yayi mugun munana shine ko dayansu yake buqatan abu to zasu hadu su samar masa da abin nan koda kuwa hakan na nufin wasu zasu shiga mummunar matsala koda kuwa ta rasa rai ce su ba damuwarsu bane. ZADEEN's sunada power me karfin gaske,sunada kudi,sunada kwarjini sunada isa,sunada duk abinda dibbin mutane da yawa ke tsananin nema da so na rayuwa basu samu ba, Duk wannan lokacin da aka dauka bayan qara habbaka da samun power babu abinda sukeyi dan hakan ne ma ya saka koda basa zama a qasarsu sunyi suna da ficen da aka sansu dan kuwa ko a Nigeria din sunada power din da ko wasu masu mulkin basuda ita. Sukan taho Nigeria din sosai dukkaninsu sedai basa wani jimawa sosai suke komawa dan hakan kan yayan yake sake budewa da gogewa a harkansu sosai. Wani cikin Mimi ta samu wanda ya saka ya saka Ammar ajiye komai ya koma kulawa da ita sbd dukkanin qawa zucin dayake dashi da mommah akan mimin ya dawo Hakama wani irin tsananin so da kaunar cikin Allah ya jarabcesa dashi wanda ya ringa rokom Allah yasa mace zaa haifa a saka mata sunan mahaifiyarsa. Yanda Ammar ya kwallafa rai akan son cikin da fatar a haifi mace ya saka kusan kowa familyn tsananin son hakanta shigesa sai gasu dukansu kaf sun qwallafa ran Wata zayneb zaa haifa. Kusan komai ajiyewa sukai suka maida kaf nutsuwarsu akan cikin dan haka Mimi ta dage da adduar Allah ya bata mace sbd samunta shine hasken dazai qara cike rayuwar zadeens da suka kasa manta radadin rashin zayneb. Yanda kaf familyn suka duqufa da rokon samun Zayneb suka manta da komai zaka roqa ka roqi me albarka ko kuma zabin mafin alkhairi, Ita haihuwa sam ba sai wanda kakesoba Duk wanda Allah ya baka ka roki me albarka kawai kokuma lafiyayye. Tin daga kan ummah datake tsohuwarsu har kan duk wanda yake familyn Allah suka ringa roqo akan zayneb sukeso kota yayane Allah ya basu wata zayneb din da suka rasa. Hankalin Mimi fara tashi yayi ganin yanda duka hankalinsu ya gushe ko yayane so suke Allah ya karbi Addua da fatansu. Damuwa da tsoro ya saka naquda zuwar mata batareda cikin ya isa haihuwa ba dan haka suka dunguma asibiti. Ko asibitin da aka kaita babu me zuwanta sai wanda yakeda matsayi da kudin da kusan koina ka san dashi dan haka tin tana ciki aka fara yada ZADEEN's na shirin welcoming sabuwar princess din familyn. Tsaron asibitin kadai zakasan masu abin duniya ne a asibitin dan haka Kusan su kadai ne a asibitin ranar. Naquda sosai Mimi tayi kafin Allah ya bata ikon haihuwar abinda suka roka 'Ya mace Kyakkyawa da ita fara tas kuma kusan kammanin mommah zayneb din ta dauko dan kusan familyn kamanninsu daya shiyasa suke da wani irin kyau da kwarjini dukkaninsu tin daga kan su dzad din. Tin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163