Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 57

Chapter 57

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kallan gurin wanda kusan iyayen yara da yaran sun riga sun fara camping dan haka suma qarasa sukai gurin Manyan teachers din nata sukai reporting cikin girmmawa malaman suka gaidasa suna masa barka da zuwa tareda dan yiwa falaq wasa. Koda suka juyo Sayd da kansa ya fara buga musu tasu runfar dan haka zagayawa falaq din ta kama hannunsa sunayi a gurin tana murna sbd sam baya barinta shiga yara ko kadan bayan school koyaushe tana killace a gida dan haka takejin dadin wannan lokacin sosai daya barta kuma haryaxo da ita. Suna cikin zagayawa wayarsa tayi ringing ya dauki wayar a natse yana komawa nesa da mutane sosai dan amsawa ita kuma ta nufi inda ake siyan kyautukan da iyaye zasu siya su bawa yaya da wanda yayan zasu siya su bawa iyayen duk yana cikin wasa da abubuwan da zaayi musu dan haka tana isa farin cikinta ya qaru sbd har taga abinda zata bawa daddynta. Da gudu ta koma gurin Sayd tace yazo ya gano. Janyosa tayi da sauri tana cewa ya siya mata kafin wani ya siya. Suna isowa gurin da gudu ta nufi farar shirt da aka rubutawa "MY BEST MAN" tace "Uncle ka biya da sauri ina so" Kallan shirt din yayi hade da fcap dinta zaiyi magana tace "Please kafin wani ya biya inaso zan siyawa Besty" "Ok ok naji bara na biya to" Kokarin ciro wallet dinsa dake cikin wandonsa yayi Suka tsinci daddadiyan muryanta mai cikeda farin ciki da nutsuwa itama tana cewa "Hey miss ina buqatan wannan shirt din" Juyowa da sauri falaq tayi tana saukar da idanuwanta akan. Jannah da batasan da falaq din a gurin ba hannu ta miqa zata ciro rigar Falaq tayi saurin cewa "Excuse me miss,Wannan nawa ne muna kan biya" Juyowa Jannah tayi ahankali cikin nutsuwa ta dora idanuwanta akan Falaq datai maganar da nuna tsananin sonta da rigar. Fuskanta ta zubawa fararen idanuwanta tai mata kallan seconds. Batareda tace komai kyan yarinyar da wani kwarjinta daya cike mata ido ya sakata sake wani Kyakkyawan murmushin daya sake bayyanar da kyanta itama daya saka falaq din Zuba mata ido a ranta tana cewa she's beautiful amma bazan bar mata rigan da zan bawa daddyna ba. Cikin murmushin dayake qarawa Jannan burgewa ta bude baki tace "Hey beauty, Kibarmin pls i have someone very very very special da zan bawa as a tsaraba am going back home pls pls pls Baby" Baya falaq taja kadan tana kallanta kaman wadda tai sa6o tace "Very dinki uku ne ni kuma nawa da zan bawa is very very very very very very very special, Ni yama fi naki komaiba.... Dariya maganar ta bawa Jannah ta sake kallanta da mamaki me tsananin gaske tace "Tace pls Beauty kiban zan ninka muku kudin so biyar am giving it to the love of my life... Katseta falaq tayi da cewa "No my BestDaddy shine ya dace da wannan rigar sbd kalman shine tafi dacewa dashi akan kowa" Fara jin haushi jannah tayi ta kalleta tace "Ba da tsofi rigan ta dace ba so pls stop wasting my time ki bani rigan kafin kwace a hannunki wanda zaiyi payment dinma gashinan kina gani ya tsaya magana da wani" Batareda falaq ta juya kallan Uncle dinta ba tace "Did you just call my daddy tsoho? Daddyna shine yafi duk mazan dake koina kyau da komaima ko kyansa ma ke bakiyiba ai" Murmushin takaici jannah ta sake tana kallan bakin falaq din dayake rashin kunya ba tsoro amma sbd takaicin maganar tata wayarta ta ciro tana miqawa gaban fuskan falaq tana cewa "Kin taba ganin me kyau da class din wannan a qaraman rayuwarki?? Kallan hoton kan wayar falaq tayi wanda Kyakkyawan fuskan Ammar zad take bayyane yana zaune sanyeda suit farare yayi kyau sosai da murmushi akan fuskansa. Kallansa ta sake yi kafin ta dago ta kalli jannah din ta sake mata wata dariyar data saka jannah din itama dariyarta sbd ta dauka dariyar ta sakar mata ne. Dariya sukai sosai kafin falaq ta dena dariyar ta kama hannunta zuwa gurin Daddynta dayake nesa dasu sosai yana waya har lokacin. Kwace hannunta jannah tayi sbd sauri takeyi ita bata time din batawa daman biyowa tayi ganin wata a gurin. Cikin sakewa Falaq tace "Kin nunamun naki zan nuna miki nawa" Kin tafia jannah tayi dan haka sbd tai mata wayo taje ta karba rigar sai tace "Kije kizo dashi gani nan ina jira ina kallanki kada tsoron ganin Best Man ya sakaki guduwa dan bazaki iya nuna daddy dayake tsoho ba" Matse fuska falaq tayi tana cewa "Bestyna baya zuwa kiran kowa saina Falaq Aziz and bazan kirasa sbd kowa ba sai sbd kaina dan haka bazan kirasa nan ba amma wait and see... Nufarsa tayi da gudu tana kusan kaiwa gurinsa ta kira sunansa ya juyo a natse gaba dayansa yana kallan yanda take tahowa da gudu. Jannah dataso falaq din na tafiya ta juya ta karbi rigar ta tafiyarta Juyowansa ya sakata tsayawa a gurin tana kallan fuskansa dayake kallan Falaq da dukkanin kulawansa batareda ya kashe wayar dayake ba. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 34 *KALPANAH COLLECTION* 08105064494 Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku. https://chat.whatsapp.com/JMSe2The4Q2F5tLdzGduyC Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta. Siyen na gari maida kudi gida. 08105064494 ************ Falaq riqo hannunsa tayi cikin farin ciki da murmushi tana janyosa dan ya siya mata rigar da kansa. Tinda suka tinkarota taji numfashinta na fita da sauri bugun zuciyarta na qaruwa ahankali idanuwanta na kasa daukewa daga kansa, Aura dinsa ce gabaki daya ta cike ganinta harma da hanci da bugun zuciyarta dayake tsananta ahankali ahankali, Waya yake har lokacin a cikin nutsatsiyar turancin da muryansa datake fita ahankali a kame ba hayaniya cikin wani irin steez. Suna kawowa daf da ita qamshinsa me tsananin sanyi da nutsuwa da tsadar gaske na Tomford ya sauya iskan datake shaqa da gurin datake tsaye. Ta gefenta ya

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});