Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 135

Chapter 135

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

idanuwansa yayi kafin ya dagosu ya kalli fuskanta wadda tai jajir idanuwanta a rufe har lokacin, Saukar hannunsa akan rigarta ya sakata bude idanuwanta da sukai jajir itama ta kallesa shima ita yake kalla dukkaninsu a wahalce, Zame rigar yayi ta bangare daya zuwa qasa tayi saurin dora hannunta akan nasa ahankali tana rufe idanuwa ahankali wani irin numfashi me sanyi na fito musu lokaci daya...nata na sauka a cikin kunnewansa nasa kuma ya sauka a fatar wuyanta data saka tsigar jikinta tashi ta bude idanuwa ahankali daidai yana zare rigarta ta sauka daga kafadunta har zuwa kirjinta. Rungumesa tayi da sauri cikin wani irin mutuwar jiki da tsananin kunya, Shi kuwa rigar jikinsa ya saka hannu ya barka ahankali wanda ya bawa asalin fatar kirjinsa da nata haduwa a cikin ruwan dumin dayake sauka har lokacin ahankali duk da ya miqa hannu ya kashe bai rufe daidai ba dan haka har lokacin ruwa na sauka ahankali kadan kadan. Saukar kirjinta a asalin lafiyayyan fatar jikinsa ya saka bayansa fadawa jikin bangon bayansu yana zagayo bayanta da tafin hannuwansa yana dago kansa ya sake kama bakinta ahankali yana zira harshensa cikin bakinta ya laso taste din bakinta kafin yafara kissing din bakin yana tsotsanta da wani irin yanayin dayake gangar jikinta rawa da tsoron jin irin riqon dayayi mata da wani irin karfin dayake saka gangar jikinta rawa da tsoron irin girman karfin datake ji a tattare dashi wanda ta tabbatarda hadda na ciwonsa kila amma kuma zuciyarta dake karban kowane sakon dayake isowa daga garesa tana jin zuciyarta bata karbi tsoro da fargaban da gangar jikinta ke shiga ba. Wata lafiyayyar runguman dayawa qugunta yana sake matseta da jikinsa saida wani qashinta ya amsa ta qanqamesa da karfi tana rintse ido tanajin yanawa harshenta wata tsotsan daya kusan juyar mata da kwakwalwa. Cikin wuyanta ya dawo da kansa yana jefa mata wani numfashi me dumin gaske tareda dumin harshensa dayake bin fatarta yana kashe toshe mata kwakwalwa dip, Saukan bakinsa a kirjinta ya saka numfashinta daukewa cak Daqyar ta iya bude idanuwanta a tsananin wahalce tana janye jikinta daya kasa janyuwa... A yanda suke ya miqe da ita a jikinsa yana fita hayyacinsa hannuwansa da dukkanin jikinsa na wata irin rawar dayake jin kaman zai kakkaryata a jikinsa, Lafiyayyan gadonsa dayake a tsare da tsadaddun beddings ya zaunar dasu tana kan qafafunsa ya sake hade bakinsu yana kissing dinta koina nasa na rawa sosai gabaki daya jijiyan jikinsa sun fito harna hannuwansa dana dantsen hannuwansa da suka sakata rufe idanuwanta ahankali sbd ta tabbatarda yana loosing control ne dan haka tai saurin rungumesa tana karban kissing din dayake mata...... Saukar tafin hannuwanta a fatar bayansa ya sakasa juyawa da ita yana lasar fatar bayanta ahankali hannuwansa na zagayo cikinta da kirjinta wanda ya sakata fidda wata qaramar qarar data sakasa birkitota yana sake hade bakinsu kafin ya juyata a jikinsa ya kwantar a lafiyayyan gadon yana bude idanuwansa da suka jikinta fara rawa a hankali sbd kwata kwata bataga AZIZ LIMBA data mutu akansa ba, Wani daban tagani wanda ya riga yayi loosing control akwai yiyuwar rasa gabobin jikinta da kanta gabaki daya rawa jikinta yakeyi ahankali koina nata na daukan dumin abubuwan dasuke faruwa a daidai wannan lokacin amma zuciyarta na jin kaman bazata gujesaba duk da tasan tana cikin hadari haduwa dashi a wannan yanayin nasa...... Yanda jijiyoyin jikinsa suka bayyanarda lafiyayyan karfinsa da yanda jikin yake rawa idanuwansa jajir ya saka wasu hawaye masu tsananin dumi gangaro mata tana lumshe idanuwanta tareda saka hannuwanta biyu ahankali ta zagayo wuyansa tana saka bakinta a cikin nasa da kanta sbd samar masa da sassauci da samun control ko yayane. Kissing dinsa takeyi tana sake zagayosa ahankali cikin sanyi da nutsuwa da tsananin sonsa daya gama illatata.. Control din yafara samu ya matseta jikinsa yana karban komai a natse har saida ya samu control dinsa ya dawo kafin ya karbi ragamar komai ta hanyar saka hannuwansa yana rufe kirjinta da tafin hannuwansa yana kissing din bakinta a hankali. Komai ya daidaita ahankali cikin wani irin yanayin dayake tsananta gudun hawayenta ya kwantar da ita da ya miqa hannunsa ya kashe kashe ac din dakin da remote sbd sanyin dayake ratsata yayi mata yawa. Harshensa ya zira a cikin kunnenta yai mata wata irin lasan data sakata qanqamesa tana manna masa kirjinta Batareda ta saniba, Bude idaniyarsa yayi ya kalli fuskansa yana nufar bakinta da nasa ahankali ya hade yana tsotsa cikeda shirin maidata cikakkiyar mace....sedai kafin yayi wani motsi aka buga kofar dakin da karfi tareda kiran sunansa. Wata irin mummunan sarawa kansa yayi wanda ya sakasa rintse idanuwansa da karfin gaske yana zubewa gefe hannunsa na dan rawa. Jannah kuwa mummunan faduwa gabanta yayi ta rintse idanuwanta hawayen dake cikinsu suka gangaro tana dawowa hayyacinta tsaf. Sake buga kofar Falaq tai tana ambatar sunan daddynta cikin damuwa sosai a bayyane tace "Daddy, Jan bata nan ta bata a cikin daren nan munata nemanta bata koina a cikin gidan nan fiddausi ta duba koina kafin ya tadani kuma mun duba koina mama tace a kiraka ga securities can uncle ya tara duka baa gantaba." Rintse idanuwansa ya sake yi yana jin duk abinda falaq din ta fada.. Jannah jin duka gidan an tashi ana nemanta ya sakata samun kanta a cikin matsanancin hali na kunya da danasanin zuwa dakin tin farko, Bai juyo ya kalleta ba ya sauka gadon tareda nufar closet dinsa ya zare dogon wandon dayake jikinsa da sanyin ruwan toilet har lokacin ya sauya kaya zuwa black balmains sweatset na bacci masu kauri. Riga da wandonsa da sukai mata tsananin yawa ya dauko ya bata ta tafi closet din nasa inda baa ganinta itama ta saka gashin kanta duk a jiqe ta daure da qaramin towel tana kasa nufar kofar da har lokacin falaq ke bugawa. Batareda ya kalleta ba ya bude baki a natse da muryansa da bata gama dawowa daidaiba yace "Kije ke ake nema" Juyowa tai ta kallesa da sauri zuciyarta na tsinkewa sbd bazata iya fitan ba bayan ance kowa ya tashi ita ake nema sai kawai a ganta ta fito dakinsa da kayansa a jikinta gashinta da ruwa, Me zata cewa mama da baba Alhassan? Da wane ido zata kalli falaq? Yaya su Sayd da securities zasuji daga inda ta fito? Fiddausi da aka fara cewa taje taga bata gantaba tayaya zata fara kallanta bayan duk dare kafin safe aka saka Fiddausi dubota so uku sbd ciwonta har saita warke, Yanzu kawai taxo bata gantaba har toilet kowa ya tashi sai ace ga inda ta fito. Ganin bata iya motsawa ba ya sakasa juyowa ya kalleta yaga yanda tai tsananin sanyi idanuwanta na sake cikowa da hawaye. Fuskewa ya sake yi ya nuna mata kofa dan shi kansa baisan dalilin da zai sakasa fita a cikin mutanen da Falaq ta tara masa ba ta tada kowa gidan ta daga hankalin kowa ana cirko cirko. Sake kallan jannah din yayi ta dago itama ahankali ta kallesa tana son magana amma batama san me zatace ba. Sake buga kofar Falaq tai hankalinta na sake tashi jin Daddynta shima shiru tace "Daddy are you ok? Kana ciki kuwa? Kar dai daddy shima baya nan

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});