Chapter 102
Chapter 102
farin ciki ta tarbeta tana jan Falaq a jikinta datake cikeda murna tana cewa ina jan dinta. Gaisawa kawai tai da Mimin tabar palon Fiddausi na biye da ita ta nufi dakin jan tana kwala sunanta da My Jan. Jin muryan Falaq a gidan ya saka jannah dake kwance tashi tana daidaita yanayinta cikin nutsuwa ta sauko gadonta tana nufar kofa daidai suna shigowa Falaq ta fada jikinta tana cewa "My Jan wayanki a kashe duk na damu sbd tin jiya naketa jiran zuwanki shiru" Cikin kulawa da kauka fuskanta a sake sosai tace "Duk ki aje wannan nima nai missing Baby falaq Aziz" Dariya falaq din tai suna qarasowa ciki suka zauna Fiddausi na gaidata cikin girmamawa da sakewa itama tace "Tin kiya kam munata jiranki Mutuniyar ma daqyar tai bacci" Dariya falaq tai tana cewa "Na dena damuwa sbd Daddy yana dawowa zata koma can shikenan" Labarin yanda sukai bikinsu acan LIMBAs tafara bata tana nuna mata hotina harda na daurin aure data saka fahad ya tura mata duka. Akan fuskan AZIZ dayake zaune sanye da manyan kaya a lokacinda ake daura auren masu hoto suka ringa daukansa ta xubawa idanuwanta tana kalla. Ganin yanda take kallan hoton jikinta na mutuwa tausayin kanta na rufeta na gangancin dataiwa kanta na barin son datake wa wannna bawan Allahn ya fito fili gashinan ta qare da aurensa bayan bata ga alamar zata taba daraja a hannunsa ba, Falaq ta sauya hoton da nemo wani hoton dayafi fitowa sosai yayi wani irin kyau a cikin kayan daurin auren nasa duk da black ne ya saka amma hakan yayi masa kyanda zaka dauka auren farin ciki ne. Numfashi me sanyi a boye jannah ta sauke tana dauke idanuwanta akai tana jan hannun falaq din da akaiwa lalle simpe me kyau da Anty maryam ta kawo me lalle tai mata tace "Falaq da henna" Kallan hannun tai tana cewa "My first time and i like it" Saleem ne ya shigo dakin falaq ta gaidasa a sake sbd shima yana tsananin kaunarta dan haka mutuminta ne a familyn shi da Anny amma sam bata yin Ammar ko kadan. Fira sukeyi sosai har seda Dad ya dawo gida suka fito suka gaidasa Yana nunawa falaq din kulawa da kauna sosai Mama ma sun gaisa tai godia tareda sakawa auren albarka ta kuka basu hakurin tafiyar gaggawa ce ta kamasa yana dawowa zaa aiko daukan Jannah insha Allah. Shiru dukkaninsu sukai sbd jin lamarin wani iri shi kuwa dad din cewa kawai yayi Allah yakaimu sbd daman baba alhassan ya kirasa ya sanar dashi hakan tareda basu hakuri shida Daddy mahmoud. Lamarin ya mugun sosa ransu sbd kamarsu ace an aure Macen datafi kowace mace daraja da matsayi a familyn kaf ace anbarsu da ita gabansu tsabar wulaqantawa ko kiransu bai samu yi ba bare ita jannah din wadda sai yanxu suke ganin ma kamar baigama noticing nataba. Mimi nauyi kirjinta ya qara akan abinda akaiwa Ammar amma daurewa tai ta nuna itama ai ba komai tinda duk harkan gida ce. Anan suka qara kaiwa dare kafin suka koma gida bayan jannah ta daure cikin jin nauyin maman tace dan Allah abar mata falaq kafin maman ta dawo, Maman tana kaunar jannah amma batai saurin yadda ba saida Mimi ta saka baki dan haka ta amince sbd daman batason zuwa da falaq din kauye dan bazata iya ko kwana daya acan ba kila hakama tana zuwa ita falaq zata san ba AZIZ ne mahaifinta ba Sayd ne dan haka tafi samun nutsuwar barinta anan tinda dai yanxu Jannah kaman Mum dintace. Farin ciki agun falaq baa magana dan haka washe gari koda su mama ke shirin tafiya tini itama Fiddausi ta shirya mata nata kayan a tsadaddiyar luggage dan haka ko daddynta bata fadawa ba da sukai waya. Washe gari tin karfe goma na safe driver ya iso daga zaadens daukanta ta fito itada Fiddausi suka wuce bayan sunwa su mama fatan sauka lafiya. Suna wucewa da mintina suma su maman suka fito da sabuwar me aikinsu da baba alhassan Latif ya kama hanya dasu a cikin wata lafiyayyar tsadaddiyar beymach. Su falaq koda suka isa zaadens a lokacin Ammar da Mimi suka fito a shirye zasu nufi airport suma tafiyar sati biyu zasuyi daga shi sai Mimi sbd ya warware ya dawo mata Ammar dinta su dawo dan tai masa alkawarin dawo masa da jannah hannunsa dan hakan ne ma ya samu ya nutsu zasuyi tafiyar sbd ya dawa a Ammar dinsa ya dawo da jannah hannunsa kota halin yaya koda hakan na nufin kowama ya mutu. Jannah tashiga damuwar tafiyar tasu mimi amma zuwan falaq ya sakata jin ta dawo daidai dan haka suka koma ciki cikeda farin ciki. Da daddare ta gaji sosai da surutu da yawo cikin gidan Fiddausi ce ta kawo musu abincinsu a daki sukaci sukai wanka kowannensu ya shirya cikin kayan bacci. A gefen jannah dake kan sofa zaune tana video call da Mimi falaq ta zauna tana kwantar da kanta kan cinyarta tana kallan Mimi datake nunawa jannah kauna. A karo na farko dataji wani iri akan rashin uwa, Kwata kwata batajin damuwa ko kewa ta uwa sbd mahaifinta ya cike mata wannan gurbin bai taba barinta shiga damuwa ta rashin uwaba, Dashi da uncle da mama da Fiddausi sun tabbatarda bata samu damuwar rashin uwa ba ko kadan. Kewan Daddynta taji ya ciketa dan haka ipad dinta ta tashi ta dauko ta dawo ta sake kwantawa jikin jannah din wadda ta gama wayarta ta ajiye gefe tana kama gashinta na qananun kitson dayake kanta na kusan 3 cuku tanason daurewa dan suna damunta sosai sbd tsayin gashin. Muryansa kwatsam taji a kunnenta cikin wani irin lafiyayyan sauti na mai aji da burgewa yace "Hey Besty" Kallan inda muryan ta fito ta kalla tana sake kitsanta data kama suna dawowa zube. A cikin idon juna idanuwansu suka sauka batareda sanin tana tareda jannah ba hakama itama bata dauka da gasken muryansa tajiba. janye nasa idon yayi batareda ya nuna alamar yama ga mutum a tareda falaq din ba yace "Kina ina?? Daga ipad din tayi kai tsaye batareda tsammaninsu duka ba ta karawa Jannah wadda rigar baccinta mara hannu tana cewa "Ina gurin My Jan,ni banbi inna inda zata tafiba gurin jan nakeso shine na taho tareda Fiddausi" Janyewa jannah tayi daga jikin Falaq din tana barin gurin gabaki daya zuciyarta na dan rawa, Shikuwa kashe kiran yayi gabaki daya yana jefar da ipad dinsa gefen gadonsa dayake sanye da fararen kayan bacci masu santsi da tsadan gaske yana jin bacin ran zuwan falaq zaadens zama harda kwana. #MAMUH# KUYI HKR DA POSTING DA NAKE LATTI UXURI NE AMMA INSHA ALLAH DAGA YAU NA GAMA ZAMU KOMA KAMAN YANDA MUKE DA WURI#*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 62 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163