Chapter 70
Chapter 70
ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta. Siyen na gari maida kudi gida. 08105064494 ************ Sayd daya cikin tsananin shock da mamaki da sauri ya karbi ipad din ya zubawa hoton Jannah idanuwansa wadda shekarunta suke kusan daya dana Ummitah.. Hannuwansa na rawa ya ciro wayarsa cikin jikinsa ya saka kiran Latif wanda a cikin bayaninsa yace masa a ranar da akai aikin Ummitah doctors din hudu ne ba uku ba kuma yaga dayan bayan ya fice daga gurin yana cire facemask kuma yaji nurse data biyo bayansa ta kirasa da Dr Zad sedai baiga fuskansa ba. Cikin sauri yacewa fahad "Turawa Latif hotunan familyn Zaadens gava dayansu yanzu" Daukan wayar Latif yayi take sayd yace masa "Duba ga sako nan fahad ya turo mata kaga idan akwai dr Zad din ranar haihuwan Ummitah" Kalman data saka AZIZ rufe idanuwansa kenan yana hadiye shirunsa gaba daya tareda wani irin ciwo da radadi suka gama shigewa cikinsa ya bude baki da fushi yace "Meyake faruwa nake tambaya anan" Bude baki Sayd yayi zaiyi magana Latif ya kira AZIZ yace ya ajiye wayar ya saka handsfree. Cikin tabbatarwa Latif yace "Tabbas naji an ambaci dr Zad amma wlh banga fuskanba sedai koma waye a cikinsu ne sbd su kadaine Zad" Kashe wayar sayd yayi yana jin kaman zai fasa wayar hannunsa sbd rashin samun tabbacin ganin fuskan. Cikin wani irin matsanancin ciwo da radadin zuciya ya dago ya kalli AZIZ AY LIMBA ya bude baki da tsananin rauni yace "A ranar da Ummitah ta rasu gurin wankanta akwai dinki a kirjinta setin zuciyarta sabo wanda a ranar ta samesa sbd koda muka kaita asibiti nine nai shirinta na tabbatarda babu wannan dinkin a kirjinta, A cikin likitocin da sukai mata aikin haihuwan babu gynecology doc ko daya a cikinsu, Babu aikin haihuwa a cikinta wanda shima na bincika idan har babu aiki a ciki to tabbas da kanta ta haihu ba aiki akai mata ba,to amma bayyanar aiki a kirjinta shine abinda nakeson sani, A asibitin zadeens akai mata a aikin, Likitocinsu ne, A familyn a akwai me ciwon zuciyar da bamu san waye ba, Meyesa suka dauki nauyin kai mata gawarta kyauta har gida? Meya hada haihuwanta da likitocin zuciya?????.......... Tsit gurin ya dauka sbd mutuwar tsayen da fahad yayi da fahimtar inda zancen ya dosa, AY din kuwa ajiyan zuciya ya sauke me sanyi kansa na kwakwalwansa na kasa daukan me Sayd din ke kokarin fada sbd bame yiyiwa bane har abada hakan sedai kuma baya wasa ko kadan da abinda aka ambaci sunan Ummitah a cikinsa koda kuwa bata raye dan haka ya kallesa a natse yace "Ina dayan dr din da kake maganar? "Yana jos" "A shirya tickets zamu kai masa ziyara lokaci yayi da zansan a hannun waye UMMITAH ta cika da time data rasu" ya fada kai tsaye yana miqewa yabar dakin kirjinsa na wani irin riqewa amma kuma lokaci yayi da fuskanci abinda yaketa gujewa shekara da shekaru musamman a yanzu da wannan unbelievable lamarin yake shigowa a lamarin. Sayd da babu abinda yakeso din kaman ya gansu a Nigeria din daman sbd ya fuskanci Dr ismail da kansa take ya kalli Fahad yace "Ayi clearing gaba daya appointments na AY din da schedules nasa na satin gaba daya har zuwa wani satin" Yes" fahad ya fada yana juyawa shima ya fice, Sayd din kuwa take ya kira ya saka akai musu booking ticket din tafiya ba bata lokaci. Mama batasan da tafiyarsu ba sai washe gari kawai kai tsaye taji tafiya AZIZ din zaiyi Nigeria da bayason zuwa tinda Ummitah ta rasu dan haka tasan koma menene zai kaisa yanada matiqar mahimmancin gaske wanda kilama ya shafi Ummitah ko falaq ne dan sune kadai zasu sakashi zuwa Nigeria lokaci daya. Cikin kwana biyu aka gama komai jirginsu ya saika Nigeria. A lagos suka sauka kuma anan zasu zauna dan bayajin zai iya zuwa abuja dan haka lafiyayyan Lodge ya sauka wanda securities dinsa kadai da tsaron gurin zakasan ko masu kudin sai wainda suke amfani da dollars ne ke suke gurin. Koda suka iso lagos din a daren shima latif jirginsa ya sauka a lagos daga abuja dan haka bai samu ganin AZIZ dinba sedai Sayd sai washe gari Sayd ya shiga dashi inda AZIZ din yake ya gaidasa cikeda farin cikin ganinsa da tsananin girmamawa da kaunar dayake masa. Abinda ya kawosu shi Sayd yake dan haka kwanansu daya a lagos ya nufi jos tareda Latif daman tin kafin su iso Nigeria Latif yaje jos din yayi confirming address din Dr ismail ya kuma gansa ya tabbatar da shi dinne dan haka koda suka isa jos lafiyayyan masauki su sauka sai washe gari suka isa gidansa inda suka tarar dashi zaune daure a kujera baya iya komai. Dayake ansan ana zuwa dubasa duk da ya dauki shekaru a hakan shiyasa kai tsaye suna fadar gurinsa suka taho dubasa aka shigo dasu har palonsa yana zaune abin tausayi kan kujera an dauresa da belt sbd fadowa dayake. Sayd ne a gaba sai Latif yana bayansa suka shigo da sallama.... Idanuwansa dake rufe ya bude ya saukar dasu akan Sayd wanda ya sauya gabaki daya sedai kuma kamanninsa basu sauya daga Idanuwansa ba sbd dasu yake kwana a ransa dasu yake tashi sbd sanadin komai da akai musu yake tamkar matacce yanzu rai ne kadai banbancinsa da matacce dan shima mutuwar yake fada tafi masa akan azabar dayake ciki. Wasu zafafan hawayene masu tafe da radadin dayake zuciyarsa da danasanin da batada amfani suka gangaro gefen Idanuwansa yana kasa kallan fuskan Sayd din wanda shi kuma hawayen dr ismail din da kallan daya kasa masa ya saka zuciyarsa fara karyewa dan abinda yake shirin tabbata... Zaunawa sukai suna mai masa sannu da fatan samun lafiya sedai kwata kwata Dr ismail din ya kasa kallan Sayd sai hawaye yake zubarwa. Shiru sukai babu wanda ya iya cewa komai saida matarsa ta shigo Sayd din ya kalleta yana mata tambayoyi akan yanayin jikin nasa tana masa bayanin babu kowane irin cigaba daga yanayinsa. Nunfashi Sayd din ya sauke ahankali yace "Zamu dauki nauyin nema masa lafiya tin daga Nigeria har zuwa qasashen da sukeda manyan likitoci idan hakan zai muku" Ya qarasa maganar yana kallan Dr ismail din wanda ya fashe da kuka yana rintse idanuwansa baki a juye ba damar magana. Matarsa saurin kallansa tayi kafin ta dawo da kallanta kan Sayd din wanda yake kallansu cikeda yanayi na buqatan amincewansu. Numfashi ta sauke tana jin farin cikin hakan sbd lura da Dr ismail din ya gane koma su din su waye sedai kukansa daya sakata jin jikinta na mutuwa. Godia tayi musu cikin tsananin farin ciki da godewa Allah. Duk yanda sayd yaso magana da dr din kwata kwata ba dama sbd babu abinda zasu iya samu daga garesa sbd bakinma ko kadan baya haduwa bare yayi magana dan haka suna buqatan nema masa lafiya kafin komai sbd shine zai bude musu komai a yanda yake. Masaukinsu suka koma ya kira AZIZ yayi masa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163