Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 93

Chapter 93

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Zad Shine likitanta tin b yanzu ba zai dubata ne a matsayin likita ba wani abinba daban........ Dago idanuwansa yayi ya zubawa dad din sbd daga karshe dai sun fada abinda yakeson tabbatarwa. Ammar din ya yiwa wani kallan daya saka Mimi zubewa zaune sbd jirim dayake dibanta. Irin kallan da yayiwa Ammar shi ya yiwa dad da maheer kafin ya hadiye wutar dake cin zuciyarsa ya bude baki yace "Na karba sadakarka a goben zan aureta a matsayin uwar da Falaq takeso" Juyawa yayi yabar palon sayd ya kama hannun falaq dake riqe dana jannah din suka bi bayansa daman mama na can palon take Fiddausi na ganin fitowarsu ta kirata suka bar gidan AZIZ din da kansa yace mata ta shirya gobe zaa daura masa auren datake so. A cikin palon Kuwa wani masifaffen tension ne me karfim gaske ya cike gurin sbd Ammar kasa motsawa yayi idanuwansa akan maheer dayake riqe da hannuwansa. Mimi kuwa jin tayi numfashinta yana neman daukewa itama Dad dinma jininsa sama ya ringa yi yana kasa kallan Ammar sbd bai san AZIZ zaiyi magana a gaban Ammar din ba. #MAMUH*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 56 Falaq farin cikine ya ciketa gabaki daya na jin Daddynta zai aura Jannah dan haka a mota qanqame hannunsa tayi tana bayyanar da farin cikinta ta kalli fuskansa da babu alamar farin ciki ko kadan a kanta tace "I love you Daddy" Juyowa yayi a hankali cikin nutsuwa ya saukar da idanuwansa akanta yana karantar asalin farin cikin me tsanani dayake bayyane akan fuskanta tana murmushi tana jin kaman tin yau ta tafi da jannah din gidansu. Sayd dayake gaba shiru yayi yana sauraransu ta wani bangaren kuma shima hakan shine abinda yake tsananin so wato rabo zuciyar Ummitah daga zaadens sbd kada ta gurbata kaman yanda duka zuciyar familyn take a gurbace, Babban fatarsa kafin su illata familyn ya zama zuciyar Ummitah tana tareda su dan haka shi wannan hukuncin shine daidai garesa kuma abinda yake jira dan haka daga lokacinda akai auren ta gama shigowa hannunsu komai ya nutsu to lokacin tarwatsa familyn zai fara duk da suna nan suna tsananin neman Dr ken wanda shi sukeson ya shiga hannunsa kafin komai sbd shine ya basu Ummitah, Sunason Farawa Dasu dr Abraham amma kuma dole saisun fara kama dr ken sbd shine komai ya fito ta hannunsa dan haka nemansa suke sosai saidashi komai zai tafi yanda akeso. Mama kuwa jin tayi zuciyarta kaman ta zuba ruwa a qasa tasha dan haka koda suka isa gida kasa shirin bacci tayi ta zauna tahau wayoyi. Anty maryam ta fara kira akan lefen datakeson a hada mata na gani na fada a qanqanin lokaci. Anty maryam na jin maganar auren farin ciki me tsanani da mamaki me girma suka rufeta lokaci daya da kuma Acikin yayanta dataita kwadayin ya auri daya amma duk da hakan farin ciki sosai tayi ta matsu goben tayi su isa LIMBAs din. Baba alhassan ma daman yana nan har lokacin dan hana mama na sanar masa Sayd ya kira yaji komai daga bakinsa sbd AZIZ din ya shige ya hana kowa sake ganinsa sbd tsananin zafin kansa dayakeji yana jin kaman hakan bai kamata ba ga UMMITANSA to amma yana tsananin buqatan zuciyar Ummitah a kusa dashi. Ruwa ne ya sakarwa kansa batareda ya cire kayan jikinsa idanuwansa a rufe ya qanqame jikinsa yanajin kaman kansa zai juye sbd tsananin zafin dayake tashi a cikinsa, Yana tsananin qin Zaadens da jannah din kanta tsana me tsananin gaske da zai iya komai dan faduwarsu koda hakan na nufin su fadi tare, Ta bagare daya yana tsananin Kaunar duk abinda ya shafi Ummitah koda qazantace indai ta Ummitah ce sonta yake da gaske, Baitaba qi ko gudun abinda ya shafi Ummitah ba, Ta bar duniya bazata taba dawowa har abada amma zuciyarta na duniya taba bugawa tayaya zai tsani kirjin da zuciyar Ummitah take bugawa a cikinta???? Zuciyarsa ta kasa hakan, Ya tsani jannah tsana mafi muni a lokaci day kuma yana tsananin kaunar zuciyar datake bugawa a kirjinta.... Rawa jikinsa yakeyi sosai yana wani irin jijjiga yana sake qanqame jikinsa da karfi sbd trauma dinsa da shima babu lokacinda bata tashi idan ya samu kansa a cikin wannan tsananin ciwo da radadin tinanin kauna da tsana dake cinsa lokaci daya wanda babu wanda ya taba sanin da hakan. Ruwan sosai sike sauka jikinsa jikin nasa na sake daukan jijjiga idanuwansa sunyi wani irin jan da idan da wani zaigansa a lokacin tsoro zaiji. Azaba ce sosai yake ji a cikin kansa yafara buga kan a jikin bango da karfi kafin qafafunsa suka kasa riqesa ya silale a gurin qasa yana qanqame jikinsa har lokacin ruwa na sauka akansa. Tsawon lokaci yana matse da jikinsa qasa kwance jikinsa na rawa sosai ruwa na sauka akansa ahankali ahankali harya nutsu yayi shiru idanuwansa a rufe wasu hawaye masu tsananin zafi suna gangarowa daga idanuwansa ya budesu ahankali yana ganin kamar Ummitansa na gabansa ya qurawa gabansa ido kaman itada mahaifiyarsa suna tareda shi. Ya jima a hakan zuciyarsa na karairayewa kafin ya lumshe idanuwansa yana fatan duk suna cikin rahamar ubangiji. Daqyar ya iya kai hannunsa ya sauya zuwa ruwan zafi ya miqe ya zare kayansa yayi wanka da tsadaddun shower liquids dinsa kafin ya zari daya daga cikin towels din dasuke jere a toilet din masu yawa sa laushi ya daura a jikinsa ya fito fararen idanuwansa da suka sauya sunyi wani iri kaman sexy dan da akwai macen da zata gansa a lokacin tabbasa zata iya kasa riqe kanta dan kallo daya zai maka dasu ka nema zarewa da neman nutsuwarka ka rasa. Tin daga lokacinda ya Ummitah tabar duniya tabarda da wannann trauma din babu daren da baya samun kansa a wannan yanayin batareda da kowa ya taba saniba, Shi kadai yakeshan azabarsa ya gama ya fito batareda kowa y saniba sai dr Nico wanda shine likitansa, Azaba sosai yakesha sbd zuciyarsa haryanzu ta kasa fita daga radadi da ciwon rashin yar Uwarsa wadda sai ranar daya bar Duniya zai huta daga wannan ciwon. Ko Sayd baitaba saniba sai daga baya bayan shekaru ya sani a wani tafiya da sukai ya samesa dakinsa da daddare akan wani issue ya tararda yana bathroom wani irin kuka da nishin dayake jine ya sakasa nufar bathroom din wanda ya tarar dashi a wannan halin, Tim daga wannan lokacin ya san ashe AZIZ din bai warke daga trauma dinsaba sai tsananin data qara amma tsawon shekaru basu taba saniba sbd ya zabi ya boye ya ringa jin radadinsa shi kadai. Tin daga wannan lokacin Sayd ya tsananta kaunarsa da kulawansa akan AZIZ din, A lokuta da dama shine yakan rungumesa idan yanayin yazo masa dan sassauta masa ciwon yana hawayen radadin ganinsa a cikin wannan yanayin. Dr Nico na iya kokarinsa akan hakan sbd shine therapist dinsa dan haka sauki yake samu sosai ana samun cigaba sosai sai gashi kwatsam Maganar kashe Ummitan akai ta bayyana wanda ya dawo da komai baya dan kwata kwata yanzu ya dena karban kokarin da akeyi akan yanayin nasa. Tsananta yanayinsa yayi sbd yanda aka kashe Ummitah shine kisa mafi tsananin ciwo da rashin tausayi, Abinda yake Tsananta yanayinsa a koyaushe shine yasan

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});