Chapter 119
Chapter 119
Ashir din a tsanake ya furta "Thanks Doc" Shiru sukai dukkaninsu kowannensu da tinanin dayake zuciyarsa sedai babu wanda yace komai sai falaq data lafe gefen jikinsa idanuwanta da jikinta sunyi sanyi. Har dare bata farka ba dan haka ya buqaci su koma da ita gida a hakan aci gaba da bata kulawan a gida sbd babu yanda zaayi abarta asibiti ita kadai gashi har lokacin Zaadens basu saniba. Ambulance ce ta dawo da ita gida a daren. A dakinta aka kwatar da ita ya dauki nurses kwararri guda biyu dan kulawa da ita duk da ga mama ga Fiddausi amma dai nurses din sune zasufi sanin abinda ya kamata. Saida aka gama mata komai aka falaq ce ta rufeta ta abin rufa me taushi ta zagaya ta kwanta gefenta sbd bazata taba iya kwana daban tabar Jannah a wannan halinba. Shi kansa saida Falaq din tai bacci a gefen Jannah din kafin ya same sauke numfashi me dumi da gaba daya ayau din sai yanxu ya samu daman sauke numfashi. Jannah ya saukarwa idanuwansa ya xubawa idanuwanta dake rufe ido yana kallan yanda sukai zurfi.... A bakinta daya bushe ya gangaro da idanuwansa ya zuba musu suma kafin ya dauke su ya maidasu akan hoton dayake bedside dinta a qaramin flame guda uku ajiye. Hoton Daddynta ne na farkon shi kadai cikin Kamala da cika ido kaman asalin mutumin kirji.. Dauke idanuwansa yayi yana saukarwa akan dayan frame din hoton Mimi da Maheer da saleem ne da Ammar Dukansu da fararen shirts da blue jeans sai Ammar daya saka fcap. Zubawa hoton karshe ido yayi wanda shine hoton Ammar Zad shi kadai sanye da Black Armanis..... Tsayar da idanuwansa yayi akansa yana masa kallo biyu masu qarfin gaske na farkon shine kallansa a matsayin wanda ya kashe masa tasa yar uwar da hannuwansa ya zare zuciyarta daga kirjinta ya sakawa tasa macen wadda take matsayin Matarsa a yanzu amma hotonsa ne a gefen gadonta tana kwana dashi tana tashi dashi. Miqewa yayi tareda ficewa a dakin yana bawa nurses daman su shiga su sake dubata kafin su wuce dakin da aka saukesu. Kai tsaye hanyar palonsa y nufa yana sako kai ciki Fiddausi na ajiye tray din tea da zuman data kawo masa ta juyo ta fice cikeda girmamawa. Kai tsaye Bedroom dinsa ya shige yana zare rigar jikinsa ya nufi hanyar toilet yana zare wandon yaja towel ya qarasa cikin toilet ya sakarwa kansa ruwan dumi yana rufe idanuwansa hannuwansa na dan yin rawa alaman yanayinsa zai motsa amma yana kokarin hana hakan. Ya dade sosai a ciki yana fama kafin ya fito ya shirya cikin kayan bacci masu santsi da tsada ya haye gadonsa ya kwanta batareda yasha tea din da aka kawo masa ba sbd kansa dayayi nauyi. Washe gari har 10 bai fito ba sbd ciwon kan daya tashi dashi dan haka sai guraren 11 ya fito kuma kai tsaye dining ya nufa. Mama dake palo tareda fadilah kallo daya tai masa ta fahimci yanayinsa dan haka cikin kulawa ta amsa gaisuwansa batareda wani dogon zancen ba da zai iya kara masa ciwon kai. Fadilah kuwa itace ta miqe tabisa har Dining tayi serving dinsa abinci cikin kulawa sosai da kokarin nuna kamun kanta. Bai cika kallo ba dan haka bai wani yi mata kallan Arzikiba yafara breakfast dinsa a natse. Falaq na dakin Jannah data farfado sedai kwata kwata ba karfi ko kadan a tareda ita hakama ga hannunta daya a daure bata iya komai dashi sedai da dayan. A karo na kusan biyar falaq ta fito tana kokarin nufar palonsa sake dubosa Mama tace mata "Ya fito yana dining room,yaya jikin jannah din?? Juyawa zuwa dining tayi cikin farin cikin son sanar dashi jan din ta farka tacewa mama "Taji sauki wanka ma zatayi" Hamdala mama ta sake yi sbd tin safe itama take yawon dakin har bayan farfadowan jannah din, Dining room din take kokarin nufa sai gashi ya fito a natse kwarjinsa na sake cike idanuwan Fadilah da Fiddausi harma sa maman. Kama hannunsa tayi cikeda murna tace "Goodmorning Besty, Albishirinka,My Jan ta farka tin dazu fa" Kallanta yayi a natse batareda nuna mahimmancin zancen garesaba ya bude baki yace "Hakanne ya sakaki farin ciki sosai haka??? Gyada kai tai da sauri tana sake riqesa tace "Wanka ma takeson yi tin dazu sbd ta samu karfi kadan amma ta kasa cire kayanta sbd hannunta daya nima nayi na kasa tin dazu banason taci gaba da wahala so Muje ka tayata Daddy banason ta fama hannunta" Tsit palon sukaj hadda Sayd dayake zaune gefen mama bai dagoba yaci gaba da duba abinda yake dubawa cikin ipad din hannunsa. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 72 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries *********** Mama dagowa tayi ta kalli falaq din kaman ta janyota ta bude kanta ta saka mata sanin ya kamata sbd kai tsaye take maganar komai bata tsayawa sanin me take fada ba ruwanta. Fiddausi silalewa tayi ya koma kitchen, Fadilah kuwa AZIZ din ta sata kallansa zuciyarta na harbawa sbd bata fatan ya ya tafi taimakawa jannah din sbd a sani da fahimtar dataiwa auren nasu da kyau da kyau bai taba kallan Jannah din a matsayin matarsa ba dan haka ba lallai sun taba samun intimacy ba. Muskutawa ta dan yi kadan tareda kallan Falaq tana dan sake fuska tace "Ayya ai duk bamu saniba da duka gami xamu taimaka mata, Bara naje na taimaka mata din" Miqewa take kokarin yi Falaq tai saurin cewa "No,Daddy ne zai tafi ni banason kowa ya taimakawa Jannah daga ni sai Daddy se Fiddausi" Da sauri fadilah tace "To bari na kira Fiddausin taje ta taimaka matan" "I said no banason kowa a yanzu, Daddy ne zaije ai daman bai dubata ba yau da safen" Mama da zancen yake neman sakata kunya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163