Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 89

Chapter 89

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta hanata sukuni da zancensa duk yanda ta hada karfin hali ta danne abinda takeji akansa Sai Anny ta wargaza mata dan haka gabaki daya t sake zama abar tausayi. Maheer ganin lokaci na zuwa sosai ga jannah din tana wani irin rama kasa boyewa yayi ya tinkari dad da maganar jannah batason auren Ammar soyayyar dan uwace take masa irin wadda take musu su da suke uwa daya. Dad jin zancen yayi wani iri kuma ya kasa yadda da hakan dan haka ya kira jannah din sbd wannan zancen kunnowan tashin hankali da masifa ne sbd Ammar zai iya mutuwa idan ya rasa jannah hakama suma idan da gaske ne bazasu iya mata auren da batasoba dan haka akwai tashin hankali me girma a wannan lamarin. A bangaren LIMBAs kuwa falaq ta shiga damuwa sosai sbd Falaq bata farin ciki da auren da zatai dan haka ta koma musu kaman mara lafiya itama ta shida damuwa karshe gurin daddynta ta nufa a lokacinda ake maganar saura sati biyu bikin. Da Anny ta gama waya ta zauna ta kasa motsi sbd abinda Anny ta fada mata akan Jannah daddynta takeso akansa ne batason wanda zata aura batason ta bata mata rai ne tinda batason daddynta tayi aure taqi barin kowa ya sani. Shiru falaq din tayi cikeda mamakin kanta da bataji haushin hakanba amma kuma tanajin kaman bazata iya barin daddynta aureba amma kuma yayi mata alkawarin auren duk wadda ta kwanta mata a matsayin uwa indai batada illar da addini y sharadanta. Tan tsananin kaunar jannah da bazat iya barin tayi auren wanda bataso ba dan haka koma yaya take kishin daddynta zata bari Jan dinta ta zama matarsa kuma ita kadai ta yadda ta haifa mata kanne. Take taji ta gama samun nutsuwa da hakan sbd kaunar datakewa jan din duk ta gama rufe mata ido daman batason Ammar din nan ko kadan haka kawai. Kallanta yayi a lokacinda tazo ta zauna gefensa suna kan dining dukkaninsu gidan cin dinner. Fara cin abinci akai ta ajiye spoon dinta ta dago ta kalli Uncle sayd daya kalleta yana shirin tambayan lafiyanta ta ajiye spoon din hannunta idanuwanta na cikowa da hawaye tace "Daddy ka hana auren da zaayiwa Jan bataso Ina son ka aureta ita kadai karka kara auren kowa bayan ita kadai, Ita kadai nakeso as mum and ita kadai nakeson ta zama maman kanne...... Sarkewa Say yayi da white rice da egg sauce din dayake ci yafara tari da karfi. Mama ma sauran kadan din ta sarke Fiddausi data rude itama tana kawowa Falaq din yankakken pineapple ajiyewa tayi da sauri tana bawa mama ruwa hannuwanta na rawa kowa ya kasa dagowa ya kalli reaction dinsa gurin yayi tsit. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 53 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC (kayan mata) 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 4200 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************ Zubawa Daddyn nata idanuwanta duka falaq tai tana kallansa cikeda nutsuwa da tsananin son amincewansa duk da tasan bazai taba iya qin mata duk abinda ta furta tana so ba. Cikeda wani 'daci me tsananin gaske ya hadiye abincin dayake bakinsa batareda ya kalli kowa dayake gurinba sbd yanayin bacin rai mai tsananin daya shiga amma ya hanasa bayyanuwa dan haka baice komaiba kamarma baiji abinda ta furta dinba. Mama ce ta fara dagowa ta kallesa tana karantar yanayinsa sedai batace komaiba sbd tasan sarai yaji sedai zancen garesa kaman abune da bazai yiyu ba sbd ba auren yakeso ba baya gabansa. Sayd ma dagowa yayi a hankali ya kallesa yana karantar yanayinsa dayafi kowa iya sanin kowane yanayinsa meyake nufi, Zallan asalin bacin rai da zafi me tsanani ne yake hangowa a yanayinsa wanda ayau da ba Falaq ce ta furta zancenba tabbas da zaaga fushi da bacin ransa amma kwata kwata ya nade komai yabarwa zuciyarsa. Hawayen da Falaq din ke riqewa tinda Anny ta fada mata Jan son daddynta takeyi ta sake sbd ta wani bangaren da gaske kishin daddynta ya kawo wata a rayuwarsu take sosai hakama har ranta kishin Daddynta ya haifi wasu yayan dazai raba musu tsananin kaunar dayake mata take amma kuma ta wani bangaren yanda takejin Jannah a ranta bazata iya barin ta auri waniba bayan daddynta takeso dan haka duk kanta baya komai daidai kawai Daddyn ya auri jannah din. Gangarowa hawayenta sukai wanda na daddynta zai hada kaunarta da wani ne sai kuma kaunar datake wa jan sune suke fada a zuciyarta. Kuka kawai ta fasa wanda ya sakasa ajiye spoon din hannunsa batareda ta juyo ya kalletaba sbd nauyin da kirjinsa ya qara akan maganarta da kukanta dayake shiga kunnensa. Yana ajiye spoon dinsa Sayd ma duk suka ajiye nasu sbd yanayin ya sake daukan zafi. Kuka takeyi sosai mara sauti sosai wanda ciwo ne takeji a ranta amma amincewansa kila ta rage mata ciwon datakejin. Hannu ya miqa ya zari tissue ya goge bakinsa tareda miqewa yabar gurin sbd zuciyarsa zata iya riqe komai na duniya bazata iya riqe sauraron sautin kukantaba. Miqewa Sayd yayi yabi bayansa yana zarar tissue shima ya goge baki. Suna ficewa mama dawo da kallanta tayi kan falaq din dake kuka sosai wanda kwata kwata rayuwartama batasan kukan damuwaba indai ba kafin ta girmaba datake kukan daddynta idan yayi tafiya. Fiddausi ce ta shigo tana rarrashinta tareda lallabata taci abinci amma taqi ci sam. Mama ma lallabata tayi sosai akan

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});