Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 143

Chapter 143

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,210 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

BEGINS #BEST HATE LOVE STORY #BESTROMANCE #AZIZ AY LIMBA #JANNAH ZAD #AYSH....... #CRAZY LOVE #LOVE TRIANGLE ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 86 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ************ FALAQQ" shine abinda bakinsa ya furta da wani sauti me fasa zuciyar datake neman rasa kanta yana yin kanta idaniwansa na sauyawa dukkanin hannuwansa na wata irin rawa. Kafin ya isa ta zube a jikin mama data tareta itama koina jikinta na wata irin rawa sbd jinin daya zubowa daga bakinta wanda ya sakata jin tana rasa kanta itama sbd tinanin zuciyar Falaq din ta riga ta fashe. Yanda ya furta sunanta da karfin gaske gidan ya amsa gabaki daya ya saka dukkanin dan adam dayake gidan tsayawa cak daga inda yake suka jin zuciyoyinsu na tsinkewa. Sayd ne ya fito yana qarasowa palon da tsananin sauri da tsoron idan ba collapsing din da akace kada taiba na karshe ta samu. Tsananin rawan da hannuwansa basu taba yiba hannuwan AZIZ din sukeyi ya ringa goge mata mata bakin da hancin batareda yasan me yakeba yana kiranta bakinsa da hannuwansa suna tsananin rawa jinin na sake fitowa. Mama ma fita hayyacin nata tai tana kokarin riqesa ganin yanda komai nasa yake rawa yana fita hayyacinsa zarewansa na bayyana tuburan yana kiran sunan Falaq din yana jijjigata gabaki daya jikinsa da nata ya lalace da jini. Sayd na shigowa hankali a tsananin tashe wani mummunan burki yaci wanda ya sakasa kusan faduwa yana kallansu zuciyarsa na wata irin tsagawa da karfin gaske. Bude baki yayi da wani irin karfin hali yace "Asibiti,asibiti" Kamar jiran afada AZIZ yake ya miqe da sauri da ita a jikinsa ya nufi kofa Sayd na gaba da tsananin sauri ya fiddo mota hannuwansa na rawa shima, Mama Latif ta cewa maza ya fidda mota ta fito itama da komai nata ke rawa sbd tashin hankali... A jere cikin tsananin tashin hankalin da basu taba shiga ba tin rasa Ummitah suka bar gidan zuwa asibiti babu wanda bai kusan zarewa a cikinsu musamman Ubanta dayake rungume da ita har lokacin yana jin zuciyarsa na mummunan tsagawa. Silalewa ahankali jannah da kafafuwanta suka mutu murus tayi ta zube a tsakiyar palon da aka barta tata zuciyar itama tana kasa daukan dukkanin wannan masifar datake gabanta, Hannuwanta dake rawa ta miqa ahankali ta fara bin takardun dake qasa zube tana karanta sunayen jamaar da suka rasu sbd neman zuciyarta, Wani irin azababben ciwo da radadin gaske kirjinta yakeyi idanuwanta na neman makancewa sbd tsananin radadin hawayen da suke neman sauko musu, Akan takardar datai gefe daban ta fadi ta dora hannunta dayake rawa ta juyota hoton Ummitah da sunanta UMMITAH ABDULAZIZ LIMBA ya bayyana wanda ya sakata fasa wani irin azababben kuka me tsananin ciwo da qunci tana dafe kirjinta setin zuciyarsa tana rintse idanuwanta kukan na tsaga zuciyarta. Masu aiki dake jinta tsit suka sake yi jikinsu na sake tsananin sanyi sbd tausayi. Kuka takeyi sosai kaman zuciyarta zata fashe sbd zallar qunci da rashin madafa, Ciwon rayuwarta takeji, Inama ta jima da barin duniyar, Inama Allah ya bawa familynta a baya sun hakura sun barta tabar duniyar da duka basu samu kansu a wannan kaddarar me nauyi ba, Inama bata rayuwa ba anbar Falaq da mahaifiyarta, Inama ba zuciyar Ummitah ce a kirjinta ba, Inama zaa iya dawo da baya data miqawa Limbas zuciyarsu kowa yayi rayuwarsa yanda ya saba........ Inama zata iya goge wannan mummunan kaddarar akan ahalinta.. Zubewa tayi kwance tana dafe kirjinta cikin tsananin azaba da kukan dayake fitowa daga zuciyarta. Fiddausi ce ta iso ahankali cikin palon ta iso kafafunta a sanyaye kan jannah din tana bin komai dayake gurin da kallo har idanuwanta suka sauka akan fuskan Ummitah itama. Wasu zafafan hawaye ne suka gangaro mata ta juya zata fice sai kuma ta kasa sbd wani irin kuka dayake ratsa zuciyarta da Jannah ke yi a kwance kaman zuciyarta zata mutu. Dawowa tai ahankali tareda durqusawa ahankali ta dafa bayan jannah din tana kasa cewa komai. Jannah bata iya cewa komaiba sai tsananta da kukanta keyi jikinta na rawa ahakali. Ahankali Fiddausi ta bude baki tana kallan fuskan Ummitah dake jikin hoton tace "Ummitah itace duniyar ABDULAZIZ LIMBA gabaki daya, Rashinta shine ya maidasa AZIZ LIMBA wanda babu komai acikinsa sai emptiness, Ya rasa Ummitah falaq ta maye gurbin dayake riqe dashi, Rashin Ummitah ya taba kwakwalwa da hankalinsa da a yanxu rasa Falaq Allah ne kadai yasan kaddarar daya tanadar masa a gaba wadda bama fata sbd AZIZ LIMBA issa pure soul, Naji nasan Kashe Ummitah akai ta hanyar rabata da zuciyarta, Kinsan waye Ummitah a rayuwarsa?? Ahankali idaniwanta na yin ja tafara bayyana mata waye Ummitah da AZIZ LIMBA, Su waye asalin iyayensu hakama waye mama a gurinsu, Waye Sayd a gurin Ummitah da kuma waye asalin mahaifin Falaq tareda yanda rasuwar Ummitan ta sauya rayuwar kowanne a cikinsu musamman AZIZ da irin jinyar dayasha da mutuwar daya kusan yi wanda anan ne ma ya samu duk matsalar da ake tinanin yanada ita.. Dena sauti kukan Jannah yayi sai ahankali kukan ke fita sbd karfinta daya kare tareda zuciyarta da azabar ciwo da radadi, Qunci ne kawai take ji tako ina yana tsagata yana kashe duk wani halittar da Allah yayi a jikinta kalaman Fiddausi na yaga azabtaccen radadi akowane saqo na jikinta da zuciyarta dake karban kowane zancen da ciwonsa dayake yankanta direct. Miqewa Fiddausi tayi ta fita dan kawo mata ruwa ko zata iya dawowa daidai sbd gabaki daya ta koma kalar qunci da tsananin tausayi, Idanuwanta sunyi munin da ko gani sosai bata yi dasu. Awanni ta share a zube tsakiyar palon tana kukan da har zuciyarta ta kasa dauka kafin ahankali ta tashi hannuwanta babu karfi ta tattara takardun palon ta fice dasu. Fitowa tayi babu karfi ko kadan a jikinta bare zuciyarta ta fice daga gidan. Yau

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});