Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 150

Chapter 150

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kauna da kulawa xai ringa tarairayanta har lokacinda bacci zai dauketa tukuna ya rakota dakinta ta kwanta kamar qaramar yarinya. Hawayen da suka gangaro mata ne suka sauka a hannunta da kanta yake kai ta sauke numfashi ahankali tana rufe idanuwanta duk da tasan da wuya baccin yaxo. Baccin daukanta yayi kuwa wanda harya hanata tashin asuba sedai ta bude ido taga rana tayi sbd rabonta da bacci kusan tin rasuwar Mimi. Tashi tayi da sauri duk da batada wani kuzarin daya rage, Toilet ta nufa ta fada, Bata wani jimaba ta fito da alwala tayi sallah, Tana idarwa miqewa tayi ta sake komawa toilet din tayi wanka ta fito ta shirya ta fito ta fice daga gidan. Yauma kamar kullum ne amma ko kadan batajin zata gaji dan haka bata gajin ba ta a cikin kwanaki kadan ta zare da nema da yawon daya fatar da ita hayyacinta gabaki daya ta koma kalar tausayi, Ramar data sauya kamanninta tayi tana wani irin jemewa sbd damuwa da tinani da rashin cin abinci, Masu aikin gidan kaf sun fara tafiya harda securities sbd gidan dai ya zama tamkar fanko babu kowa babu motsin komai, Abinci ya qare babu me siya ba kudin siya, Asibitin Zaadens kuwa a ranar da aka kama su Dad a ranar aka rufeta tareda kama da yawa cikin ma'aikatanta da likitocinta harma da nurses. Dan haka gidan ya koma ba kowa a yanzu sai ita kadai da me aikinsu daya data kasa tafiya tabarta sbd tausayinta daya rinjayeta. Kwanaki sun fara tafiya shiru babu motsi ko maganar komai data fita akan case dinsu Dad dinta wanda a yanzu ta hakura da yawon ta zauna jiran ace wani abu sbd koman daren dadewa dai zaa fara shariar case din dan haka take jiran a motsa sbd tasan inda suke. A Limbas kuwa komai shirinsu na barin qasar ya kammala tsaf zasu tattara subar qasar su koma inda suka fito, Rayuwa tayi qunci sun rasa dukkanin dan farin cikin dasuke dashi, Sun rasa walwalarsu kaman yanda zaadens ke cikin qunci da baqin ciki suma a cikinsa suke sbd daga karshe Yaqin nema da daukan fansa ya sakasu a jirgi daya da zaadens sbd a yanxu dukkaninsu baqin ciki da qunci mara yankewa suke cikinsa wanda dukkaninsu suke fatan inama rayuwa zata dawo baya da kowa yabarwa Allah baiyi abinda yayi din ba. Dan haka su suka yanke runguman kaddara su koma suci gaba da rayuwa cikin abinda Allah ya kaddara musu Ba Ummitah ba falaq kila.... Itama Jannah a yanxu abinda take nema a rayuwa kawai shine ahalinta, Sun rungumi kaddara sun shirya karban rayuwar da ubangijinsu ya tsara musu a gaba, Zasu tattara su tafi inda zasu bude sabuwar rayuwar hakuri da dangana me tsafta tareda tawakkali. Karfe goma na dare tana zaune palon gidansu rakube cikin kujera ta rungume jikinta idanuwanta a rufe tsit babu motsin komai da kowa babu haske sosai sbd a yanxu gidan bako inane yakeda haskeba batason haske sosai duhu ne a ciki da wajen rayuwarta ta yadda ta karba hakan dan haka hasken lantarki ma bataso sbd baya haskaka rayuwarta. Yanda idanuwanta suke a rufe tayi nisa a quncin da batajin sautin komai saina baqin cikin dayake dabaibaye da rayuwarta. Ahankali taji qamshinsa yana shiga hancinta yana isa cikin zuciyarta, Qin bude idanuwanta tayi sbd tasan tinanine kawai irin na zuciyar dake dauke da sauran soyayyarda ta dade da mutuwa. Kamshin ne yake cigaba da shigar hancinta wanda ya sakata bude idanuwanta cikin sanyi ahankali batareda ta motsaba, Akansa idanuwanta suka sauka yana tsaya gabanta ya zare kaman yanda ta zare, Ya fita hayyacinsa kaman yanda ta fita, Ya sauya ya tashi daga AZIZ LIMBA ya koma uban da baida iko baida abinda zaiyi dan cetan rayuwar yarsa sedai saka ido yana kallanta tana rasa rayuwar ahankali har zuwa ranar karshe da ranta zai fita daga gangar jikinta.. Zuba masa idanuwa tayi har lokacin bata motsa ba kallansa kawai take kanta na daga kwance a hannuwanta... Shima kallanta yake batareda ya motsa ba ko furta komai ya zauna gefenta ahankali tareda zuba mata ido itama har lokacin idanuwanta na kansa tana kallansa cikeda sanyi da mutuwar jiki. A rayuwa idan akace soyayya to azaba na tattare a cikinta sbd ita a tata soyayyar azaba da qunci tareda radadi sune suka cike tata soyayyar, AZIZ LIMBA tabbas soyayyarsa itace jarabawar rayuwarta ta farko da batajin zata fita har abada, Tana sonsa,tana tsananin sonsa,tana kaunarsa,tana tsananin kaunarsa, Tana sonsa,tana sonsa,tana sonsa,tana kuma qara sonsa........ Hawaye ne masu radadin dayake cikin zuciyarta suka gangaro gefen idonta suna sauka a hannuwanta da fuskanta ke kai ta lumshe idanuwanta ahankali ta sake budesu akansa har lokacin bata motsaba bare furta komai. Ja shima nasa idanuwan ke qarawa sbd nauyin da kirjinsa ke qarawa yana kallan hawayenta dake sauka wanda yasan na Soyayyar dake wahalar dasu ne wadda haryanxu ya kasa yadda da ita bare furtawa... Ahankali ya ciro hannuwansa ya ajiye abinda yake hannunsa gefenta yana maida kallansa kan passport dinta wanda ta bari ranar dataje dauka a limbas dayake hade da ticket. Gangaro da idanuwanta tayi a hankali zuwa kan passport din nata da shima yake kalla ta motsa hankali tareda miqa hannunta ta dauki passport din tareda ticket din ta budesa ahankali ta zubawa ticket din idanuwanta wani Yanayi me nauyi yana danne kirjinta ta dago ta zuba masa idanuwanta da suka sauya zuwa ja me ciwo ta bude bakinta ahankali cikin sanyi tace "I love you ABDULAZIZ AY LIMBA, I Love you morethan wat Ummitas heart can take, I love you morethan anyone in this lifetime, I love you ABDULAZIZ LIMBA....." Hawaye ne suka gangaro mata daga jajayen idanuwanta ta zubawa nasa idanuwan da suka cika da wasu irin hawayen da radadinsu yake fitowa daga zuciyarsa sbd kalamanta kashesa sukeyi suna yanka dik wata jijiyan jikinsa yana jinsu har cikin ruhi da zuciyarsa... "AZIZ LIMBA Zuciyata na maka soyayyar datai karfine sbd Zuciyar Ummitah dake kirjinsa da kuma soyayyar da kaina nake ma, Duk illar da kayiwa rayuwata zuciyar datake kirjina bata dena sonka ba sbd wannan soyayyar da ita zuciyar ta rayu kuma zataci gaba da rayuwa sedai kuma karka manta ni jinin Zaadens ce, Bazan taba tsallake ahalina na zabi rayuwa da kaiba duk son da zuciyata ke maka." Ticket din ta zare ahankali daga cikin passport din ta yagasa cikin sanyi ta zubar a tsakiyarsu ta rintse idanuwanta hawayen dake ciki suka gangaro tace "AZIZ LIMBA na zabi ahalina, Na bar limbas, Na hakura da auren Limbas dayake kaina, Na zabi rayuwa batareda kaiba na zabi familyna a kowane hali suke ciki zan tsaya tareda su ina fatan kowannenmu ya samu abinda rayuwa zata daidaita masa a gaba" Katseta yayi ta hanyar kama hannuwanta duka biyu da nasa hannuwan yana buki zaiyi magana ta zame hannunta daya ta rufe masa baki da tafin hannunta tana girgiza masa kai sbd har cikin zuciyarta ta ciresa ta hakura ta zabi familynta sbd har abada shi da ahalinta bazaa taba zamowa daya ba dan haka gwara kowa ya zaba nasa yayi rayuwarsa. Hannunsa ya dora akan nata yana bude baki Ahankali da nauyi a muryansa sosai yace "Nayiwa falaq Alkawarin bazan taba tirsasaki ba

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});