Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 23

Chapter 23

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

komai daya mallaka ga biyu a gabansa daya tace tana sonsa daya tace bata aminta yace komaiba. Jin yayi zuciyarsa na neman bugawa dan haka ya sauke wani irin numfashi me zafin gaske ya dago ahankali ya zubawa sayyid idanuwansa sai yaji zuciyarsa ta sassauto sbd basan tayaya zaiqi abinda Ummitah ta bude baki ba tace tanaso. Zaunawa sayyid din yayi suka gaisa Nan mama da Ummitah suka fara yi masa gaisuwan nutsuwa da fada masa damuwar rashin ganinsa. Baida nutsuwa da walwalan fira dasu sosai sbd abinda ya tadda din dan haka ba maganar tafiya ranar dole a haka koma sai washe gari ya dawo inda baba alhassan da mama suka sanar dashi komai na abinda ya faru. Numfashi kadai ya sauke tareda yi musu godia baice komai akan dangin mahaifinsa ba ya sanar dasu tafiyarsu. #MAMUH ##ZADEEN'S ##LIMBAS ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 14 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki *********** Washe gari yana zuwa baba alhassan baiyi musu ba akan tafiya da zaayi harda sayyid sbd shi hakanma yai masa dan haka babu bata lokaci aka fara shirye shiyen tafiya sai kuma daga baya baba alhassan da mama suka roqesa akan yabari su Ummitan da sayyid su gama exams dinsu da aka fara ta waec. Bai yadda ba amma hakanan mama ta tirsasa ya amince dan haka aka sake haukata kauyen gaba daya da abubuwan alkhairi sbd hatta gidan baba alhassan saida akai masa sauye sauye hakama ya bawa baba alhassan din kwangilar gina masallaci da rijiya Allah yakaiwa inna da iyayensa ladan. Akan dole ya koma abuja kafin su gama exam din sedai yana zuwa ko kwana biyar baiba ya sake dagawa zuwa lagos daga canma wata tafiyar yayi. Su kuwa su mama renan cikin suka ci gaba dayi dan daman sun boye masa ciwo dataketa fama dashi akan cikin sbd a samu yabarta ta kammala exams din sbd shi a nasa so yayi idan sun tafi saita haihu saitayi exams dinta aguri me kyau har ita har Sayyid din wanda ya dage sosai sbd so yake ya zama me ilimin da shima zai bata kulawa kaman Hamman. Yanayinta da yanda ciwo yaketa gaba ya saka baba alhassan ya daukesu sukaje capital a wani asibiti me kyau akai mata register na awo dan ta ringa zuwa akai akai kuma har lokacin basu sanar da ABDULAZIZ ba sbd kada su saka masa damuwa gashi baya ma kasar. ************ A bangaren ZAADENs kuwa suma komai na tafiya daidai tinda suka samu farin cikin rayuwarsu hasken idaniyarsu, JANNAH ZAADEN wadda wani lokacin suke kira na JAN ta taso cikin rayuwar kulawa da wani irin gata da asalin hutu da tarin arzikin da koyaushe yake qaruwa a familyn, Basusan menene rashi ba kwata kwata sai na iyaye da kanni da suka rasa sai kuwa asalin farin cikinsu dayar sanyin idaniyarsu wato zayneb wadda a yanzu Jan ce ta maye musu gurbin nata, Babu abinda suka sani a rayuwa bayan samu da hutu tareda jin dadi da kwanciyar hankali sai zurfafa ilimi da yawon qasashe. Tsananin son da Ammar yakewa Jannah kusan har mamaki yake bawa Mimi sedai duba da Mum dinsa ce sai ta dena mamaki. A familyn zaadens babu wanda ba rayuwar class da wayewa tareda tsatsan kudi yakeyiba, Kyawawane suma kusan suma duk kamanninsu daya hakama kana ganinsu zakace familyn black Americans ne musamman Ammar dayafi su haske sbd mum dinsa nada haske fiyeda su Dzad. Jan nada shekara 9 a school school dinta suka fara noticing kwata kwata batason duk wank physical activities da farko suna mata dubarun ta ringa yi amma sam bataso da suka dam takura saisuka lura tana farawa take fara zufa harma da shortness of breath. Dayake school din masu kudi ne sosai sam basa zaqewa akan komai na student saida izinin iyayensu dan haka suka sanar da iyayenta akan a lura da hakan kokuma akaita checkup. Dayake Mimi sukai magana da ita sai bata wani dauka serious ba dan haka bata fadawa su Dad ba tinda ba wani zama yake ba sukuma yayun nata sunata fama da karatunsu. Kasancewan Jan din ta taso cikin yayunta maza sai iyayenta da masu aiki sai batada wani rawan kai ko hayaniya gata yayi mugun mata yawa dan haka take da wani irin class tin tana yarinya sam bata son mutane sosai itama sedai zuciyarta nada wani irin sanyi da tausayi tareda rashin karfin hali kawai dai batason shiga mutane ne sbd bata sabu dasu ba a cikin gidansu ne kadai take sakewa tayi wasa da tsalle a cikin yayunta datake tsananin so itama. A karo na biyu school suka sake yiwa Mimi maganar yanayin jannah din amma still tace zata sanar da yayunta ko dad dinta sukace to. Da jannah din ta dawo school kallanta Mimin tayi taganta healthy da ita dan haka sai ta sake tinanin sunason fara takurawa yara ne school din dan haka ta share zancen. A makaranta sunga sam jannah din babu wani sauyi hakama iyayen sunqi cewa komai sai kawai suka kyale aka dena tirsasata duk wani physical activity sai kuwa hakan yayi mata dadi ta dena damuwa ta sakewarta da friends nata. A haka karatunta yafara nisa tafara zama yan mata kwatsam ranar da sukai family dinner na murnan gama karatun mahir zadeen kwata kwata ya zama cikakken chairman na ZADEENS GRP sunata murna cikin

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});