Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 58

Chapter 58

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wuce batareda ma yasan da akwai rai a gurin tsayeba yana nufar inda Falaq ke jansa wadda itama suna wucewa juyowa tayi ta kalli Jannah din wadda take tsaye a gurin batareda ta motsa ba bare juyowa ta kallesu.. Sayd da already ya biya kudin suna isowa ya miqa mata jakar da aka saka kayan Ta karba tana murna batareda ta saki hannun daddynta ba suka bar gurin batareda ta juyo ta kalli jannah ba sbd batason ta sake kallan Daddynta sbd tanada kyau. Jannah kuwa daga inda take tsaye bata juyoba wucewart tayi ta nufi motarta datai parking ta bude ta shige tareda barin gurin tana dan dafe setin zuciyarta dayake bugawa da karfi ahankali tana dora idanuwanta akan titi kuru ta nufi gidan Daddy mahmoud datake zaune acan. Falaq kuwa daddynta ta bi yana waya har lokacin ya zauna kujeran hutawa da Sayd ya hada masa da rumfa tareda table da abubuwan falaq din suke kai sau ipad da roban ruwan dayasha ya rage akai. Wayarsa yaci gaba da yi a natse bayan ya zauna kenan. Farin goggles dinsa ya zare ajiye gabansa yana dago fararen idanuwansa ya zubawa falaq dake wasa sosai a gabansa tana tsalle tareda abokanta da teachers dinsu uku da suka shiga cikinsu suna sake karfafa tsallen da farin cikin wasan. Sayd dayake busy mutum ne dan kusan shine office din AZIZ da kansa kokuma yace shime computer dinsa dan hakanne ya saka shi baida wani hutu koyaushe aiki ne kawai da handling abubuwa. AY na gama wayar ajiyeta yayi tareda sakata do not disturb sbd bawa 'yarsa cikakkiyar time da nutsuwansa dan haka a hankali cikin nutsuwa ya dora kafarsa daya akan daya ya jinginar da bayansa a kujeran yayi relaxing yana folding hannuwansa a zuba mata ido yana kallan yanda take dariya. Dariya da farin cikin falaq shine yake sake bayyanarda tsananin kamarta da mahaifiyarta da kamannin dabiunsu shiyasa a irin wannan lokutan zuciyarsa take sanyi da tsananin kewan Ummitah wadda yake kan karban therapy har yanzu da lokaci me tsayi yaja na rashinta amma haryanxu zuciyarsa bata taba dawowa daidaiba sbd ya riga ya samu raunin da ba lallai ya warkesaba har yabar duniya sedai yana iya kokarin hana hakan kaisa qasa sedai da dama wasu lokutan saiya kusan kaiwa kasa kaman bazai iya daurewaba Sayd ne a tsayin dakan ganin hakan bata faru ba, Babu wanda yake gani ko ya taba sanin rauninsa sai Sayd wanda yasan zuciyarsa rasa jarumtarta takeyi idan ciwon rashin yar uwarsa ya taso masa wanda hakan ya riga yayiwa rayuwarsa illan da Allah ne kadai zai tallafesa. Itama kallansa takeyi akai akai tana nuna masa abinda suke cikeda farin cikin kasancewansa a gurin.. Lumshe mata fararen idanuwansa kawai yakeyi tareda gyada mata kai a natse yana murmushi a duk lokacinda ta nuna masa. Ahaka suka jima kafin lokacin sallah yayi ya miqe sayd ya kawo masa ruwan da yai alwala sukaje sukai sallah suka dawo a lokacin ta gaji sosai itama sallan tayi kafin tai lunch tareda kowa har lokacin yana nesa zaune cikin tint yana dan duba sakonni tareda sauraron Sayd wanda ZAADENs suka sake nema yai rejecting nasu kai tsaye sbd bayajin Har abada zasu samu abinda sukeso daga AZIZ LIMBA dan sune sukeson ganinsa kuma suke buqatan ya amsa gayyatarsu zuwa garesu wanda indai hakan ne to kome sukeso garesa bazasu taba samu ba har gwara su su kawo kansu da kansu to akwai yiyuwar su samun dan haka kwata kwata yama qi sake sanar masa request din nasu yake rejecting kai tsaye. Har dare sosai aketa party da wasanni tareda wasu abubuwan na ilamantarwa ga yara da wanda suka fara zama yan mata da matasa har kusan 9 tukuna aka gabatar da gurin baccin yara da tint masu kyau da kowa iyayensa suka tanadar masa dan haka ba bata lokaci Falaq da aka gama gyara mata komai kaman wadda tafi kowane 'da a gurin sbd Daddynta da uncle dinta babu abinda baa tanadar mata ba da zata buqata. Daga ita har Daddynta Sayd bai taba wasa da duk lamarin daya shafi buqatarsu ko kulawa ba musamman shi din sbd hakan ne ma yasa babu wanda yasansa duk duniya irin Sayd, Lafiyayyar tanti da a wadace da nutsuwa aka hada masa shida Falaq din dan haka ba damuwa ko wani rashin jin dadi tayi baccinta shi kuwa bai wani yi baccin ba. Sayd kuwa nasa tantin daban, Daurewa sukai washe gari aka qarasa sauran activities din aka sake kwan suka tattaro suka dawo cikin farin ta samu abinda takeso karan farko da daddynta yabarta ta shiga irin wannan activities din kuma ya tafi da itan dan haka koda suka dawo bayan gama gaisawa da mama bai tsaya komaiba ba ya shige bangarensa dan yana buqatan hutawa. Sayd ma hutun yake buqata dan haka abinci kadai yaci ya shige shima. Ita kam sbd murna yau shirin takeji da mama dan haka a jikin maman ta kwanta tana bata labari kala kala hardana Kyakkyawar lady din data hadu da ita. Yanda take yawan fadar Kyau da class din Ladyn ya saka Mama tsokanarta da cewa "To kodai Wannan karan Falaq Aziz taga wadda zata iya bari uban nata ya aura?? Shiru tayi tana sake tino Fuskan jannah din da yanda take magana muryanta ba hayaniya amma kuma tace wani yafi daddynta kyau dan haka ta girgiza kai sa sauri tana bata fuska tace "She's good amma No daddyna bazai aureta,baya sonta tace wani yafisa kyau kuma tamun tsawa kuma daddyna yafita komai,bana sonta kwata kwata ma" Fiddausi dake son shan labarin tace "To inda batai miki tsawan bafa ai da kilan tanada chance ko?? "Kallan Fiddausin tayi tana jikin maman har lokacin tace "Eh kila,amma dai No" Mama da zancen ya fara isarta tace "To indai kin fara tinanin zaki bari uban naki yai auren ai anyi arziki tinda haka ya zaba na biye shirmen banza da tinanin wadda bama hankalin ne da ita cikakke ba" Falaq bata fuska tayi tana kokarin tashi ta kalli maman tayi magana Maman ta hanata tashin tana cewa "Kina cemun witch ko oldLady zanyiwa bakinki mugun dukan da saiya fashe yayi tsawonda sbd muninsa ma ko Babanki bazai ganeki ba" Shiru tayi tana sake bata fuska qasa qasa tace "Cewa fa kikai banda hankali kwata kwata kuma kice zaki fasa mun baki,to ni ya zanyi" Fiddausi dake hana dariyarta fita tace "Mudai tinda an samu wadda ta burge Falaq Aziz a hakanma munyi arziki, Kuma zan so na ga wannan din data burge ki" Murmushi tayi tana cewa "Banfa nuna mata hakan ba sbd kada taji dadi so kar kiyita fada ma taji" "To ni ina zan ganta ma bare na fada taji amma dai zamu so ganinta ni da mama" "Ku cireni a shirmenku bana ciki" mama ta fada tana zare qaramar veil din datake nade da kan Falaq din da ganin kanta daya isa sabon gyara. Firarsu sukaci gaba da yi itada Fiddausi dake biye mata kamar qaramar yarinya suyita shirme da muguwan wasa shiyasa Fiddausin ta samu matsayi me kyau a familyn sbd yanda take saka Falaq nishadi hakama Falaq din tana sonta sosai. Da daddare bai fito cin abincin dare ba acan aka kai

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});