Chapter 75
Chapter 75
saudaukan da kansa a kyauta dan yasan a ruwan sanyi dr ismail zaiyi sadaukarwa me amfani ba tirsasawa a natse wanda nasa sassaucin kenan ya tafiyarsa ya huta bayan ya girbi abinda ya shuka tukuna manyan shegun. #MAMUH #BEST REVENGE STORY #BESTLOVE #HOTLOVE #HATE/LOVE STORY #SACRIFICE ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 44 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC (kayan mata) 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 4200 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ********* Bedroom din Falaq ya nufa kafin ya qarasa su mama da suka dawo suka shigo palon suna sauke ajiyan zuciya da samun nutsuwar Falaq din data farka tin asuba kuma ta daga musu hankali dan haka tinda ba wani ciwo suka dawo gida tareda ita bayan dr Raheem yace ba damuwar komai. Da gudu tayo gurinsa tana fashewa da kuka ta fada jikinsa tana cewa "Daddy dan Allah karka sake rashin lafiya banason komai ya sameka" Rungumeta yayi yana kallansu mama sayd daya shigo ya kalleta yana cewa "Yaya jikin nata mama? Cikin sauke numfashi da ajiyar zuciya mama tace "Gatanan ta miqe ta ishemu da ragamar zuwa gurin Daddynta" Da mamaki yake kallansu kafin ya dagota daga jikinsa yana kallan fuskanta zuwa jikinta tukuna ya dago ya kallesu yace "Did she collapse again?? Gyada masa kai Sayd yayi da cewa "Amma komai insha Allah yana under control dr Raheem ya kira yace is not that serious so ba lallai ta kai wancan matsayinba" Dawo da kallans yayi kan falaq din wadda take lafewa jikinsa ya dago fuskanta cikeda kulawa da tsananin kauna yace "Ki dena daga hankalinki a komai na rayuwa, Babu abinda zai samu Daddynki insha Allah amma idan wani abu ya sameki I can't take it..... Rungumesa tayi har lokacin tsoron abinda ya samesa bai gama sakinta ba dan sosai ta shiga firgitan da bata taba sanin yaya yake ba arayuwarta. Qanqamesa tayi muryanta na bayyanarda tsoronta tace "BestDaddy kar komai ya sameka dan Allah kaji?? Idan har wani abu zai sameka sbd nai maka alkawarin bazan sake barin komai ya sameniba insha Allah, Naji tsoro sosai da akace wani abu ya sameka Daddy.... Hawaye ne suka gangaro mata tana kasa riqe kukanta dayake cin ranta na tsananin firgitan datai dan ko kalman da Fiddausin ta fada ta tina jin take kuka na zuwar mata. Kukan data fasa dinne ya sakasa sauke numfashi yana miqawa Sayd hannu ya basa handkerchief yafara goge mata hawaye yana rarrashinta kafin ya jata sukai palonsa yana cewa 'Ya isa kukan Bestyn Daddy" Tsoki mama ta sake tana cewa "Lallai 'yar nan ta gama renamu, Muyi kwanan zaune a asibiti cikin sanyi da damuwa duk batace komaiba sai yanzu ta saka kukan ubanta" Fiddausi dai dataga tai fitar kutso na ganin falaq ta tashi wani abin bai sametaba akan labarin dataji a bakinta ajiyar zuciya ta sauke tana godewa Allah da komai ya dawo daidai a gidan sbd Shi kansa Uban gayyar Tamkar sabon mutum ne suka gani a gabansu sbd yanayinsa daya dan sauyu. Dakinta ta nufa tana kashe wayarta sbd ta dan huta kanta tsananin ciwo yake mata. Mama ma dakinta ta nufa bayan ta kwalawa Nena kira tace akai mata tea me zafi da madara sbd cikinta takeson gasawa sanyi takeji kaman ya shige mata koina har a ciki. Sayd kuwa ficewa yayi dan ayyukan dake gabansa sunada yawa ciki kuwa harda bawa zaadens damar ganin LIMBA kaman yanda suke buqata dan haka lokacin haduwarsu yayi na ganin juna da ganin irin matsayi da girman ikon da kowa yake dashi. A palonsa zaunawa yayi da falaq din ya rarrasheta tareda tabbatarda tsoron dayake ranta ya fice ya kama hannunta da kansa ya rakata har bedroom dinta ya shiga toilet dinta da kansa ya hada mata ruwan wanka yace ta shiga tayi. Da hannunta tai masa alamar ya sunkuyo qasa sosai. Kyakkyawan murmushin daya sakata godewa Allah da kamanninsa ta dauko ya sunkuyo batareda murmushinsa ya daukeba dan yasan me zatai. Gefen fuskansa tai kissing tace "I love you BestDaddy, Allah ya baka duk abinda kakeso duniya da lahira, Allah ya cika maka duk wani burin da kake dashi a zuciyanka" Fararen idanuwansa ya saukan a fuskanta yana kallan Ummitansa akan tata fuskan zuciyarsa na sosuwa sbd Adduar Ummitah kenan akansa tin tana yarinya itama. "Amin" ya furta ahankali yana shafa kanta kafin ya juya yabar dakin ita kuma ta tube ta fada toilet. Yana fitowa daga dakin kai tsaye Bedroom dinsa ya nufa zai shiga wanka sbd geam da yayi. Wayarsa datai haske ne alamar shigowan sako ya sakasa kallan wayar sakonne kuwa na dr Raheem na sabon report din Falaq din da aka turo masa. Bai taba wayarba dauke idanuwansa yayi akan sakon yana maidawa kan hoton UMMITAH dayake kan screen din wayar tana kauye lokacinda yayi mata shi kafin tafiyarsa daya dawo ya tadda an mata aure.... A kauye yayi mata shi sedai kaunar dayakewa komai nata sam bai damu da a kauye ko birni kokuma a waye ko a kauyence ba indai Ummitah ce a kowanne yanayi son dayake mata dayane ba banbancin ko sauyi. Dariya take a hoton tana kallansa cikeda kauna koda yayi mata shi.. Dauke idanuwansa ahankali yana nufar toilet ya shige ya zare kayansa tareda sakarwa kansa ruwan dumi yana rufe idanuwansa tareda dafa bango da hannunsa daya. Bai jimaba ya fito da towel a jikinsa ya tsaya gaban mirror yafara shiri dan shi baya zama gaban
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163