Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 123

Chapter 123

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,214 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gabaki daya babu me sake shiga ko fita sai kuma safe insha Allah. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 74 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ************** Koda suka isa Zaadens babu wanda zuciyarsa bata cikin damuwa da bacin rai musamman a halinda suka tararda Ammar,Dad jin yayi kaman zai hadiye zuciyarsa sbd tsananin 'daci. Maheer kuwa gabaki daya hankalinsa na kan magana dasu Abraham da daren zaa fara musu shirin tahowa dan rashin zuwansu kaman akwai barazana ga sanin zuciyar wata ce a kirjin jannah dan haka sam shi baya wasa da koman qanqantar hanyar da zata iya kawo musu matsalar sirrin dayake rufe dan haka hankalinsa yake kai yake kuma kan Jannah din da Ammar da dukkaninsu suke mamakin abinda ya samesa. Mimi kwana tai akan Ammar tana hawaye sbd halinda daya kwana a cikinsa wanda takejin kaman sun kasa riqe marayan Allah da baida uwa baida uba tinda uban baitaba nemansa ba a matsayin dansa. Har cikin ranta take tsananin kaunar Ammar fiyeda sauran yayanta sbd irin kauna da tsananin son dayakewa Jannah tin tana ciki hakama dole ta kaunaci jinin Zayneb. Su kansu dad a damuwar suka kwana ta Ammar din da jannah, Kawai abinda ya saka suke jin ta jannah sosai shine hadda sbd sirrin dayake tattare da nata ciwon. Washe gari da sassafe Falaq ta fito ta nufi bedroom din jannah wanda tana isa ta bude kofar kai tsaye ta shiga. Ga mamakinta Daddynta ta tarar zaune a sofa sanye da kayan geamin dinsa da alama daga can din yayo nan din. Fararen idanuwansa ne akan jannah din wadda kallo daya zakai mata zuciyarka ta karye sbd ta qarasa komawa abin tausayi gabaki daya ciwon boye dana bayyana ya bugar da ita a lokaci kankani. Kallanta yake a natse kowace halittar dake fuskanta tana tsayawa a cikin idanuwansa tana shiga kansa... Falaq qarasowa tai zuciyarta na farin cikin ganinsa a dakin gurin jannah wadda ta gama yadda a yanxu bayan Daddynta da Uncle dinta babu wanda take jin tana tsananin kauna kaman Jannah din dan haka bazata qara bari ko daddynta ne ya sake saka jannah din damuwa ba indai tana kusa. Zaunawa tayi ahankali gefensa tareda kama hannunsa tana kallansa ganin yanda yayi relaxing yana kallan Jannah din a natse hotonta abinda ya faru jiya yana tsaye cak cikin kansa na kiran wayar Ammar da daukanta. Idanuwansa falaq din taiwa kallo daya taga yanayin da bata taba ganin Daddyn nata a ciki ba sbd baya taba bari a gane yanayinsa koda ta cikin idanuwansa ne ya qware a boye komai na cikinsa amma a yanxu ba ja sosai idanuwan sukai ba wani tsoro taji data kalla cikinsu ta kwantar da kanta jikinsa da sauri batason kallan cikin nutsuwa tace "Goodmorning Daddy" Rufe idanuwansa yayi Ahankali tareda sauke boyayyar numfashi kafin ya juyo ya kalleta a natse yana kama hannunta dayake cikin nasa ya bude baki cikin kulawa da kaunarta datafi masa komai yace "Morning Falaq Aziz, Yaya?karki saka damuwa a ranki sosai akan nata ciwon,she'll be fine" Kallansa falaq tai ahankali tana jinjina kai kafin ta bude baki tace "Daddy banason komai ya samu My Jan, Batada lafiya,tanada heart problem Daddy" Kallan falaq din yayi da sauri yana mamakin yanda akai ta sani Gyada masa kai tayi tana cigaba da cewa "Yes Daddy,ta fada mun sbd naga yanka a gurin heart dinta inata tambayanta meya jin mata ciwo a gurin so ta fadamun, Daddy tayi fama da ciwon zuciya na shekaru masu yawa tin yarinta, Ta rasa shekarunta na yarinta, Ta rasa childhood nata, Ta taso a boye sbd ciwonta, Ta cire rai daga rayuwa kwata kwata sbd ta kasa samun donor sai a lokacin da time ya qare mata aka samu donor daga wani namiji wanda aka bata zuciyarsa shine Allah ya bata sabuwar rayuwa sbd kwananta be qareba, Daddy jannah nada zuciya me kyau wanda ban saniba ko zuciyar datake kirjin nata ne amma tin daga lokacin data warke haryanxu bata denawa wanda ya bata zuciya addua ba..." Yanda hannuwansa suke rawa sosai yana kokarin hana falaq din ganewa sbd yanayinsa dayake sauyawa matsalansa na neman dawowa ya sakasa miqewa yana kasa iya cigaba da saurara ya bar dakin baya ko gani sosai ya nufi palonsa ya shige ya rufe ya nufi bedroom dinsa wanda yana isa kasa iya cire kayan jikinsa yayi sedai ya yagasu da karfin gaske yana jefarwa ya fada toilet ya sakarwa kansa ruwan dumin da hayaqinsu ke dan fita ahankali suna gauraye toilet din shikuma sosai jikinta ke rawa ya daki bangon toilet din da karfin gaske har saida hannunsa ya fashe amma sam bayajin komai sai masifar dayake ji a cikin kansa da kirjinsa mai tsananin gaske. Jinin dayake zuba a hannunsa ne yake gauraya da ruwan dayake sauka a qasa daga jikinsa suna sauya kala suna gangarawa. A duk lokacinda maganar yanda aka raba Ummitah da ranta ta taso yanayinsa tashi yake wanda duk yanda yake ganin likitocinsa many akan hakan yanayin ya kasa rabuwa dashi lokaci daya duk da ya rage sosai amma yanayi me matiqar hadari yake shiga batareda sanin kowa duk duniya ba bayan Sayd. Trauma din Ammar Zad a bayyane take wanda shi kuma tasa dataci uban ta Ammar din yake a boye sbd yafisa sanin gwagwarmaya da iya taku tareda kwarewa a iya controlling kansa sabanin shi nasa dayake bayyane ga duniya ma kila. Ya dade a ciki kafin ya samu iya controlling kansa yanayinsa ya fara dawowa daidai ya zari towel ya dauro a qugunsa ya fito bayan ya nade hannunsa dayake dan zubar da jini har lokacin ya shirya a natse yana kallan fuskansa cikin mirror zantukan falaq na yawo a cikin kunnuwa da zuciyarsa har lokacin, Menene Jannah din take nufi da zuciyar namiji ne a kirjinta? Boye gaskiar ne takeyi kokuwa iyayen nata da lover

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});