Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 104

Chapter 104

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Sake ambatar sunansa tai a natse tana danne damuwar datake ranta. Cikin nutsuwa shima ya bude baki yace "Time na sallah yayi" "Na tashi already" Shiru sukai kafin tace "Thank you" Kashe wayar tayi bayan ta fada hakan ta ajiye tana miqewa ta saka kayan sallah sukai sallan tareda Falaq daketa jin haushin kiran Ammar din. Suna gamawa sun dan jima suna Adhzkhar kafin suka koma suka kwanta sbd dukkaninsu yayan hutu ne da basusan wahalarda kai da tashi da wuri ba. Fiddausi kuwa a dakin data kwana gari na wayewa ta fito ta nufi kitchen ta gaisa da masu aikin gidan da chiefs dinsu suna yar fira tana aikin breakfast din falaq dana zuwa school dinta duk da tana SS1 sbd yanayin karatun can dana nan daba irin tsarin wanda tayoba bane sai aka sakata a ss1 sbd tagane na nan din yanda ya kamata amma tana zuwa da abinci sbd yanayin hygiene na abincin school da hankalinsa bai kwanta duka dashiba duk da tsadar school din da abincinsu da kamanma a makarantar qasashen wajen duk da haka na nata take zuwa. Fiddausi na gama hada komai ta jera a tray ta nufi dakin Jannah. Tana isowa knocking tai so daya kafin ta bude dakin ta shiga ta maida ta rufe ta nufi table ta ajiye kayan hannunta tukunta ta zagaya bangaren Falaq ta durqusa bakin gadon tana kama hannun falaq din tareda ambatar sunanta a natse sbd baa tadata bacci cikin tashin hankali koyaushe kaman zaa sakata wani baccin ake tadata. Sake ambatar sunanta Fiddausi tai tana gyara mata rufa. Motsin gyaran rufar ya sakata motsawa Fiddausi ta sake kiran sunanta. Bude idanuwanta tai ahankali tana kallan Fiddausi tace "Banson school bazaki bari na hutaba kafin Mama da Daddy su dawo" Murmushi Fiddausi tayi tana yaye mata abin rufa tana cewa "Ki bari kije yau tukuna sai muyi wannan shawaran daga baya" Bata fuska tai tana miqewa zaune tareda saukowa gadon tana cewa "Fada kawai kikai bazaki yaddaba na sani" Toilet ta nufa Fiddausi tabi bayanta da towel ta kai mata daman already tin jiya aka jere mata kayan wankanta da dauran amfaninta a cikin toilet din duk da koina tsadaddun kayan amfanin jannah dinne masu kyau da tsada amma dai haka itama aka jera nata. Brush da wanka tai ta fito daure da towel lokacin jannah ta farka ta sallami Fiddausi dan haka itace ta tayata shiryawa tai breakfast suka fito. Itace takaita school tareda Fiddausi da baa barin falaq zuwa ko gate ba tareda itaba. Suna zuwa kafin ta shige saida tai waya da Daddynta kafin ta bawa Fiddausi wayanta ta shige suka juya. Suna dawowa gida jannah bacci ta koma sbd duka mutan gidan babu wanda ya tashi. Fiddausi ma komawa masaukinta tai sbd ta gama aikinta na dole waton kulawa da Falaq. Sai guraren 10 suka fito daya bayan daya suna haduwa a dining. Cikeda kulawa da kauna dad ya kalli jannah data zauna kusa dashi tana kama hannunsa tai masa ina kwana yace "Ina Falaq Aziz? "Tana school" Maheer ne ya kalleta yace "Waye yakaita? "Nice na kaita" Shiru sukai dukkaninsu cikeda tausayinta da kaunarta. Breakfast suka fara ci Maheer na cewa "Gobe xan sanar da driver na yaxo tinda safe ya kaita sbd sanyi zai shigeki idan kina wannan fitan na tinda safe" Dagowa tai ta kallesa zatai magana sai kuma ta fasa. Suna gamawa ta koma dakinta tana wayoyinta da chats har kusan 1 da wasu mintina ta tashi tai sallah. Fiddausi dataga lokacin dauko Falaq din yayi ta samu jannah din ta sanar mata. Fitowa tai zuwa daukota Maheer yace ta koma ya aika driver yaje daukota batareda anje da Fiddausi ba. Ko kafin driver yaje school din saida Maheer ya aikesa office ya karbo masa wasu takardun ya dawo gida ya basa tukuna ya koma daukota. Zuwa lokacinda ya isa an dade da tashi daga school din falaq da tinda take a rayuwarta bata taba fitowa daga class ba tareda driver da Fiddausi na gate suka jirantaba sai ayau kuwa, Galabaita da tsoro ne sosai suka shigeta wanda ya saka idanuwanta fadawa sosai sbd sai 3 zuwa 4 aka daukota. Koda aka iso gida da ita duk ta fita hayyacinta daman Fiddausi tinda lokacin daukota yayi taga baa kawotaba bata dake zamaba taketa yawon xuwa gate hankalinta a tashe zuciyarta na tsinkewa gashi tana tsoron kiran sayd ta fada batasan hukuncin da mai gidan zai dauka ba akan hakan. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 63 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ***************** Fiddausi na ganin shigowar motar harabar gidan ta fito da sauri tana nufar motar hannuwanta har rawa sukeyi ta bude motar. Ko tsayuwa falaq din bata iya yi sosai sbd gabalaita ga ruwa tanason tasha dan haka da sauri Fiddausi hankali tashe tai ciki da ita a lokacin jannah itama ta fito cikin damuwa da key dinta a hannu zataje da kanta ta dubo sbd tin dazun takeson zuwa ana hanata. Ganin Fiddausi da falaq din wadda idanuwanta sukai ciki sosai ya sakata qarasowa gurinsu da sauri tana kamo falaq din jikinta zatai magana falaq ta fasa kuka mara sauti tana cewa "A kira mata daddynta" Fiddausi na jin hakan ta sake shiga tashin hankali tanajin itama gidan takeson bari su koma gida. Jannah da Anny kuwa cikin tsananin kulawa suka nufi dining da ita suka zaunar Fiddausi na zuba mata brown spaghetti da aka dafa dasu carrots da Naman kaza ba tareda qashi ba taje ta kawo mata ruwa masu dumi jannah ta karba tana bata da kanta tana shafa bayanta tana cewa "Am so sorry Falaq ban dauka zaa kai wannan time din baa daukoki ba" Ruwan falaq tasha kafin ta fara cin abincin da Fiddausi ke tsananin son ganin tashi. Taci abincin sosai kafin ta miqe suka nufi daki ta cire uniform tai

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});