Chapter 85
Chapter 85
na manya da yawa sbd dukiyace me magana, Baida son hulda sosai da mutane sai wanda suka cancanta dan hakanne takowane bangare yayiwa Zaadens dari bisa dari dan haka sukejin su da shi alaqace ta riga ta kullu har abada sai mutuwa. Maheer cikin walwala da kwnaciyar hankali yake sauraron Anny datake jin duk majar da akai dashi da zaadens din bata ishetaa sbd komai zai iya zuwa karshe dan haka ita jini kawai takeson a hada dashi dan ta hakanne zasu zama shi ya zama su,dukiya kuma xasu mallaki duk wasu billions da suke buqata ko suka rasa a crisis din daya wuce dan haka zaunawa tayi kan kujera gaban dresser tana kallan fuskanta a jikin mirror din ta miqa hannunta ta dauki cleanser ne tsada tana goge fuskanta ahankali tana kuka kallan mijinta dayake sune bakin gado yana kashe wayarsa ya ajiye gefen bedside ta bude baki Ahankali tana dora kafa daya akan daya cinyoyinta na bayyana suna sheqi sbd rigar baccin jikinta short ce sosai me santsi ta bude baki tana kallansa ta cikin mirror tace "Baby kana ganin zamu iya zama tamkar family daya da LIMBA? Zamu hade gaba daya mu zama daya tamkar ahali kaman yanda muke so kuwa?? Dagowa yayi ya kalleta da murmushi akan fuskansa yace "Mun hade already ai baby meya rage tinda munxama business partners hakama familynmu sun hadu an kulla zumunci" Gama shafa turarukanta na bacci da goge gogen fuskanta tayi tana tasowa ta nufo lafiyayyan gadonsu ta zagayo inda yake ta zauna gefensa tana miqa hannunta akan kirjinsa tana shafawa zuwa wuyansa da kunnensa ya lumshe idanuwansa yana saukesu akanta tareda bata dukkanin nutsuwansa sbd Shafan kunnuwansa zuwa wuyansa datake dole hankalinsa kaf ya tattaru akanta. Tace "Partnership na business da wasu huldodin sunada lokacin qarewa da yankewa komai daren dadewa amma zamowa family har abada ne,koda an samu matsala to anriga an zama familyn, AZIZ LIMBA ba wanda zaadens zasu bari su rasa bane har abada, Yanada dukkanin abinda kuke buqatan wanda zaku hada komai dashi ya sakance, He's very very powerful, a billionaire,he has d biggest connections,he's talented,sharp,genius Almost perfect in komai da komai, i dont see any reason da zai saka kuyi wasa da kasa maidasa family, Haduwan arzikinsa da power dinsa da namu shine zai saka Zaadens su zama unbeatable,untouchable,more and more power zamu sake tsayuwar da babu abinda zai taba shaking namu sbd duk wanda ya sakomu gaba ko waye yanada saa babba sbd a strike daya yayiwa Zaadens girgizan daya tin kakanni baa taba samun wannan zubewan ba" Shiru maheer yayi yana shiga tinanin maganganunta da tabbas shi kansa jin yake AZIZ din bai shiga hannunsu yanda ya kamata ba sbd kaman yanda Dad yakeson LIMBA da baida mutane a Nigeria su zama sune wainda sukafi kowa kusanci dashi, Sunason su kasance sune kadai family na biyu dayake da, Suna son ya zamana komai nasa sunsamu kusancin da sukeda kusan access da komai na tarin businesses nasa. Anny fuskan Maheer din take kalla tana ganin yanda yake shiga tinani da nazarin maganarta tace "Yanxu da ace akwai wata princess din a familyn nan da Aure kawai zamu hada dashi ta yanda komai dadewa dai dukiyarsa kaf zata zama ta ita da yayanta ne kuma tinda zaadens zasu zana sirikansa Biyayyan da binku zaiyi sosai Amma babu damar hakan yanzu sbd babu wata 'yar sai Jannah wadda Ammar ne wanda zaa aura mata ita kuma ta kasa tantance ba son aure take masa ba na yayanta dayake tsananin sonta ne kawai take masa, Tausayima take bani sbd ta rasa gane me zuciyarta ke so kada azo ayi auren ma daga baya ta gane ba son aure take masa ba ta shiga damuwar da zai saka ciwonta dawowa" Dagowa Maheer yayi ya kalli Anny din cikeda mamakin maganarta data kasa zama abar dauka ta wani bangaren. Cikin mamakinsa dayake sake bayyana yace "Jannah na Ammar Soyayyan da sukewa junansu a bayyane yake, Tayaya ma zakiyi tinanin Jannah ba son Ammar takeba, Tin tana yarinyarta da soyayyarsa ta taso ta girma,babu wani dan adamn dai da jannah zata iya so a duniyar nan so na aure idan ba Ammar ba, Shi kansa kina sane da idan yaji maganar nan ta bakinki zai iya zarewa so kibar maganar nan iya nan ta jannah ba aurensa takesoba kadama na sake jin kin fada" Kwantar da kirjinta tayi ahankali kan nasa tana zagaya hannuwanta ta rungumesa tana cewa "Bazan sake fada ba amma kuma ka saka ido sosai akan jannah din ka fahimci abinda nakeson ka fahimta da kanka idan ka karanci komai zabinka ne ka bari ayi auren ta shiga damuwa kokuma a bari ta samu wanda takeso" Shiru yayi mata sbd baima son jin maganar kawai dai kaman yanda ta fada a farko da ace akwai wata yar a familyn tabbas zasu basa aurenta dan kawai su zama familyn gaske ba wai iya business partners ba duk da hakan zai tattauna da Dad suji yanda zasu sake shigar dashi jikinsu sosai amma bazai iya fadawa dad din maganar da Anny ta fada ba akan Ammar da jannah. Washe gari breakfast familyn sukai gaba daya a dining, Idon Maheer akan jannah yake wadda ta zauna gefen Ammar tana kallansa sbd irin kallan dayake mata kaman zai bude zuciyarsa y sakata ciki ya rufe kowama y dena ganinta. Wani Murmushi me sanyi ta sakar masa wanda baya tattareda asalin farin cikin daya fito daga zuciyar datake cikeda tsananin so. Anny data lura da yanayin yanda Maheer yake kallan Jannah yana kasa hana zuciyarsa karantar yanayinta sbd Anny ta riga ta jefa masa tinani da wasi wasi. Murmushi Anny ta sake tana kallan Jannah tace "Jan yau ne zakije LIMBAs gurin daukan Falaq Aziz? Inaga zamu tafi tare inason fitan yau nima na yi hayaniya" Dagowa Jannah tayi ta kalli Anny din wadda taci gaba da cin abincinta kaman ba ita tai maganarba hankali kwance. Dad cikin kulawa da tsananin kauna yace "Jan,yau din zakije? Falaq bata sakaki hayaniya sosai kada kiyi stressing kanki fa kinsan condition naki duk da komai lafiya kalau ne amma dai karki biye mata yarinya ce ita kuma lafiyayya kada kije kiyita tsalle kina wahalanda kanki" Cikin sakewa ta dago tace "No dad,banajin sauyin yanayin komai, Zan kula sosai insha Allah" Ammar ne ya kalleta yana ajiye fork din hannunsa yace "Are you sure love" Gyada masa kai tai tana murmushi tace "Kaunar yarinyar nakeji sosai kaman nice na haifeta,inason kasancewa da ita sbd ina samun wani farin ciki mai sanyi dayake bani nitsuwa akan kuruciyata dana rasa" Tsit gaba daya gurin sukai suna zuba mata idanuwa sbd maganar daga zuciyarta take fitowa sbd yanayinta da idanuwanta suna nuna abinda yake zuciyarta ne ta furta ba wasa. Mimi cikin jin farin ciki tace "Falaq din nata shiga rai amma ban dauka sosai ta shiga zuciyanki hakaba" Dad da bai taba jin abinda jannah din ta bude baki kai tsaye ta furta tana kauna da tsananin nutsuwa hakaba kallanta ya sake yi yana karantar da gaske abinda ta fada tsananin kaunar yarinyar take dan haka take yaji shima yana kaunarta sbd duk abinda zai saka yarsa farin ciki da samun nutsuwa irin wannan yana sonsa da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163