Chapter 161
Chapter 161
joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema. Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta. ************* Da wannan ta tashi da sassafe suka shirya tin asuba sukai wanka sukaci abincin data samar musu tin dare koda karfe 7 na safe tayi sun fito bayan sunyi sallama da abokan Aikinsu. Mota suka tara suka shiga zuwa tasha, Takardar hannunta ta sake budewa tana karanta sunan porthcrt da sunan wani kauyen dayake da nisa sosai a cikinsa wanda batama san ya zatai pronouncing nasa tareda sunan familyn Mahaifiyarsu Dad duka a jiki harma da sunanta ita kanta mahaifiyarsu dad din da hotonta danasu dad din. Ajiyar zuciya ta sake saukewa ahankali tana lumshe idanuwanta tareda maida takardar jakarta ta rufe. Suna isa tasha babu bata lokaci akai directing nasu ga motar da zasu shiga tareda biyan kudin komai suka shiga suka zauna daga ita har Umman jikinsu a mace. Basuyi zaman mintina Arbain ba motar ta cika aka rufe koina motar ta tashi ahankali ana musu Allah ya kiyaye suka fita ta lumshe idanuwanta ahankali tana kwantawa jikin Ummah wadda ta fara shafa bayanta ahankali itama tanajin kamar tinaninta zai dawo sbd damuwa da nauyin kirjine ya rufeta sedai bata iya cewa komaiba. Tafiya sukai sosai kafin suka fice daga abuja suka kama hanya dakyau. Tinda suka hau hanya bata bude idanuwanta ba har sukai tafiyarda ta dauki awanni tukuna ta bude idanuwanta da sukai jajir tana dagowa daga jikin Ummah datai shiru ta zubawa fuskan jannah din idanuwanta cikeda kulawa da tinanin da batama san tanayi ba. Kasa kallan Umman jannah tai sai kawai ta maida kanta ta sake kwantarwa jikinta tana godewa Allah daya kawo Ummah rayuwarta dan a yanzu batama fatan yan uwan umman su bullo takoina tana fatan Ummah ta zama tata har mutuwa. Tafiya me tsayin gaske sukai wadda takaisu ga isa dare sosai dan haka ko bayan isarsu a tasha suka kwana cikin baqin dake kwana tasha tinda asuba aka sakasu motar kauyen da zasu tafi me tsananin nisan gaske. Ummah kadai ta siyawa Abinci wanda itama umman bata wani iya cinsa ba sbd sun galabaita, Jannah jin hankalinta na tashi tsoro da fargaban abinda zata iya tararwa na ciketa dan haka tayi shiru a sanyaye tana kallan hanya. Sai yamma lis suka isa kauyen wanda aka ajiyesu a farkonsa, Drivern da kansa ya hadasu da yan gari tareda fada musu gidan da zaa kaisu. Kallansu mutane dake gurin keyi suna mamakinsu sbd ganin yanda dukkaninsu sukai laushi sosai sukai zuru zuru musamman Jannah da bata taba tafiyar mota me tsayi ba hakama a rayuwarta bata taba xuwa kauye ba batama san rayuwa a daji shine kauyenba sai yanxu data samu kanta a dajin Allah me nisan gaske. Tsoro da fargaba me tsananin gaske ke shigarta tanajin kaman bazata iyaba amma kuma sbd samarwa ahalinta mafakar rufin asiri dole ta iya. Tafiyar qasa suka fara a wahale cikin kishirwa da gajia amma hakanan suka daure suka ringa bin wanda aka hadasu dashi yana tafiyarsa ba gajiya ko kadan sbd sabo. Gap da magrib suka isa cikin garin qauyen wanda sai a lokacin suka ga mutane sosai da gidaje sosai kowa na harkan gabansa, Fulanin daji ne kaf kauyen wanda kana kallansu ba tambaya zakasan kusan kowa a garin bafulatani ne baqaqe da farare gasunan kowa harkan gabansa yake. Kallansu akeyi cikeda mamakinsu sbd ana ganinsu anga baqin da suka taho daga nesa. Wani gida me girma da sashe sashe suka nufa har kofar gidan matashin ya kallesu yace "Ga gidan nan ku shiga sai kuyi bayani" Dagowa jannah tayi ta kallesa da idanuwanta da bakinta daya bushe qayau ta budesa tace "Mun gode sosai Allah ya saka da alkhairi" Kallanta yayi ya washe bakinsa yana cewa "ba damuwa ai da ganinku na gida ne" Sallama ya kwada a cikin gidan yana ambatar sunan abokinsa Garba dayake gidan. Garban ne ya fito daman yana kusa zai fito kenan. Washe da baki ya fito yana kallan bellon kafin ya maida kallansa kansu jannah dake tsaye a rakube. Zuba mata idanuwansa yayi sosai yana kallanta cikeda mamaki kafin ya maida kallansa kan Ummah ya juyo gurin Bello cikin fulatanci yace "Daga ina? Su waye? Waye suke nema? Kallansu bellon yayi shima cikin fulatanci yace "Daga binni suke nan gidan suka taho ka shiga dasu ka kaisu gurin kawu Modibbo mana. Garba dayaji daga binni suke da sauri yana washe baki ya kallesu yana cewa "Barkanku da zuwa, Bismillanku" Juyawa yayi ciki dasu yana cewa bello ya jirasa. Suna shiga gidan jannah ta sake riqe hannun Umma suka nufi ciki har babbar tsakar gidan wanda kowa ya fito aka fara kallansu cikeda mamaki. Modibbo ne babba a gidan kuma me fada a ji kuma mafadaci dan haka kowa hanyar dakin Modibbon ya kalla Garba na wucewa dasu can yana sake musu sannu bakinsa a washe. Modibbo ne ya fito sanye da Babbar rigarsa datake zuba qamshin ajiya maana qamshim rima da wularsa da shape dinta yafi kama da kofin silver fari tas dashi. Yana ganinsu sake gyara zaman hularsa yayi yana kallan Ummah ita datake babbah sai yaga ta sauke kallanta qasa. Jannah ya maida kallansa kanta yana cewa "Garba su waye? Daga ina kuma? Sake washe baki garba yayi daidai nan kawu Isiya da kawu jibo suka iso suna kallansu jannah din dukansu baki a sake. Garba yace "Modibbo baqi ne daga birni nan gidan suka taho" Maida kallansa kansu yayi yace "To baqi barkanku da zuwa, Daga ina? Numfashi jannah ta sauke ahankali ta bude bakinta jikinta na mutuwa gabaki daya tace "Sunana Jannah Zadeen jikar Hajiya Zeenah Zadeen..... Tsit sukai gurin gabaki dayansu tareda kallan junansu cikeda mamaki a bayyane kafin Modibbo ya hade fuska yana cewa "Kikace jikar haj zeenah?? Yar Mahmoud ko Ahmed? Sake sunkuyar da kanta tayi ahankali ta bude baki tace " 'yar Ahmed" "Da wane shedan zan iya gane hakan?? Hannunta ta zira a jakarta ta ciro hoton kakarta dasu Dad ta miqa masa. Karba yayi su kawu isiya na sake matsawa da sauri duba hoton suma cikeda mamakin abinda ya kawota gurinsu. Zubawa hoton idanuwansu sukai suka kafawa yar uwarsu idanuwansu sbd da mahaifin daya haifesu su ukun da haj zeenah din uwa daya uba daya suke. Shiru sukai kafin Modibbo ya dago ya zuba mata idanuwansa yana karantar kamannin Mahmoud da Ahmed daya sani tin suna yara suka taso tare amma tinda mahaifinsu yayi kudi ya bar qasar dasu basu sake nemansu ba haryanxu. Cikin nutsuwa da sanyi yace "Ina su Mahmoud da Ahmed din suke?? Dago jajayen idanuwanta tayi ahankali kai tsaye ba kwana kwana sbd batada karfin tsayawa boye komai sbd so take su karbeta a yanda Allah ya maidasu tace "Daddy Mahmoud ya rasu,Mimi ta rasu, Dad da sauran yan uwana biyu suna gidan yari sai bayan shekara guda zasu fito" Da sauri dukkaninsu suka kalleta kawu isiya na cewa "Mahmoud ya rasu?? Kasa cewa komai tayi. Jin hakan ya saka Modibbo cewa a kaisu jannah din dakin Yakumbo su huta a basu abinci da nono me dumi su sha su huta da kyau
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163